Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 42


Bibiyata Akeyi 42
Viral

Page 42

*
Kallonsa ta tsaya yi har ya matso kusa da ita.”
Wanda hakan yayi sandiyar karuwar buguwan zuciyarta, ”
Lumshe idanuwanta tayi ta budesu alokacii d’aya,”
Shikuma anashi wajan tun daga nesa yake kollonta har yamatso kusa dan wani irin kyau yaga tak’ara yimasa.”
Juyarda kanta tayi daga kallonsa ta harde hannuwanta a chest dinta. ”
Wayarta dake hannu wanta ne tafara ringing,”
D’ago wayar tayi ganin numb d’innna da kusan shekara biyar ana mata massage yasata saurin d’agawa ta kara a kunne, ”
Am here” taji an fad’a daga Cikin phone d’in, saurin juyawa tayi dan taji ta yadda maganan ke Fitowa ganin MG tayi sak’ale da waya a kunnensa, ”
D’aga mata gira d’aya yayi tayi saurin kauda idanuwanta dan wani irin yanayi taji mai wuyar fasaltuwa.”
Juyawa tak’ara yi ta kalleshi Cikin tsiwa tace ko zaka iya fad’amin dalilin tsayuwata anan?.”
Murmushin ya d’an yi sannan yafara magana, ”
Nadad’e inajiran wannan ranar, sai Yau Allah yayi zuwanta.”
Marairaice murya yayi sannan yace *hanna* Nadad’e ina sonki nayi dakon sonki na shekara goma, tun kina yar k’aramar yarinya nake sonki har i zuwa yanzu sonki baitaba raguwa araina ba, ”
I luv u To the extend that i can’t effort loosing u.”
I love u then, now an forever. ”
Nasan abubuwa dayawa idanna fad’a miki ranki zai bacci,”
Su captain bala way’annan wanda suke *bibiyarki* nine nasasu Am Srry plz don’t judge me, duk wani abu nayishi ne dan banason rasakii.”
Am Srry if i ever hurt. ”
Wani irin tafarfasa ranta yakeyi dan wani irin haushinsa ne ya turnuketa duk da ganin abin kawai takeyi kamar amafarkii, kuma ita kanta tasan ba dacewa sukayi ba shiyasa bazama ta tsaya yaudarar kanta ba.”
Dan ko mahakaho yashafa yajii yasan ba dai-dai ba. ”

 

 

Tana Cikin tunani kafin ta ankara kawai, sai ganii tayi wajen yad’auki kyalli asaman wajen aka rubuta,”
Will you marry me💍? ”
I promis,,,,, shhhhh ta katseshi.”
Kadena yaudarar kanka nima kuma kayaudareni,
Banasonka, natsaneka, kaima kuma nasan basona kakeyiba bazan aurekaba. ”
Runtse idanuwansa yayi dan zafin maganganunta.”
Zaiyi magana ta k’ara katseshi kaje kasamu wata wanda zaka yaudara baniba, ”
Tana fadin haka tafice ta barshi speeceless.”
Waje tafuce alokacin ga dare yayi Bata tunanin zata samu abin hawa haka tayita takawa. ”
Tanajin wani irii aranta.”
Wani bari na zuciyarta takeji kamar bata kyauta ba, ”
Tafiya tacii gaba dayi hankalinta atashe hawayene kebin kowani sako na fuskarta.”
Tunani da yayi Koda tafuta ba’abin hawa zata samu ba,”
Yasashi saurin shiga motar yabi bayanta. ”
Can ya hangota tayi nisa bin bayanta ya runga yi yana mata horn amma ko juyawa ba tayi ba,”.
Sunyi kusan tafiyar sama da 15 minute ahaka amma tak’i tsayuwa shikuma bazai iya tafiya ya barta awannan wajen ba.” d’an tsayawa yayi yaga iya gudun ruwanta.” ko ajikinta, taci gaba da tafiya. ”
Wasu samari ne su uku dake d’an gaba dasu, suka leqota,
Tashi sukayi daga jikin motanda suke suka fara nufota.”
Ja da baya tafara yi dan ganin ita suke nufowa, ganin sun k’ara saurii yasata had’awa da gudu gudu. ”

Yareema dake zaune amota yana kallon duk wani abunda yake faruwa, baisan lokacin da murmushi ya kufce masa ba.”
Da gudu ta ruga taje ta bude motar tashiga ba tace masa komaiba ta juyadda fuskanta gefe. ”
Shima batareda ya k’ara cewa komaiba yaja motan suka tafi.”
Akofar gida ya ajiye, sannan yace kije kiyi tunani ta6e baki tayi sannan tace bbu wani tunanin da zanyi shawarace nayanke bazan aureka ba. ”
Tana fad’in haka tajuya tashige.”

 

 

 

Kai tsaye gida ya nufa Tana shiga ta samu umma afalo da hameeda suna jiranta. ”
Koda tashiga d’auke kanta tayi kamar bata gansu ba tayi shashinta.”
Ummace da tun dawowar hameeda ta fad’a mata komai murnace fall aranta jira kawai takeyi *hanna* tadawo ta fad’a mata ta amince, ”
Saurin tsaidata tayi *hanna* ina zakije jiranki fa na tsaya yii.”
Zuwa tayi ta zauna kusa da ita, ”
Gani umma, yaya kukayi dashi?”
Ni gaskiya umma bana sonsa ta fad’a tanaja daga baya. ”
Bakya meh?”
Bana sonsa yafada had’eda turo bakinta, ”
Ganin umma na shirin buge mata baki yasata saurin rufe bakin.”
Haka kika fad’a masa? ”
D’aga kanta tayi tana kokarin yin kuka.”
Dafe goshinta tayi🤦‍♀ tace ya rabb sa”iidunii. ”
Tashi kije bbu musu tamike tayi d’aki da kallon takaicii hameeda tabita.”

 

 

Yana shiga gida baizarce ko’ina ba sai d’akin ummii samunta yayi azaune itada labba, ”
Ganin yadda yashigo ba fara’a jikinsa duk yayi sanyi yasa ummii sakin Murmushi dama tasan za’a rina.”
Kallonsa da labba tayi sannan tayi murmushi mai ma’anonii da yawa, ”
Cikin kwanciyar hankali bbu alamun damuwa afuskarta tace,”
Ya kukayi da ita? ”
Sunkuyarda kai yayi sannan yace tace bata sona,”
Dariya ummii tayi da sanda tafito fili tace, kinja da maganata labba kuma gashi nan kinga zahiri. ”
Nasha fad’a miki duk kud’ii da mulkin mutum bakomai ne yake nema yasamu ba,”
Ba ko wace mace bace maisan kud’ii, ”
Bakowace mace bane mulki da matsayi yadameta ba.”
Koda na fad’a muku k’inyarda dani kukayi gani kukeyi kamar kud’ii zaisa *hanna* ta amince tanasonka, ”
Kallon labba tayi tace ke dakika zauna da *hanna* na ‘yan kwanki ni daban zauna da itaba amma ni nafiki fahimtarta,”
Sannan tajuya ta kalli MG tace masa yareema bazaka ta6a samun mata kamar *hanna* ba dan haka duk wani abinda zata maka jurewa zatayi. ”
Idan kana neman karin bayani kaje ka tambayi mahaifinka daya yasamu aurena,”
Duk wani abinda zai zame maka alkahairii sai kayi hakuri kafin kasameshi. ”

 

Katashi kajeka,”
Karka hakura sai ka tabbatar kashawo kanta, ita takasance mace kuma yanada kyau ace taja ajinta, dan duk mulki kud’ii da kyawun da namiji hakan bazai hana macen da tasan me akekira ta aji jansa ba, hakan bazai hanata nuna masa kimarta na ‘ya mace ba. ”
Kagadai ayanzu haka *hanna* bud’e baki tayi tace batason dan dana haifa acikina, amma kuma soyayarta bata ragu ko kadan araina ba saima k’aruwa da tasakeyi tasake ninkuwa araina,”
Hakan ya nuna min ita kad’ai ce zataso d’ana tsakani da Allah badan wani abunda yake tattare dashiba. ”
Hakan ya nuna min itace wanda zan iya damk’a amanarka a hannunta.”
Kada ka karaya kaje inada tabbacii akan zata amince maka Koda kuwa zai d’auki lokaci karka sare. ”

 

Tana fad’in haka tawuce tayi falo jikin labba da MG duk yayi sanyi sosai maganganun ummii suka shigesu,”
Cikin sanyayyar murya labba tace yaya kadaure in sha Allah nima zan tayaka sai naga burinka yacika. ”
Shafa kanta yayi sannan yatshi yafice,”
Labba kuma tafice tayi shashin affan tana nemansa. ”

 

 

To be continued

 

Ur’s
*Z33yb3rw3r*
[9/23, 10:54 PM] ‪+234 810 367 2210‬: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply