Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 59


Bibiyata Akeyi 59
Viral

Page 59

*
Matsowa yayi dabb da ita har sunajin numfashin juna yace, ”
I love u”
I love u with every single blinks of my eye’s, nd every secound of my love.”
Ido *hanna* tak’ura masa shikuma yasa hannunsa yakamo nata Yana murzawa ahanakali sannan idanuwansu na sarke Cikin na juna.”
Yacigaba da cewa.”
I vow To be loyal, to be honest and truthfull with u at good n bad times.”
Shiru yayi na y’an secound Yana murza hannunta.”
Wanda hakanne yafaru ga duk hall d’in kowa Shiru yayi Yana kallonsu Yana sauraronsu, ”
Barin y’an matan they wsh da sune *hanna* .”
Ahaka yacigaba da magana,”
Matse hannun *hanna* yayi dake Cikin hannunsa sannan yace, ”
And hopely I will try to be d best husband for you my wife,”
And best father for our children nd best grandfather for our grand children. ”
Dariya ne sosai yakama *hanna* saita rufe bakinta,”
Da d’ayan hannunta d’ayan kuma nacikin na MG.”
Yanda take dariyar da yanda yatsaya kallonta Cikin nishad’ii, ”
Ya k’ara bawa mutanen wajan sha’awa.”
*Hanna* ne tace an I promise to take gud care of you,” am going to be ur best And truthfull frnd,”
D’aga masa gira d’aya tayi sannan tace, ”
U knw truthfull frnd are alway’s hard to find,”
But am gonna be dat truthfull for u dear,”
Am going to be ur 6ter, frnd, ”
Am gonna take good care of u just like a little baby.”
Dariya abun yabashi Sanda ya d’an dara. ”
Yazo dai-dai kunnenta yace keep ur promise.”
Afili ta furta yes,”
Am going to be d most amazing wife ever. ”
Uhummm abunda MG ya fad’a kenan.”
Kamar rad’a yanda bbu maijii *hanna* tace dats all. ”
D’aga kafata yayi shima ahankalin yace not bad.”
Cikin D’aga murya kuma yace I vow to make u da happiest women on earth.”
I will make sure dat every girl is jealous of u, ”
Yafad’a Yana jijjaga hannunta.”
Tsayawa kallonsa tayi bata ko blinking idanuwan ta.”
D’an sunkuyowa yayi ya hure mata idanuwanta.”
Lumshesu tayi sannan ta bud’esu.”
Muje toh Yafad’a ahankalii. ”
Okkk. Ai bata gama rufe baki ba suka farajin ruwan kud’ii akansu badaga y’an uwansa da y’an uwanta ba abokanansa kam ba’a magana da nata kawayen.”
Hameeda ne ta sunkuyo dai-dai kunnen Amira tace dubii *hanna* munafuka kamar ba itane d’azu tadamu mutane da kuka ba gashi yanzu tasake tana zuba love, ”
Uhmm Amira tace sannan tak’ara cewa ke beb abunnefa bbu sauk’ii.”
Tsaki Hameeda taja tace ainaga alamu kema kwanan nan kinfara shigane.”
Amira bata k’ara kulata ba dan tasan idan adah tayiwa tsiya ma masoya yanzukam bazatayi ba. ”
Intisar nacan gefe banda kuka bbu abunda takeyi,”
Wani irin kishi ne yake tunurnuk’anta,”
Zafii takejii acikin zuciyarta tadaga bbu wanda yasan tanayi kawai saita fice tazarii motanta tayi gida. ”
Su affan Sai kud’ii kawai yake zubawa kamar baisan zafinsu ba.”
Dama duk dangin MG wannan ranar suke jira shiyasa suke shagalinsu, ”
Sosai biki yake buguwa *hanna* jitayi kamar tayi kuka dangajiya,”
Basufin 5 minute za’a kirasu fili. ”
Sai 11:00 kafin aka tashi awajen diner d’in, kafin atashi abubuwanda *hanna* ta mallaka basa irguwa.”
Antashi amma ango da amarya bbu halin tafiya dole saisun jira kowa ya watse,”
MG na kallon yanda *hanna* ta maqale Amira ta k’ii barinta ta motsa ko nanda can itakuma ta matsu taje wajan yaya jalal amma yanzu tasan harya tafii ma. ”
Murmushi kawai yayi ganin yanda *hanna* take Wani d’ar-d’ar abin saiya bashi dariya.”
Ahaka Sanda suka sallami kowa amma hannunta na maqale dana Amira, ”
Yakasance daga shi Sai guard dinsa,” Ahaka sukaje shiga mota, ”
Nanma *hanna* tamqale Amira dole Sai front seat Amira tazauna sukuma Suna baya.”
Ahaka har suka isa bakin shashin d’in da suka dauko Su, ”
Suna sauka amira tafuce da gudu tana saurii ta shiga ta kira yaya jalal.”
Kok’arin fita takeyi yayinda c ahmed ma yafice. ”
Cafko hannunta tajii anyi dasaurii tajuya, tana kallonsa shima kallonta yayi yace” Ina zakije maraai raice fuska tayi sannan tace bacci nakejii, nikuma banajin bacci Yafad’a kai tsaye.”
To ni ai inajii Tom maimaita abunda kikafad’a d’azu saiki tafii. ”
Zaroo Ido tayi kamar zatayi kuka tace”
Bacci fa nace maka inajii. ”
Eh nikuma maimaita abunda kika fad’a nace kiyi.”
Ni ma manta ta fad’a. ”
Daga kafata yayi yace tom kiyita zama anan dama ni bangajii da kallonki ba.”
Ganin tana shirin yin kuka yasa yace ok, jeki kwanta, ”
Harta juya yace bakijii ba,”
Uhmm tace sannan tajuyo,”
Light kiss yabata agefen lips d’inta sannan yace saida safe, ”
*Hanna* daskarewa tayi awajen Sanda ya k’ara maimaitawa sannan tajuya zata fice da saurii.”
Kamo hannunta yayi yace bakin sava guduba wannan rigar yasarda ke zatayi.”
Aikuwa bata kulashi ba tafita, shikuma ya jingina kansa ajikin seat kawai Yana kallonta.”
Koda ta fita tsayawa tayi ta cire takalmanta sannan tatafii dasaurii saurii. ”
Sanda tashiga tarufoo k’ofa sannan tasauke ajiyan zuciya aranta tace lallai ma wannan MG d’in ta shafa gefen lips d’inta kawai Sai ta tsincii kanta dayin murmushi.”

 

_Small is better dan neva_
_I field my promise_

To be continued

Ur’s
*Z33yyb3rw3r*

*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

*Yi k’ok’ari kazamo nakowa koda kowa baizama naka ba.”*

*Kaji tsoron Allah alokacin da mutane sukejin tsoronka.”*

*Kaji tsoron Addu’r wanda aka xalumta.”*

*Kayi afuwa ma wanda yacuceka domin Allah nasan masu afuwa.”*

*Nasiha ce*

================

_Gaskiya *Asmy b aliyu* littafinki na wata rana yayi irin totally d’innan fa nake gayamiki, kawai yafito need need irin bocally d’innan, ” shiyasa nake karantashi Royally.” sannu da k’ok’ari Allah Yak’ara basiira.” muna jirankii asabon buk d’inki. “_
ILYSM❤

================

_Tabbas *SADNAF* ke mai k’ok’ari ce wajen fad’akarwa aduk rubutunki Allah yakaremu daga sharrin grp,”_
_Gaskiya kin fad’akar kin wa’azantar,” Allah Yak’ara miki basira,”_
_Allah yamiki albarka duk wani abunda yakeda sharri kina k’ok’arin tunasar damu CIKIN rubutunki. ” more grease to ur shining elbow.”_

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply