Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 14


Bibiyata Akeyi 14
Viral

Page 14

*

Falo tayi da gudu, tana zuwa kuma tatsaya da mamaki dauke a fuskar ta,,,,,,,,,
Juyowa sukayi suka kalketa,,,,,,,,
Aikaman jira takeyi takarasa dagudu ta rungumeta,,,,
Cikin farinciki itama ta rungumeta,,,,,,,,
Muryar sane ta daki dodon kunnu wansu,,,
Oh ni tunda ba’a murnar ganina Sai in koma saurin saketa tayi ta riko hannunsa,,,,,,,
Yaya ba haka bane fah,,,, rausayar da kansa yayi!!!!!!!!
Toh meye Idan ba haka bah!!!!!!!
Kankantar da murya tayi,,,, yaya please OK ya wuce,,,,,,
Saurin sakinsa tayi tunowa da tayi bafah muharraminta bane,,,,,,!!!!!
Ankuma yafada acikin zuciyar sa,,,,,,,,,,,
Zama sukayi nan tadi ya barke tsakanin yan uwan da suka dade basuga juna bah,,,,,,,
Hira sukeyi sosai har ma ta manta tanada lecture’s
Can wayan ta ta dauki ruri,,,,,,
Tana kallan mai kiran saida gabanta ya fadi,,,,,,
Alokacin ta tuno tanada lecture’s
Saurin daukan wayan tayi,,,,,,,,,,,
Beb wai me kikeyi a gida ne tun 9 fa muka shiga lecture’s kuma zuwa 12 zaiyi test ai batasan lokacin da taduro akan kujera ba,,,,,,
Daki tawuce tashiga wanka batafi 15minute ba tafuto,,,,,,
Shiryawa tayi cikin blue da red din atampha,,,,,
Bakaramin kyau tayi ba sannan ta dauko ribbom tayi parking kanta,,,, duk da gashin kanta bai cika tsayi ba Amma Idan tayi kitso yakankai kafadunta, cikan da kanta ke dashi ne yakan hana kallan tsayinsa sosai,,,,,,
Cikar da gashin ke dashi ne yasa da tayi parking yataso kamar Wanda tasa ribbom na acuci,,,,,,,,,,,,,
Dankwali tadaura sannan tadauko khimar dinta dogo sosai ta daura,,,
Sannan tafesa turare mai sanyin kamshi wanda saika matsa kusa da ita kafin kaji kamshin,,,,,,,,,
Takal minta ta dauko plat dake tanada Dan tsayi yasa tayi dass dass gwanin sha’awa,,,,,,,

Futowa tayi dauke da side back dinta mai tsadan ba jebbu ba,,,,,,,
Dan mama da yayunta na kokari wajen sayamata kayayyaki masu tsada,,,,,
Tsugunawa tayi tasauko phone dinta da tabari akan kujera,,,,,,
Juyawa tayi ta kalli kujeran da hameedah ke zaune,,,,, subhanallah wani irin kama naga sunayi da wannan yarinyar wanda bazasu wuce sa’anni ba Sai tsiran da bazaifi na months ba,,,,,

Tabbas suna kama saidai bambamcin da baza’a rasa ba,,,,,,,,,
6s muje koh,,,,,,
Muje inahh???? Skull mana kinsan ai tunda kinzo toh tare zamu,,,,,, Dan bawani uzurirrikan da zandauka,,,,,
Tashi tayi suka dugun zuma kitchen dan yiwa mama Sallama,,,,,, me nake gani badai wani wajen daku je ba,,,,
*_Hanna_* tayi saurin karfe zancen,,,,,,
Ehh mama school zamuje,,,!!!! Amma ai kyabarta tahuta yanxu fa isowarsu daga kano,,,,,
Ko ruwa batshaba balle wani abinci,,,,,
Zamuci a makaranta tafada tareda jan hannun hameedah,,!!!!!!

Saikusan 11 suka isa makarantar,,,,,
kiran amira tayi sukaje yanda take suka sameta,,,,,
Gaskiya Beb kuna kama da 6s dinki sosai,,,,
Harya wuce yanda kike fada,,,, saidai tafiki kyau tafada tareda kashe Mata idoh daya dukan wasa *hanna* takai Mata kinfiye sa idoh kekam kinji jiki,,,,,,
Kyaleta kawai dannasan tafada ne kawai kowa yace kinfini kyau
Dan idanuwanki yafi nawa girma kuma kinfini dogon hanci
Cewar hameedah!!!!!!!
Dariya sukasa kede kawai kin tsorata da wayan nan idanuwan tanne amma bawani kyawun da ta fiki,,,,,

Beb bamu karya bafa,,,, lallai bakida hankali kikabar bakuwa da yunwa harara ta galla Mata wacece bakuwar,,,,,,,
Ninaga alama in muka biyeki Sai munrasa test dinnan,,,,,
Uhm kawai amira tace sannan suka nufi hanyan _barhakkk_ dake gefen hostels na school din danyin breakfast,,,

Sanda sukeyi ordering kafin suka zaune tadi sukeyi wanda zaka rantse amira sundade da sanin juna da hameedah!!!!!!!!!! Dan duk su ukun bbu baya wajen surutu!!!!!!
Wayan *hanna* ce tadauki ruri jin kidan yasa tasan wa yake kira Dan ringing dinsa dabanne,,,,,
Daukan wayan tayi,,,, sannan tajuya gefe da gefe aikuwa caraff idanuwanta ya sauka akansu,,,,,,,,,,,
Saurin juyawa tayi sannan takara wayar a kunnenta,,,,
Hellow°°°°sweety
Na’am kina school ne????? Eh!!!!! Ina zuwa yanxu kijirani
Haka kawai ta tsinci kanta da faduwar gaba!!!!!! No plx karkazo,,,,, karnazo???? Dalili?????
Shiru tayi tafara kame kame ” ””””hmm dama nasani baki da wani abinda zakice nadade da fahimtar bakya sona nikadai nake hauka akanki,,,,,,,,
Tabbas kina shirin jefani wani hali Dan har ikika gujeni mutuwa zanyi plz karki barni nizan koya Miki yanda zaki soni Amma plx karki rabu dani yafada cikin sarkewar murya,,,,,,

Wani irin tausayinsa da sansa ne suka kara ninkuwa cikin zuciyar ta!!!!!
Mekaki fadi haka kasan Nima bazan iya rabuwa dakai ba
To meyasa bakyason muhadu????? Kijirani agidan anty Idan nafito a lecture’s zanzo,,,,,,, OK bye luv u saurin katse wayan tayi dan bazata iya bashi amsa ba,,, tadaga wayan akunnenta tana murmushi,,,,,

Zuba Mata idoh sukayi kaman wanda tayi wani abun,,,,, meye hakan da’allah kun wani tsareni da idoh kaman tsoffin mayu,,,,, ko gizau basuyi ba sukaci gaba da kallanta hameedah harda karawa da tagumi,,,,,,,,
Amma cikin ranta wani dadi takeji na ganin yar uwarta tasamu masoyi,,,,,,,,,,,,,,,,,
Tsaki taja sannan taci gaba dacin abincinta,,,,,,,,

Waye shii?? Cewar hameedah najeeb tabata amsa atakaice yatsine fuska amira tayi “” “”sannan tace zaiyi yabari afusace da dago bangane me kike nufii ba cikin bacin rai!!!!!!!!!!

To be continued

Ur’s
z33yyb3rw3r

BIBIYATA AKEYI

Bismillahirahmanirrahim

Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

 

This page is Dedicated to u___anty rash wish u success in your exams

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply