Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 36


Bibiyata Akeyi 36
Viral

Page 36

 

*
K’arfe hud’u dai-dai sungama shiryawa, har amarya tagama.”
Su *hanna* ne iyayen kad’ad’i haryanzu ana jiransu. ”
Dayake bikin na mata ne yasa maza bazasu hallara ba ango ne kawai da abokansa akesaran zuwansu wajan.”
Abokan ango sungama zuwa jira kawai sukeyi a futo musu da amarya. ”
Duk wanda yakamata Su fito sun fitoh, ganin Su hanna basuda niyyar fitowa yasa kowa tafiya akabarsu sunanen sai wani kwalliya akeyi,”
Kwalliyarsu tayi matukar kyau sosai, dan gown ce daga waist tabud’e sama kuma k’irji takama sosai, long arm ce rigar,
Orange d’in material ne sannan sukayi head da bakin glass syton, sosai kayan ya musu kyau dan dama Su ba baya bane wajen d’auri, daura shi sukayi yayi kyau,
Bakin gyale akad’auko, aka d’aurashi a right shoulder, sannan kowacce ta kima prada a idonta, sai wani gamshi sukeyi barin *hanna* datasha gyara, sai wani k’yalli takeyi, sosai suka fito yanda kasan ‘yan uku saidai duk amira tafisu haske. ”
Koda suka fita kowa yagama tafiya, tsayawa sukayi turuss, na mamakin ganin ko mota d’aya ba’abar musu ba,
Dan gaskiya bazasu hau taxi ba.'”
*Hanna* ce taciro wayanta da niyyar kiran ya jalal, get d’in gidan mai gadi yabude,
Wata arniyar mota ce tafaso ciki,
Ash colour na 4matic ce. ”
Sanda tazo dai-dai Su sannan ta tsaya,
Kollon motar suka tsayayi, dan black tinted ne aglass din motar,
Sliding down aka farayi labba ce aciki tayi kyau na fitar hankali, horn ta danna sannan tad’aga murya, beb we r already let lets go.”
Back sit hameeda da amira suka shiga, sai *hanna* ta shiga front. ”
Kan Su isah tad’i sukeyi kamar sun dad’e da sannin juna.”
Suna isa hotel d’in suka nufi hall d’indq za’ayi diner, sosai hankali ya dawo kansu dan sun had’u ne bakarya. ”
Kujerunsu Su hud’u suka zauna dan dama hud’u hud’u ne sit d’in.”
Event yayi kyau sosai barinma daya samu hallarar manyan mata. ”
Komai na decorating wajen da pich da fari akayi bakaramin kyau wajen yayi ba.”

 

 

 

 

Ana fara lik’i sosai sukayi ruwan kud’i awajan, MG dama shikam baijeba, ba yadda Abubakar baiyiba amma saiyace d’aurin aure da diner kawai zai hallara. ”
Su amira iyayen yawo aibasujira antashi ba suka, fice yawo.”
Basu suka dawo gida ba saida akatashi awajen kowa ya watse. ”
Ummii tayita zuba ido ko zataga *hanna* amma bata gantaba,
Su kuma abinda yasa basuyi wani rawar kai awajen Event d’inba, Event din manyan matane shi yasa suka ficewarsu kawai.”
Suna shiga sallan magrib da isha sukayi,
Suna zaune ad’aki *hanna* tajuya ta kalli Su sannan tace beb nifa gaskiya bazan kwana agidanna ba, gaskiya i can’t, hayaniya yayi yawa.”
Dan guntun tsaki hameeda tayi ni wallhy yunwa nakeji,”
Kuma gaskiya bazanci abincin gidan biki ba. ”
Ke naji mama tanacewa Su hafast da rabi’ah Suna hanya kuma adakinnnan dasu zauna *hanna* tafad’a.”
Amira najinsu ko k’ala batace musu ba. ”
*Hannace* tajuya ta kalli wata katuwar hand back na amira Ke juye kayan nan kibani jakar nan.”
Kollon tuhuma suka mata, ” Ke da’allah bani kinji.”
Juye kayan jakar tayi ta miqo mata, ta k’arba, ku tabbatar kun had’a mana kayan mu zuwa gidan adda hindu yau anan zamu kwana bbu musu hameeda tahau had’a musu ita kuma tasakai tafice.”
Kaitsaye dakin umma tawuce, marai raice fuska tayi umma yunwa tafad’a kamar mai shirin yin kuka. ”
Janta umma tayi ta kwanta ajikinta”
Srry mai dear mai zakici toh? ”
Umma ko snacks ma, fulo ta d’aga tadauko door key’s, gashi jeki dakin abbanku ki ebo miki, mama dake zaune sai lokacin tayi magana yanzu yaya abinda aka tanada dan bakin ne zataje da eba?”
Taci abincin gida mana. ”
Tashi kitafi abinki kawai umma tace.”
Fita tayi ta nufi sashin abba, sanda tagama eba musu snacks sannan da ebi drinks tafito. ”
Ak’ofar dakin ta tsaya, beb kufito mutafi fitowa sukayi, sannan tak’ira yaya jalal, ba dad’ewa yqzo yakaisu, yana kaisu yasaukesu yajuya, shiga sukayi aranan anan suka kwana.”

 

 

Tunda gari yawaye najeeb yaketa farin ciki dan yau zai je kano gano masoyiyarsa,
Momy ce ta fahimci farin Cikin da yake ciki, son irin wannan farinciki haka sai kace wanda nayi suruka? ”
Sosa kansa yayi ai Momy kamar kinsani yanzuma ganinta zanjeyi,”
Momy na dad’e bangantaba kitayani addu’a Allah ya mallakamin ita wallhy Momy insonta dayawa, ”
Shafa kansu tayi cikin jin dad’i tace isha Allah takace my son, shiga daki tayi sannan tace barinazo, kid na makeup tafito dashi sabo fill, mika masa tayi gashi ka bata kai gaishemin da ita tashi katafi kar lokaci yak’ure kaga yanzu har 11:00.”
Mikewa yayi yamata godiya sannan yamata sallama yakama hanya. ” kusan k’arfe hud’u ya isa garin kano,
Gidan abokinsa yafara wucewa yayi gidan abokinsa, da sukayi karatu tare a US. ”

 

 

Wajen k’arfe biyar basu gama shiri ba,
Abokan ango har sungaji da jira.”
Sai Wajen 5:30 kafin suka fito aka nufi wajen kamu. ”
Sosai amarya da angon suka had’e dan anty samha da Abubakar ba baya ba wajen kyau.”
Su *hanna* ansha makeup da wani high hill ak’afanta, ”
Anfara gudanar da event rawar kai awajen Su hud’unan ba’acewa komai, idan suna tafiya kuwa yanda kasan dasu b’alle dan rangwad’a,”
Kudi kam ba’a magana dan anzuba shi awajen. ”
Sosai abin yak’ayatar da kowa, anfara kiran magrib, lokacin najeeb yatashi daga bacci, yana isa tsabar gajiya ya kwanta bacci yadaukeshi sai lokacin ya farka.” agurguje yayi wanka sai wani zumudi yakeyi farin yadi yasa yayi kyau sosai,
Sai kamshi ne mai dad’i yake tashi. ”
Shida abokinsa abba suka nufi gun event d’in,
Basu sha wahalan shigaba dan event d’in bamai tsauri bane, alokacin dayazo dai-dai kofar hall d’in alokacin gabansa yatsananta fad’uwa gawani irin farinciki dayake ciki, shiga yayi yafara rarraba ido wajen ganota,
A dai-dai lokacin da ya juya zuwa wani site alokacin ita kuma takalmin k’afanta yakusan yada ita, saurin riqota salman deke kusa da ita yayi,
Riqe k’uqunta yayi alokacin najeeb yakai dai-dai kallonsa wajen fad’uwar gabansa ne ya tsanan ta a yayinda wani irin bakin ciki ya maimaiye zuciyarsa jiyakeyi kamar ya had’iyi zuciya ya mutu dan bakin ciki, alokaci daya idanuwansa suka kad’a sukayi jaaa kamar gauta. ”
Waigawa tayi bayan salman yasaketa aikuwa caraf idanuwanta suka sauka akan najeeb Cikin murna ta nufeshi, juyawa yayi ya fice daga wajan azuciye wata irin tsanarta ce ta mamaye zuciyarsa.”
Binsa tayi abaya da d’an gudu-gudu, sauri-sauri, itama tafice, Can wajen da akayi parking car’s taganshi yakife kansa ajikin wata mota, dasauri taqarasa wajen,
Tana isa ta tsaya cikin muryar shagwa6a tafara magana, yanzu myn shine baka sanardani zaka zo ba ko toh nayi fushi, tafad’a had’eda juyar da kanta,
D’ago fskarsa yayi da mamakinta hawaye tagani wani yanabin wani, alokacin da suka had’a ido lokacin wata tsanarta ya k’ara mamaye shi, jiyakeyi kamar yashaketa ya kasheta. ”
Cikin rud’ewa ta matso kusa dashi, myn mayya samek.. Bata k’arasa ba yakatsaeta idan kika kuskura kika matso kusa dani saina miki abinda bazaki tab’a zatoba, banza maciyiya amana, wanda tarbiya bai gama isarta ba kinyi asara aryuwarki ta duniya da lahira, dama ashe cutata kikaso yi bansaniba Allah ya nunaminke yau, Allah yafitar dani daga sharrinki, wallhy nayi dana sanin saninki. ”
Wasu irin siraran hawaye ne suke bin fuskarta dan batasan mai tayiba yake mata irin wannan Cin mutumci hakan.”
Ranta yayi mata zafi sosai amma tamatsa kusa dashi da niyyar bashi hakuri, ”
Dan ko mai yamata batajin zata iya rabuwa dashi dan tana masa son da rabuwarsu zai iya hallaka ta.”

 

Fans kuyi hakuri da jina da kukayi shiru kwana 2, wasu uzuri ne suka tsareni. ”
Luv u all my fans😍😘

 

To be continued

Ur’s
_Z33yyb3rw3r_
[12/2, 9:31 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply