Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 52


Bibiyata Akeyi 52
Viral

Page 52

K’arfe sha d’aya 11:00 Suna zaune afalo, Suna shirya yanda kamu zai kasance,”
Sallamar labba kawai sukajii, ”
Juyawa sukayi cikin mamaki, alokacin angama zanawa *hanna* lalle kenan yayi masifar kyau irinna larabawa dan sunema suka zana mata.”
Angama mata itada hameeda ana yiwa amira saura hafsat, nan labba tashigo itama tayi kyau sosai, ga zanen lallen ta yayi kyau saidai kawai baikai na *hanna* ba. ”
Wasu irin sirararn zane masu kyau har kyalli sukeyi da wani irin kamshi zanen lallen *hanna* ,”
Labba ne ta zauna tana subhanallahi 😍😘 antyna kinga irin kyau da kikayi? ”
Wallhy Idan ahanya naganki ganeki zaiyimin wahala.”
Kai gaskiya ya yareema yayi za6e, kin ganki kuwa? ”
Har wani sheki kikeyi kamar wata taurqruwa,”
Harara *hanna*
Ta galla mata ta canja tapic na zancen da cewa yaushe kika iso? ”
Tun d’azu tareda ya yareema muke ma kinga namanta,”
Zakuje kuyi pics d’in da za’ayi amafani dasu, kinsan fa bbu pics d’inku tare kuma duk abunda za’a buga sai an buqata shiyasa har yanzu bbu abunda akayi, ”
Harara *hanna* ta mata tace nidai bbu wani pics d’inda zan d’auka, danna gane cewa, wayo zakiyimin ayi pre wedding pics kuma ai na fad’a miki bazanyiba.”
Abuga abunbuwan haka kawai da sunaye basai ansa pics ba. ”
Lallashinta sukayi tayi dakyar ta yarda dayin pics d’in.
Amma saidai su Shigo cikin gidan ayi bbu musu labba tasanar masa dan itama aganinta hakan yafii dacewa da kuma mutumcii.”
Akwatii guda labba tashigo da shi na kayanda za’ayi pics d’inda su sannan mai makeup rines makeover kunsan yanda sukayi fice wajen kyafa amare, tafara yi mata light makeup ba za’ayi makeup d’in tayi heavy sosai ba dalilin zuwa jimawa za’ayi na kamu. ”
Alokacin kuma MG na wajan frnd d’insa da suka iso dan kamun,”
Wasu frnd d’insa ma basu iso ba dan yawancii na k’asar ne kawai. ”
Aranar anty samha da Abubakar suka iso,”
Gidan baba yasauketa shi kuma yawuce cikin sauran frnd d’insu. ”
Bayan angama makeup ne aka yiwa MG waya ya iso,
Alokacin aka shirya *hanna* cikin atamfar holland mai ratsin green d milk tayi matukar kyau.”
Masu d’auka pics sun dade da hallara,”
Su dript media, Ahmed zol, amana photography, Atunbi photography, genius cenimatic style, buckles photography, kai dayawan sudai dan bazasu irguba. ”
Tun daga nesa yake kallonta dan wani irin masifar kyau tayi, itama anata wajen hakane wani kyau yamata sosai,”
Askin kansa ma kawai abun kallo ne”
Itada labba bane dama takara ta ganin yanda suke kallon juna yasa labba tana zuwa ta basu waje, ”
Sunkuyarda kanta tayi tana wasa ta yatsunta ta gaidashi,”
Baibar kallonta ba yanacii gaba da kallonta ya amsa. ”
Gashiya tayi da tsayuwa baice mata ta zauna ba, ta dago kanta tana d’agowa suka sake had’a ido,” Alokacin idanuwansu yasarkafe acikin najuna brown d’in captain yasa, ya murza brown d’in hula da bak’in takalmi akafarsa.”
Nan kuwa photographer’s abunne ma yasamu aka fara d’aukan pics kala-kala, ”
Alamu yamata da hannu tazo ta zauna bbu musu ta zauna kusa dashi, ya sunkuyo dai-dai kunnuwanta yana fad’in sweety kinyi kyau u luk like an angel,”
Dad’ii ne yakamata alokacin dariya ya subuce mata tasa d’ayan hannunta tarufe bakinta. ”
Hakan da sukayi bakaramun kyau yayi ba,”
Shiyasa kawai sukacii gaba da d’aukan photo ahaka,”
D’agowa yayi da niyyar yace su d’auka nan yaga sun ma d’auka sukam. ”

Kiran wayar labba yayi yace ke kizo kitafimun da mata da canja kaya kuma saura karki tafi da ita ahankali. ”
Tana zuwa takama hannunta suka Shigo nan ma wata Exclusive tasa bak’in atampa da fari d’inkin riga da zanii,”
Aka d’aura mata kwalin tayi masifar kyau, har tafii d’azu had’ewa, ”
Ganin yanda rigar ta matseta yasa tace bazata fita bbu gyale ba,”
Haka dole sanda aka d’auko wani farin gyale mai kyau ta yafa Ahaka suka fita shikuma yasa bak’in captan da bak’in hula, nan ma akayi pics suka dawo yayi kyau sosai, ”
Sai na ukunne ne tasa super wax, jaa mai ratsin farii nan ma tayi kyau sosai shikuma yasa farin shadda sol.”
Na had’u kuma arabian gown ne yellow tayafa farin veil, shikuma yasa yellow d’in polo da farin jeans,”
Gaskiya pics d’in ba k’aramin kyau sukayi ba, ”
Sai suka fito kaman larabawan usull.”
D’ayan shiganne kuma tace ita atafar bataga wanda ya’iisa yasata tasa trouser na jeans da polo tayi pics ba, ”
Sanda abun yakai ga kiran ummii ta rarrasheta kafin ta yarda,”
Bakin jeans ne da pink d’in polo kowannen su yasa sai tayafa bak’in veil.”
Agaban nata anrubuta he’s mine.” agaban nasa kuma she’s mine, ” abayan nasa *YAREEMA* anata *HANNA*
Duk kunya tabi tacikata dan jeans d’in bakaramin matseta yayiba,” hips d’inta duk awaje, gara rigar ita tad’an sake
Gashi pics d’in kayan yafii yawa, sanda aka gama sannan ta d’auki after d’inta tasa tashiga, ”
Ita atunaninta angama kawai tak’ara kallon wani kayan shima still riga da wandow,”
Golden ne rigan polo fur tak’i canja veil da wandow shima hakan yayi.”
Abayan rigarsa prince anata kuma princess, ”
Anrubata agaban nata Bride to be.”
Shi kuma nasa groom to be. ”
Sosai polo d’in tamusu kyau,”
Styles kala-kala sukayi ak’alla sanda suka canja kaya 15 set. ”
Gajiya tayi tak’i,”
Dakyar aka lallasheta ta yarda tasa na soldier’s na k’arshe, ”
Subhanallah😍 kuso kuga kayan soldier’s yanda ya amshi *hanna* balleshi gogan, ana gamawa da gudu ta shige ciki,” duk styles d’in da akayi bbu wani wanda yakaucewa sharia danko wajan d’aya bbu yanda jikinsa yata6a nata. ”
Dariya kawai yayi dan yasan agajiye take. ”
Tana shiga ta zube labba tatashi tafice dan tana bukatan pics d’in,”
Sai can ta dawo tazo tana nuna musu pics d’in awaya kowa sai kallo yake yi with odarable dan sunyi kyauwunda fad’an hakanma bata lokacii ne, ” Cikin hour’s pics d’in suka zaga duniya gabaki d’aya.”
K’arfe biyu bayan *hanna* tayi sallah Suna zaune kawai sai ta window suka kallo anata squke souvaniers manya manyan jakkuna da su memo kai Idan natsaya fad’a ku kanku masu karatu zakuce nacika surutu, k’arshe dai hadda atamhopin hllond akowani jakka,”
K’arfe uku dai-dai aka fara shirin fara makeup, ”
Amma *hanna* tak’ii fur tace sai tayi sallah hakan kuwa akayi,
Alokacin kawayenta sunfara shiri wasunsu ma, sun gama shiri, ana kiran sallah *hanna* tayi sallah sannan luccy makeover suka fara shiryata,”
Cikin 1 hour suka gama komai subhanallah kada kaso kuga *hanna* awannan lokaciin, ”
Sannan tasa dark pink na gown da net har k’asa.”
Duk yanda ake fad’in kyau to *hanna* tayishi,”
Sai kuma k’awayenta suka sa maroon na material,”
Alokacin motocii suka fara sutsawa Cikin wajen, ”
Anje can gida har an ebii mutanen can duka amarya da ango kawai ake jira,”
Sai motocii ne tun daga Cikin gidan har titin anguwar duka. ”
Duk irin k’awayenta dasuka taru dan wasu kanma bata sansu ba amma kowacce kawa mota d’aya tashiga daga ita sai driver.”
*Hanna* ce tafito amira da hameeda sunsata atsakiya har gaban wata mota wanda tafii kowanne kyau suka wuce sannan suka bud’e shiga tayi kowa yakama gabansa, ”
Kamshin turarensa ne yasanar mata dayana Cikin motar,” bata juya ta ta kalleshiba har motar tafara tafiya, ”
Wasa da yatsunta kawai takeyi,”
Shima baice komaiba kawai kallonta yake yi, ”
Sanda suka isa sannan aka bud’e kofa azaranda hotel ne tun daga waje, wajen yake k’ayata, har wani kalli kalli tako ina yakeyi.”
Koda da suka shiga komai na wajen ya burgeta, ”
Bud’e masa kofa akayi yafito ya zagaya ya bud’e mata,” sanda tafito kafin ta kalleshi farin shadda ne manyan kaya ajikin sa. ”
Anyi aikin surfanii da pink d’in zare,”
Zai hula xanna k’arshen tsada zanna pink da farii, ”
Ahaka suka k’arasa shiga, komai ya k’ayata haka akayi event aka gama,”
Komai yayi kyau Dangin MG sun yaba da hankalin *hanna* sosai, ”
Da kuma kyawuta da karamcii irinna danginta.”
Tunda suka d’auki hanyan komawa nanma bbu wanda yace k’ala,
Sai da tazo fita ne tatsincii muryarsa yana cewa ” Yau zan wuce kano sai ranar d’aurin aure kafin,”
Narai Narai tayi da idanuwanta tace kabari sai gobe kaga yau ka wahala, ”
Murmushi ne ya kufce masa dan yaji dad’in yanda ta nuna kulawa agareshi yace” nabari in sha Allalh gobe da safe zan wuce, ”
Murmushi itama tamayar masa tace tom Allalh ya kiyaye tana fad’in haka ta juya tafice.”

To be countinued

Ur’s

_Z33yyb3rw3r_

[10/4, 7:18 PM] ‪+234 816 114 6563‬: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

*_Alhamdulillah welcome to the world of islam_*_*(Abdurrahaman)Allah yaraya mana kai cikin addinin islama.”*_
_*Welcome to our*_*world once again, “*_
*_Antyna Allah yak’ara karfin jiki.”_*

 

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply