Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 40


Bibiyata Akeyi 40
Viral

Page 40

*
Juyawa tayi dan ganin wayake yimata manni ganin ya jalal yasata sakin murmushimurmushi ahankali tace,” yaya ina kashiga?”
Bana ganinka, dan ta6e baki yayi, ”
Banason hayaniyane yasani barin gidan,”
Sai kun gama bikinku zandawo, ”
Harda saleem ko?”
*Hanna* tace eh yace mata atakaice,
Sanda yazo dai-dai kunnenta ya rad’a mata kinyi kyau d’an murmushi takarayi, yad’an kama ha6ansa🤔 ya kalleta kamar maisan gano wani abu a tattare da ita amma kinrame kad’an, mai yake damunki? ”
Narai narai tayi da fuska alamun batasan tambayan,”
Ganin haka yasashi jan gyalenta ya nufii wata kujera da ita.”
Alokacin ran MG inyayi dubu ya6acii har wani hucii yakeyi gashi idanuwansa sunyi jazirr. ”
Jiyake kamar yaje ya shaqe jalal,”
Murmushin data masa yatsaya masa arayi gashi yawani ja mata gyalenta ita kuma tabishi. ”
Runtse idanuwansa yayi kawai yana fitarda hucii mai tsafii.”
Dakyar ya iya fita ya yiwa ango da amaryarsa liki, ”
Yana tashi kallo yadawo kansa.”
Daga nesa mutane keta d’aukansad’aukansa a photo dan wanda basubasu ta6a kallonsa bama yau sun kalleshi ba’a TV ba, balle masu pics wanda sunsan dasu samu kud’ii kowane mai photographer, burinsa ya d’aukeshi.”
Dakyar yatsaya suka d’auki pics da couples d’in amma yahad’e girar sama data k’asa. ”
Kusan 12 akagama diner, hanna tace ita dole gidan su zata wuce dakyar labba ta rarrasheta tayarda ta bisu shshin ummii suka nufa lokacin dare yayi sosai yasasu wucewa d’akin labba,”
Wanka suka fara yi sannan suka kwanta. “😴

 

 

 

Najeeb an sallameshi a asibiti jikinsa yad’anyi sauki saidai damuwace fall arayinsa danko abinci baya iyacii balle magana,”
Iya tambayoyin duniyarnan ammasa amma bbu amsa duk ‘yan uwansa hankalinsu yatashi ganin halinda d’an uwansu yake. ”
Koda yayansa yakira anty maman amal Bata fad’a masa tasan komai ba saidai tad’an canja muryarta bakaman yadda yasaba jiba sai yabar hakan a hidimar biki.”

 

Washe gari da safe ko karyawa basuyiba *hanna* tasa labba dole sanda takaita gida. ”
Ahaka tatashi takaita,”
Ummii na falo taga shigowar labba, ”
Cikin gajiya tazube akan kujera,”
Ummii ne tace habibty daga ina haka da sassafennan? ”
Wallhy ummii *hanna* ce tace saina kaita gida wai zataje tasha magani batajin dad’ii,”
Cikin nuna kulawa da damuwa ummii tace Allah yasauwake, ”
Ameen ta amsa atakaice.”

 

 

K’arfe uku suka fara shirin yin bud’ar kai wanda za’ayishi acikin fada. ”
Saikusan 4pm kafin akagama shiryawa,”
Alokacin hanna tadade da isowa Bata wani dad’e awajenba da damu labba tatashi tarakata wajan moddibbo, ”
Ba su d’auko lokaciba suka dawo dayake addu’oii kawai suka kar6o,”
Sannan suka juyo. ”
Sunsamu angama kawai suka wuce gida hardasu amira,” wanda gobe zasu koma, ”
Labba ne tasamu ummii adaki akan sallaya ta idarda sallah.”
Sannu ummii, ”
Yawwa Sannu inakika shiga?”
Naraka *hanna* kun moddibbo ne, ”
Murmushin tayi danko sunan *hanna* aka ambata takanji son yarinyar aranta.”
Yanzu wajen mai martaba zanje naji zancen yanda suka tsaya akan zancen jiya sunje tambaya, toh tunjiya bamu samu dama munyi zancen canba shiysa yanzu zanje, ”
Murmushin fuskar labba ne yafad’ad’a, Allah yasa andace amin tace.”
Sannan tamike tayi shashin mai martaba afalo tasamu mai martaba. ”
Cikin fara’a da girmamawa tagaidashi,”
Cikin tsolaya tace nabiyo sawu ne, dariya mai martaba yayi sannan yace ohh uwar yaro ba hakuri anaso aji yanda zance yakaya.”Murmushin tayi sannan tace bakasan yanda yaronnan yake zuwa yazaunamin ba Koda bai furta ba amma nagane nufin shi. ”
To ai muntsaida zance da iyayen yarinyar amma munaso yaran su dai-daita kansu yanda abun zaizo Cikin sauki.”
To Allah yasanya alkairi aciki da amin ya amsa Suna Cikin zancen saiga MG yashigo da sallama amsawa sukayi sanna yasamu wajen yazauna gaidasu yayi suka amsa masa. ”
Zama yayi nan mai martaba ya labarta masa yanda sukayi da mahaifan yarinyar.”
Wani irin fad’uwa gabansa yayi danshi yana shakkar tunkararta baisan mai zaifaru ba. ”
Murmushin ya kakalo sannan yamusu sallama da godiya yafita.”
ya yanke shawarar jibi ya tunkareta dan yasan rana mai mahimmamci ne arayuwarta. ”
Da safe su amira da mama suka fara shiri jitaayi duk garin bbu dad’ii daga ita har hameedan, dan da tafiyar da *hanna* za’ayi amma tafasa batason abinda zai had’ata da Najeeb kokadan kuma tasan har inde tatafi zasu iya had’uwa.”
Babe yanzu jibi nefa birthday d’ina wednesday amma bazaki zauna ba? ”
Srry Beb wallhy mom ce tatakura Nima banso komawaba,”
Badan ransu yasoba su kayi sallama su amira suka tafi, kuma duka bakin sun watse sai d’ai-d’aiku. ”
Haka sukaji wani irii bbu amira arannan sunyi bacci sosai, wanda tunda akafara bikin basu sameshiba,”
Washegari sukaje sukayi odering duk wani abunda zasu buk’atq gobe. ”

 

 

To be continued

 

Ur’s
_Z33yb3rw3r_
[12/2, 9:31 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply