Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 27


Bibiyata Akeyi 27
Viral

Page 27

*

Karfe tara na safiya suka dauki hanyar kano, *hanna* da hameeda na baya sai saleem dake gaba, a mazaunin mai zaman banza, yaya jalal kuma yana tuki, sosai sukejin dadin tafiyar dan ya jalal Allah yayishi mutum mai saukin kai, dajan kannensa ajiki,

==============

Gabaki daya yarasa dadi zaiji ko kuma akasin haka shi kansa ya kasa ganewa.”

Shi kansa zaiso haduwar su amma da d’an sauran lokaci, ”

Juyawa yayi ga abubakar,”

MG ne yace waishin amaryar tamu kam asalinta yar inace??

Kallon mamaki abubakar yabishi dashi, “dan a’iya saninsa yareema bai iya tambaya ba, kuma koda waya sukeyi idan yabashi su gaisa baya kar6a saidai yace agaidata.”

Ganin Irin Kallon dayake binsa da shine yasashi murtuke fuska, wanda shi kanshi abubakar sanda yasha jinin jikinsa.”

Asalinsu yan bauchin yakubu ne yanxu amma suna zaune a kano tadabo, saidai wan mahaifinta nacan bauchin, _i knew it_ yafada acikin zuciyarsa, amma afili tabe baki yayi, kamar wanda bashi yatambaya ba, akabashi amsa ba, amma Cikin ransa so yake ya tambayi sunan babanta, dan Kara tabbatarwa, amma bayason raini, hakanne yasa yaja yamatse. ”

Tashi yayi yashigo daki, kan lallausan _bed_ dinsa yafada yana tunani, afili ya furta, _i knw now_ _she’s big and matured enough_
Wani Irin kasaitaccen murmushi yayi hadeda shafa gashin kansa.”

Haka kawai ya tsinci kansa dason ganin ta, _he wats to see her_ , koda ace batasan koshi wayeba, amma saiiya ganta.”

_Nougty girl_ yafada hade dayin wani kasaitaccen murmushin.”

Sosai yashigo niahadi aranar wanda duk wanda ya kalleshi saiya yi _noticing_ yana Cikin _good mood_

===============

Sir gashi munkawo, _record_ na CCTV camera, umurtan daya daga Cikin _guard_ dinshi yayi, kan yamasa _playing_ , adan kankanin lokaci ya yi _connecting_ komai yafarayi. ”

Dai-dai wajanda take tsaye atsakiyar titi, yafara, dan camera tabaci daga dai-dai wajan tafara, dan basuga daga Ina tafuto ba, har wajan da dannasa yaso kadeta aka yi _hitting_ dinsa.”

Ganin hakan yasa suka dasa aransu cewa, anyaudareshi da mace ne suka aikata masa hakan. ”

Har za’a kashe, yayi saurin dakatar dasu, mai nake Gani kamar wandan soldier ajiknsa??”

Zooming akayi aikuwa kaki yafuto baro-baro a jinsa wandon kaki ne sai rigan t-shirt. ”

Dayan police dinne yace, Sir wannan ba kakinmu bane dan soldier’s dinmu Basa amfani da Irin wannan, bincike akafarayi na sojoji masu amfani da kakin.”

Cikin dan kankanin lokaci akasamo kuwa, cikin ladabi yace Sir, tawagar soldier’s din MG Abdullahi abdulaaziz lamido ne kawai suke amfani dashi,

Cikin firgita ya buga bench din gabansa, _i knew it_ nasani” nasani” nasan wannan hatsabibin yaron bazai barni hakaba, amma _this tym i will make sure that i teach him an unforgetable lessons_ _you will regret treating me_ sai kayi danasani yafada Cikin karajii. ”

================

Tunda suka dauki hanya *hanna* tayi noticing ana binsu abaya, kuma tabbas tasan motar wannan mutanenne.”

Kusan 11 :30 tamusu a birnin kudu,” inda suka tsaya a gidan kaninsu umma wanda yake zaune a birnin kudu, ” sun tsaya domin akwai aikar” da zasu karba suwuce da itah.”

Sosai suka samu tarba dayake ansan da zuwansu, abinci kala-kala akamusu, hadda snacks, da drinks da ruwan faro. ”

Matan kawu abdul nada kirki Sosai, haka tayita jansu da tadi kamar kannen ta, duk da hanna bawani saninta tayiba amma matar tashiga ranta Sosai,
Da yaranta guda biyu, Kareem da bazai wuce d’an shekara takwas ba sai k’anwarsa khadija anace mata (nana) sunan umma akasa mata.”

Sun fara cin abinci inda ya jalal Da saleem Da kawu abdul suna babban falo. ”

Sai *hanna* Da hameeda Da maman nana suna falonta, *hanna* bataci wani abinci Sosai ba gabaki d’aya tausayin mutanen wajan nanne ya lullu6eta.”

A yanda taga alamunsu tasan tafiyar bawai sunyita acikin shiri bane Tunda basusan niba, kawai binta sukeyi ko’inah.”

Kuma ayanzu haka ta nada tabbacin bawai sunci abinci bane, suna nan aqark’ame (arufe) a mota kamar wasu kaji. ”

Ganin maman khadija da hameeda sunmike dan zuwa yin sallah ne wani tunani yafado mata,”

K’ara gyara zamanta tayi dake itah tana fashin sallah. ”

Sanda ta tabbatar sunyi ciki sannan ta ebi faro biyu Da sugar drinks sannan tajuya snacks a leda hadeda, naman kajin Da aka soya musu duk ta eba ta zuba a leda na sweet home tayi hanyar waje da sand’a kamar wata marar gaskiya, (nikuwa araina nace ai marar gaskiyar ce) ”

================

Karfe goma yayiwa, ammmah Da hajiya larai a gidan malam, danjin sakamokon aiki.”

Malam ne yafara magana, aiki dai amfara amma haryanzu ba’a karasaba, dan basu kadai sukeyin wannna addu’ar ba, dan haka yanzu saimunbi duk maihanu aciki mun tura masa aljanun Da zasu sasu kasala, shima kuma wannna aiki nadaukan lokaci dan, saimunyi yarjejeniya Da aljanun,”

Yanzu haka ina bukatar kudi masu yawa dan gudanar Da aikin,.

Hajiya larai ce tayi saurin cewa kaman nawa malam?? ”

Zaku iya kawo dubu dari dan wannna ba karanim aiki bane.”

Zufa ne tafara ketowa ammmah dan batada hanyar Da zata samu makudan kudinnan. ”

Cikin rawar murya tace malam anama sassauci mana.”

Ai iya yanda za’a bukata a aikin kenan. ”

Haka su amma suka tashi suka tafi jiki babu kwari,”

Acikin motane hajiyaa larai ke ce mata, kiyi yanda zakiyi anemi kudinnan, ko k’adararki kisayar inyaso na ciki miki sauran, ai matsalarki tawace. ”

Ahaka ranta yadan samu ya sanyaya, subhanallah wai akan cutar Da dan uwanka sai salwantar Da duk abinda ka mallaka dan kuntatawa wani, wa’iya zubillah Allah yakaremu.”

Ahaka suka tsayar da zance bayn sun sqyar sukoma gidan malam. ”

To be continued

Ur’s
_Z33yyb3rw3r_

*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

*Maman manal Wannan baby na wahalar damu dayawa 😜Allah dai ya futo dashi lpy, saura kuma kice na miki terere* 🙈😜😉

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply