Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 30


Bibiyata Akeyi 30
Viral

Page 30

*

Tsugunnawa yayi hankali ya tarataro takardun yana me kare musu kallo. ”
Afili, ya furta subhanallah wat _boders me_ Haka dahar namanta da takardunnan.”

Neman bakin gado yayi ya zauna, tabbas na gabatar da takardunnan.”

Kiran captain Ahmad yayi,” inason ganinka yanzu, ya ajiye wayan ba’a dad’e ba kuma sai yajin ring alaman anshigo falonsa. ”

Tashi yayi ya nufi hanyar fita hadeda takardun a hannunsa, yana Futa kofan takoma tarufe, bakace dakine awajen ba saidai kayi zaton _locker_ ne haka

Sanda yafuta adayan dakin, sannan yanufi falo.”

A tsaye ya samu captain Ahmad, yana kallonsa yayi saurin k’amewa, wata harara MG yabishi da itah. ”

Da’allah malam sauke mun hannunka, cikin gidana muke ba _barrack_ ba.” sauke hannunsa yayi hadeda dan sosa kansa. ”

Zama yayi ya nuna masa waje shima ya zauna.”

Mik’a masa takardun yayi sannan yace” shad’af na manta dasu, karba yayi ya bude, cigaba yayi da cewa ” yaushe kaga yakamata mugabatar da su??”
Dan idan mata ki ne ma yskamata adauka tun da dad’ewa. ”

Kallonsa yayi sannan yafara magana acikin lafazin da zaifahimceshi.”

Yalla bai da mu d’an dakatar da wannan zancen tukunna kallonsa yayi da alamun tambaya? ” dalili?” yafada atakaice. ”

Dan zakudowa yayi akan kujeran, alamun yanaso zancensa yashiga.”

Yallabai kaga nan bada dade waba kaza kama ango, harara MG yasakemasa wanda bbu shiri yashiga taitayinsa. ”

Shiru yayi nadan wani lokaci.” cikin hasala MG yace kaifa nake sauraro”

Yallabai be kamata ace angabatar da wannan shaidu, batareda, kayi aureba tukunna. ”

Kasan lokaci k’alilan yarage faruwar hakan.”

Wayanna mutane ba k’ananan _criminals_ bane dasu iya _hurting_ dinta. ”

Dasuyi iya _investigation_ dan su ganota.” maiyasa kace Haka?? ” meyasa ni bazasu yi _hurting_ dinaba sai itah??”

Wani dan murmushi captain Ahmad yayi, naganin shawararsa tafara shiga.”

Yallabai _i know_ yanzuma _may be_ _they have tried several tyms to hurt_ u but Allah baibasu ikoh ba. ”

Dannasan bbu yanda za’ayi susan wyannan _evidence_ na hannunka wanda zai iya _destroying life_ dinsu kuma su zauna shiru,” _u knw dat it can’t be_. ”

Atunanin yanzu haka suna neman abinda kafiso wanda zasuyi _treating_ dinka akansa.”

Bincike bbu yanda bazai iya ba, karkasha mamakin su nemota kuma su sameta. ”

Alokacin bbu wani _sucurity_ da zasu iya kareta, amma idan tana karkashin _she will be more safe_ _than_ ace tana gidansu” .

Yallabai idan tana karkashinka akwai * _sucurities_ masu bada duk family dinnan kariya, kuma hankalinka zai fi kwanciya da fargabar mai zasu iya aikatawa. ”

Ni yanzu aganina _is good n better_ anyi abu cikin gaggawa, ayanzu _may be they planning or up To something terrible_ wanda faruwar sa bazaiyi da’di ba.”

Captain bala da kalan kakin tawagar mu suke amfani baka ganin, wasu zasu iya binkice mai suke bi?? ”

Shiru MG yayi yana tunani dan duk maganar captain Ahmad gaskiya ne.”

Atake hankalinsa yatsahi gani yake kaman yanzuma nemanta sukeyi, atake idanunwasa suka kada sukayi red. ”

Sosai captain Ahmad yashiga rudani, yafara cewa _sir am srry i dnt meant To hurt u.”_
_No u didn’t_ yafashi amsa atakaice.”

Nagode da shawarka kiramun sajen ma’arof, tashi yayi cikin 2 minute sai gashi sundawo tare. ”

Idanuwansa a lumshe dan yasan da shigowarsu.”
Kaje kasamu wani Acikin soldier’s d’ina, kutafi wajen captain bala, kace masa nina ce kuyi aiki tare, captain Ahmad zaimuku bayani, sannan kullum yaksance da _gun_ ajiknku, yana fadin haka ya tashi yashige daki. ”

Wajen su hanna kuwa yau kwanansu biyu da zuwa garin kano, duk yadda za’ayi event abubakar yazo sungama shiryawa biki sai k’aratowa yakeyi.”

Suna daki *hanna* na kokarin saka kaya yayinda hameeda ke zaune akan chair na dressing mirror sai kwalliya takeyi. ”

Shiri sukeyi dan zuwa wajen kai dinku nan su,

*Hanna* Sis wai me yasa ya jalal baya fitowa ne kwana biyunna, ta6e baki hameeda tayi lokacin da take shafa, _lipgloss_
Barina je dakin sa nadu bashi tana fadin Haka tasakai tayi waje, dakin ya jalal tanufa, hameeda uwar gulma itama aguje tabita. ”

Sallama tayi amma Shiru babu amsa, kai tsaye tasakai ta shige,”

Ganinsa tayi yayi rigin gine, yayi zurfi atunani, Zama tayi a bed side drawer amma baimasan da shigowarta ba, aranta tace su yaya anfad’a fahh, dan wannan tunanin sai wanda ya nutsa kogin soyayya. ”

Ya jalal!” ya jalal ” takarkarewa tayi ta kwala ihunda yasashi mikewa zaune bbu shiri,
Kada kai tayi sannan yafara rero waka.”

🎼Alamar tambaya tanaga mai yawaita tunani 🎼🎼musamman yashiga halin soyayyar zamani🎼🎼yau gashi ciknta 🎼🎼yarasa wanda zai fiddashi 🎼🎼sai ita masoyiyarsa wanda sukayi kyau da kamanni🎼🎼

Kallon mamki kawai yatsaya yana mata, bai k’ara sarewa ba Sanda yaji hameeda tashigo tana nata wakar. ”

🎼abinda yake ranka zaka fitar ka huce tunani🎼soyyace aranka🎼garaka fada bazata ficeba🎼🎼

Tunani yafara aransa, kaddai yarannan sun fahinci yana son *hanna* ne

*Hanna* ce takatse masa tunaninsa, ta6ashi tayi yajuyo gira daya tad’aga masa wacece? ”

Kece yace” zaro kwala kwalan idanta tayi ” saurin gyara zancen yayi Kece fitinanniyar dakika katseni daga tunaninta ai.” sauke ajiyan zuciya sukayi daga itah har hameedan, toh yaya wacece? ”

Katse zancen yayi kutashiku fita kubarmin daki, Haka dole ya korasu.”

Maya fansu suka dauko suka fita dan kai dinki. ”

Duk wani abinda ammahtasan zai kawowa amma kudi sanda tad’aga tasayar, yanzu Haka tagama hada kudin zuwa gobe dasuje gun malam.”

Hanna sunfito daga gidan anty hindatu, kasncewar anguwar bame jama’a bane yasa titin bbu kowa. ”

Kaitsaye suka nufi titin dan tsallake shi, a lokacin motocin MG suka danno hancinsu atitin.”

To be continued

_Ur’s_
_Z33yyb3rw3r_

[12/2, 9:26 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel

_Wannan fage din nakune masoyana *maman zarah 😍* *murjanatu(admin)*
And *zuwairat(addansumy)* zaynab bawa na kaunarku kamar yadda kuke kaunarta *ILYSM*_

 

Leave a Comment





No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply