Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 12


Bibiyata Akeyi 12
Viral

Page 12

*

Dagowa yayi ya kalleta da rinannun idanuwansa wanda suka sauya kala,,,,,,,,,,,, zama tayi kusa dashi tasa hannu tana shafa gashin kansa ahankali tafara magana,,,,,,,,,,,,,,,
Ibnii,,, kadena sa damuwa aranka banajin dadi kullum Ina ganinka cikin tashin hankali shiru tayi sannan taja wani gauron numfashi,,,,,,,
Taci gaba da cewa,,
Kokasan duk lokacin da naganka cikin damuwa da kunar zuciya nake kwana,,,,,,,,,,,,,
Kokasan damuwar ka tafi dagamin hankali fiye da damuwar kowa aduniyar nan,,,,,,,,
Dan Allah kacire duk wata damuwa aranka,,,,,,, duk da nasan duk wata damuwarka bazata wuce akan yarinyar nan ba,,,,,,,,,
Kasani inaji ajikina wannan yarinya taka ce,,,,,,,, sau da yawa nakanyi mafarkin,,,,,,,,
Naga jikanuna da wata yarinya wanda bantaba ganin fuskar taba ko yaushe fuskar ta bata bayyana agareni,,,,,,,,, Amma a kullum idan Ina mafarkin nakan kasance cikin kwanciyar hankali,,,,,, nakanji hankalina ya kwanta da wannan yarinya,,,,,,,,
Koda ace na farka nakan kasance cikin farin ciki a wannan rana,,,,,,,
Sai alokacin yaji hankalinsa yafara kwanciya Dan duk yanda yakai da bacin rai mahaifiyarsa tasan magan ganun da xatayi su kwantar masa da hankali.

Ahaka tayita lallashin sa harsanda zuciyar sa yaji tayi sanyi Dan ita kanta taga canji daga ga reshi ,,,,
Fuskar sa ta sake bakaman dazu ba,,,,,,,
Bata Fita adakin ba sanda ta tabbatar yaci abinci sannan itama,, tafita,,,,,,,

================

Saikusan yamma amira tabar gidansu *hanna* Bata Fita ba sanda ta tabbatar ta Bata shawar wari masu amfani,,,, har anty hajja tazata tafi sanda tabata tsarabar turare da kayan makeup,,,,,,
Wanda takawowa *hanna* ta ebi wasu aciki tabata Dan yarinyar ta kwanta Mata arai tanada tarbiya,,,,
Taji dadin kasance war *hanna* tare da amira Dan Taji irin shawar warin kirikin da tayi ta bawa *_hanna_*

Har bakin titi taraka amira domin naiman abinda zai kaita gida ,,,,,,,,,, beb juya gefen dama,,,,,,,,,,,
daki gansu acikin wancan Yellow Range rober,,,,,,,,,
Saurin juyawa amira tayi aikuwa tarr tagansu Dan motar bame tinted bane,,,,,
Sanda takare musu kallo sannan tajuya ga *hanna*
Beb soldiers nefa,,,,,
Keh da’allah yaya akayi kika sani,,,,
Wallahi beb kiduba sarkokin wuyansu kigani,,,, oh oh baxan juya ba zasu gane muna kallonsu zasu zargi wani Abu,,,,,,,,,, ni tsoro bai taba barina na lura ba,,,,,, Allah beb inaji ajkina wani alkairi ne yake *bibiyar* rayuwarki amma kici gaba da addau’a Allah zai kawo Miki karshen matsalolinki basu dade awajan ba tasamu adaidaita,,,,,,,,, cike da kewar juna sukayi sallama tatsare adaidaita tatafi

Da dare yayi haka najeeb yakira ta suka sha hirarsu sasoai damashi mutum ne mai surutu sosai
Sai wajan shabiyu 12:00pm da anty tagaji da surutu tanasan yin bacci,,,,,,, tayi ta Mata fada kafin tamasa sallama takashe wayan ta kwanta cike da kewar juna bacci yadaukesu,,,,,

Da sassafe kamar kullum tayi shirin makaranta tagaida babansu kafin ta wuce makaranta,,,,
Bayan sun fito daga lectures amira tace beb kirakani office din abba inkarbo aika hanna batayi Mata masu ba,,,,,,,,, Dan itama tagaji da zaman waje daya,,,,,,,
High court suka nufa Dan acan baban amira yake aiki,,,,, ,,, cike wajan yake da sojoji da kuma SS koba’a fada ba kasan manyan mutane ne acikin wajan,,,,,,,,,,,, ko mutum daya fa’a bari yashiga wajan,,,,,,,,

OK kinsande ni bazan koma ba,,,,, bakina kallanki da farin idoh ba ko balarabiya ce ke bazasu barki ki shiga ba,,,,,,,,,, dukan wasa amira takai mata banasan iskanci kawae muje ta baya mujira tafiyansu,,,,,,,,,,,,
Bayan tangamemiyan court din suka nufa Bayan wani window dake cikin court din suka zauna wanda kana kallon window din kasan mai office din yanada matsayi Dan ya banbanta da duka windows din,,,,,

Zama sukayi awajan ba’afi minute da zamansu ba kunnuwansu yafara jiyo musu maganar dake kokarin tarwatsa kwakwal warsu gabaki daya zancen da’akeyi yafi karfin kwakwal war yara yan 19 year’s

Gaskiya nayi iya bakin kokari na Amma abin yaci tura,,,, bamu da karfin dazamuja da mulkin sa,,,,,,,,,,,,,
Bamuda karfin da zamu iya kwatan wannan shaidu ta karfi,,
Duk wani shaida tana hannunsa yanxu abinda yafi kawae muhakura,,,,,,,,,

Haba!!!!!!!! Haba!!!!!!!!!justice wani irin zance ne wannan Idan Har muka bari wannan takardu suka futo,,,,,,,,
Da’samu babbar matsala

Dayan dake gefe ne yake zaune wanda daga ganin sa kasan babba ne akannan,,,,,,,,,,,,,, yajuya ya kalli gefen sa wai shin chief ba’abinda zakayi akaine ambar karamin yaron da dukanmu mun haifeshi Yana caja mana Kai,,,,,,,,,, karfa ka manta munbarka a shugaban sojojin kasar nanne dan musamu abinda mukeso,,,,, shiru chief yayi sannan daga bisani yace,,,,,,,,,, karfa ku manta ba’a karkashina wannan yaro yake ba shifa sojan kasa da kasa ne,,,,,,,,,,,, abu kadanne zai sameshi kasashe su mana gayya,,,,,,

Dayan wanda shi ba’abinda yace kawae ya daura daya akan daya Sai jijjiga kafa yakeyi saida kowa yagama sannan yace Idan kun shirya saina raba mana alhaki dan ni nadade da shirya abinyi,,,,,,,,,,,
Kallonsa sukayi duka da Alamun tambaya,,,,,,,,,,,,,
Daga musu Kai yayi abinda zuciyoyinku suke tunanin shizan aikata kunsani duk wanda yashiga gonata kasheshi nakeyi ,,,,,,,

Amma yallaba!!!! Saurin katsesu yayi nasan tambayarku tayaya zan aikata kusani duk lokacin da nayi niyan abu saina aikatashi,,,,,,,,,,,,,,
Amma yallabai kasan yanayin tsoro nakasan Dubai bakaman na kasar nan ba,,,,,,

Ai mutum daya ne zai aikata hakan bana bukatar taro,,,,,,,,,,,
Saurin karbe maganan chief yayi,,,,,, ,
Mutum daya ne zai iya kasheshi????? Ya tambaya cikin tsananin mamaki

Kudaina min wasu tambayoyi kawae kusa aranku cewa nan da kwana biyu duk wata damuwar ku tagushe ko labarinta banaso asake dagowa,, yafadi haka tareda daurawa da murmushi irin na manya

Amira ne tayi karfin halin jan hannun *hanna* harsuka Fita acikin wajen bbu wanda yalura dasu,,,,,,,,
Abin hawa amira tatsara musu *hanna* kanma saida taturata ciki sannan suka tafi kaitsaye gidansu amira suka wuce

Kwankwasawa amira tayi mai gadi yabude musu kofa,,,,,,,, haka taringa jan hannunta kamar wata tababbiya

Kaitsaye part dinta suka wuce kasan cewar babansu Amira yafi babansu *hanna* dukiya sosai shiyasa kowa keda part dinsa,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Kuma yaransa biyar ne kacal da Mata daya uku maza biyu Mata macen shekaranta biyu daaure

Suna shiga daki tayi sauri tasa ki sannan tajuya zuwa ga *hanna* dake tsaye kaman gawa *hanna* *hanna* takirata ta jijigata Amma shiru daga hannu tayi tabata lafiyayyan mari Wanda ba shiri tadawo hayyacinta (kusan cewa Koda amakaranta kike kawarki tanemi kirakata wani waje toh kikira gida kifada kafin Dan kikan iya fadawa halaka su iyaye sunbar yaayansu akan suna makaranta) Dan gashi kusan haka tafaru da *hanna*

*Hanna* dan Allah mubar Wanda magana Dan fitowarta kamar rasa rayukanmu ne mu binneta kinji daga Mata Kai kawai tayi ammaa tasamu kanta da addu’ar Allah yasa kar suyi nasara akansa

To be continued

_Ur’s_
_Z33yyb3rw3r_

BIBIYATA AKEYI

Bismillahirahmanirrahim

Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

_Asmy_ _b_ _Aliyu_
Nagode da addu’arki ki gareni Allah yabar zumunci

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply