Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 61


Bibiyata Akeyi 61
Viral

Page 61

*
Haka aka gama bud’ar Kai lapiya, ”
Kafin atashi daga wajen *hanna* tasamu kyautar mota biyu daga wajen mai nartaba,”.
Sai kuma babbar kyauta daga wajen moddibbo, ”
Kyautar alqur’anii mai girma, da aka sarrafa bayansa da lu’uu lu’uu sosai hanna tajii dad’iin wannan kyautar alqur’anii, dan bayan falala da d’aukaka irinna qur’anii,”
D’aukar ido yakeyi,”
Gashi bamai girma ba sosai, duk yanda zataje, zata kasance taredashi. ”
Godiya sosai MG yayi, yana jin dad’iin yanda sukeson *hanna* Kamar y’ar uwarsu,”
Ahaka suka koma shashin da aka sauke Su.”
Sallar magrib sukayi nan kowa yahau shirin komawa, *hanna* batakawo komai aranta ba, dan Batasan cewa yau zasu koma ba, gidan abba zasu wuce, Sannan gobe dasafe kuma kowa yawuce garinsa.”
Wasu kuyangii ne da jakadai, suka Yi sallama suka shigo, amsa musu akayi, suka tsaya, curko-curko, ”
Can d’aya wanda da’alamu itace shugansu, tace munzo shirya gimbiya ne tafad’a tana rusuna Kai,”
Wata k’awar *hanna* ne tatashi ta musu iso har d’akin da *hanna* take, ”
Su amira ne azaune sai rud’awa *hanna* ciki sukeyi duk tawani susuce.”
Frnd d’insuce tayi sallama tashigo, labba ne tace shikenan anzo, zaro ido *hanna* tayi tace anzo meh?”
Gyaraki mana yau yau d’innan za’a mikaki d’akin mijinkii, dama ahannu kuke,”
D’azu daga cewa zai gayamiki magana sai d aka shafe 1hour bbu ke bbu labarinku. ”
Kama baki amira tayi, tace dama wato d’azu dana nemeta narasa wajansa ttafi.” Tabb lallai gwara Tun wurii azo ad’auketa, akqita dan zuwa jimawa zata Iya Kai kanta,”
Takaicii ne yacika *hanna* takasa cewa komai, dan tasan kota fad’a wani kayan takaiciin zasu k’ara mata.”
Haka sukayita zolayan ta, suka gajii dan kansu suka barta. ”
Nan suka tashi suka fice, sukuma kuyangii da jakadai suka shiga,”
Ruwan wanka aka had’a mata, mai had’eda sindaren turaruka kala-kala, masu kamshin gaske, ”
Shiga wankan tayi, *hanna* uwar son kamshii, aikuwa ta bingire aband’aki, sanda takai 30 minute kafin tafito,”
Nan suka hau yimata turaruka irinna al’adan gidan sarauta, ”
Kaya tasaka, atampha, dinkin riga da sket, sunkamata dakyar taakeshan lumfashi.” Sannan aka rufa mata lifaya,”
Mai kyau farii kall gezan ya sauko yarufe fuskarta.”
Bayan sungama shiryata suka nufii kofa suka fice. ”
Nan k’awayenta da sauran y’an uwanta suka shigo,”
Fitoda ita sukeyi labba ta bud’e k’ofar, da zata sadasu da shashin, dan wajen ahad’e yake, saidai ginin d’aya benii ne, d’aya kuma plate ne.”
Ginin saman suka nufa da ita nan suka shiga, kowa sai bud’e baki kawai yakeyi dan kyau da tsarii irinna shashin,”
Kala biyu aka had’a agidan da kalan da yafiso farii call, da kuma kalan pink, wanda *hanna* ke mutuwar so. ”
Falo biyu ne asama da d’akuna biyu, falon farko ne zaka fara shiga,” set d’in white funitures ne, hatta paint na falon white ne.”
Sai d’aki a left side na falon, shima d’akin komai white ne,”
Falo na biyu kuma right side na falon zakabi,”.
Saika sauka mata Kala uku Sannan yasadaka da falon.”
Falon ne ke had’e da dining, da kitchen, sai kuma wani room da extra bed room a falon, ”
Shikuma wancan saba’anin wancan ne komai pink ne, har paint na Falo d’aki kitchen da dining area duk komai pink ne.” Sai sama kuma shima design na falon kusan d’aya ne sandai shi d’akuna biyun marabarsu bbu nisa, ”
An then Shikuma bbu kitchen, amma akwai dining coloured na d’akinsa blue da farii ne,”
Har falonma haka, ”
Itakuma ashh da farii.”
Basu tsaya zagaya gidanba suka suka kaita d’akinta suka ajiye akan gado, Can tsakiyar gadon ta k’ule, ”
Sukuna sauran suka fita zagaya gidan,”
Kowa sai sam barka yakeyiwa wannan gida na *hanna*
Hankalin *hanna* bai k’ara tashi ba, saida taga suna mata sallama suna wucewa, ”
Y’ar karamar hauka tasoyii amma bbu wanda yasaurare ta, haka suka fice,”
Fitar hafsat amira da hameeda ne yad’aga mata hankali,”
Sosai Hankalin ta yatashi ta ringa kuka ta kankame amira, wanda amira ita kanta dauriya takeyi,”
Hafsat ne tana ahare hawaye zata fuce, *hanna* ta cakumo ta, tana kuka tana hava y’ar uwata kada kitafi Ki barnii dan Allah,”
Amira kasa daurewa tayi kukan dake nukurkusanta ya kwace, ”
Aikuwa yahau rerashi,”
Hameeda da labba ne kawai basayin kuka, dan sunsan cewa Su ba nisa zata musu ba. ”
Amma duk da haka hameeda na goge hawaye, dole takanjii zafin rabuwarsu cikin zuciyarta.”
Amira ne tasamu tafice da gudu, tana rairaa kuka. ”
Sai hafsat tabii bayanta, Ahaka suka fice sukabar *hanna* da labba kad’ai, labba nata aikin lallashi.”
Amma *hanna* Kamar zugata akeyii. ”
Sai kusan 9:30.pm MG suka shigo shida abokanan sa daga Falo suka tsaya, tad’ii sukayi har 10:00.pm tacika,” Dan shi aganinsa badacewa bane ace abokanai sun shiga d’akin auranka ba, iyakacinsu Su tsaya afalo. ”
Shahid ne yakalli hamood yace,”
Kagaya masa cewa gobe zamu wuce fa,”
Hamood yace, ”
Flight na 12:00.am zamu bii.”
Idan kasamu fitowa tom, Idan kuma amarya bata barka kafuto ba shikenan.”
MG baice komai ba, Ahaka suka gama zolayarsa suka tashi, ”
Abubakar ne yace, Kai kasanfa cewa k’aramar yarinya, ka aura, sai Kayi ahankali, tunda kazauna kasha tuzurancii,”
Banda harara bbu abinda MG yabishi dashi. ”
Har bakin k’ofa yarakasu yajuyo zuwa ciki, d’akin *hanna* yanufa direct, tun daga corridor yfara jiyo sheshahkar kukanta,”
Da sassarfa yak’arasa, ”
Yana bud’ewa yaga *labba* nazaune tana faman lallashi,”
Labba na ganinsa tamike tace alhamdulillahi, ”
Sai kazo ka lallasheta ko Kai tajii naka dan nikam nagajii,”
Tana fad’in haka taratsa ta gefensa ta wuce.”
Tsayawa yayi Yana kallon *hanna* yace, baice komaiba yajuya ya sauka yarufe k’ofa Sannan yahauro yadawo, ”
Ayanda yabarta Ahaka yasameta,”
Kamshiin turarensa ne ya tavvatar mata daya dawo,”
Gabanta ne yahau fad’uwa, tattaki yayi har zuwa gaban gadon da take, ”
Jin kashin yak’aru kusada ita yasa tasan ya matso kusa,”
Dan ta cusa kanta cikin cinyoyinta, ”
Zama abakin gadon yayi, yajawota jikinsa Yana bubbuga bayanta, yace baby maiyasa kike kuka hakane?”
Tun jiya kike abuu d’aya bkya gajiya? ”
Yanzu irin kukan da kikayi sai kace wanda aka aura miki dodo?”
Murgud’a baki tayi aranta tace aikai kafii dodonma,”
Zame jikinta tayi ta turo baki, ”
Tace basu amira bane suka tafii ba.”
Murmushi yayi ya lakacii hancinta yace To ba gobe zasu dawo ba. ”
Sauka daga gadon yayi yakamo hannunta yasauk’qr da ita daga kan gadon,”
Alkyabbar jikinta yasa hannu yacire, ”
Tsayawa yayi Yana kallon yanda kayan suka mata kyau.”
Har k’ofar band’aki yarakata yace shiga muyi alwala muyi sallah.”
Turo baki tayi tace ni bana sallah.”
Sake baki yayi Yana kallonta yace, “honey boo bansan k’aryafa yanzu ak’arshen wata muke ba’a tsakiya ba.”
Mamaki ne fall aran *hanna* wanda hakan yagaza b’oyuwa afuskarta sanda ta nuna tayaya akayi yasan date na mensturation nata. ”
D’aga kafad’a yayi yace kina mamakine?”
Har doctor da kike ganii, saboda mensturation pain nasani, so Ki shiga kiyi alwala bansan musu.”
Tana tura baki yashiga yayi alwala, tafito shima yashiga, ”
Sallah yajasu raka’a biyu yana zubawa Allah godiya da kirari Sannan yayita musu Addu’r zaman lpy da zuri’a d’ayyiba.” Sanda suka idar yatashi yafita, ”
Da bags yadawo Sannan yak’ara fita yad’auko fresh milk a fridge, yaciro plates yazuba musu abincii hanna yitayi Kamar bata ganshi ba, takoma ta kwanta.”
Taso kici abincii yace atakiace nakoshi tace, ”
Idan kika taso gobe zan kaiki gida kiga umma,”
Mikewa zaune tayi tace promise, ”
Yes promise ya fad’a,”
Tasowa tayi tazauna, fresh milk yafara bata ta karba tasha kusan half Sannan ta ajiye, ”
Abaki yafara bata naman kaza ta k’arba tacii ko musu bbu,”
Sanda ta daiddaiici ta koshi ta garya masa cizo riqe hannun yayi Yana yarfewa, ”
Itakuma tahad’e rai Kamar ba ita tayi cizon ba,”
Squra ni ya fad’a mata, ”
Nok’e kafad’a tayi tace owh owh kalan karama,”
Nop bazan rama ba kawai dai inason cin abincii da hannun mata tane,”
Sharewa tayi yace, kinmanata u promise to take good care of me, jama’a dayawa sunyi witnessing, turo baki tayi ta fara bashi abincii, ”
Sanda yaciika timbinsa tamm,”
Kafin yaruqe hannunta ya sud’e ya tashi yatttara komai dasukayi mafani dashi yayi waje Sanda yazo daff k’ofa yace Ki shiga kiyi wanka ina dawowa, ”
Bai jira amsar taba yafuce Sanda yasauka k’asa yakai cikin Sannan yadawo yashige d’akinsa.”
Tashi tayi taje dai-dai kofa tace ainii ba kwaduya bace dazakace na k’arayin wanka,
Tana fad’in haka ta datsa Ki ak’ofarta ta koma ciki ta kuskure baki ta wanke hannu, tafito ta kwanta, ko kayan jikinta bata cureba.”

To be continued

Ur’s
*Z33yyb3rw3r*

*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

*Ka/ki zama mai yafiya, ” ga duk wanda ya zalumceka*

*Ka/ki, zamo mai yarda da kaddara hakan zaisa ki rayu cikin farin cikin,*

*Ka/ki zama mai yawaita fad’in kalmar Alhmdllhy domin nuna gidiyarki wajan ubangiji.*

*Ka/ki zama mai yawaita fad’in astagfirullah domin samun yafiyaar ubangiji.*

*Nasiha ce*
================
Congratulation *my hajja* for d succesifull complation of ur buk *sab’anin so* hak’ik’a u tried hard,”
D buk is insparing,”
Allah yaimaka *my hajja* u’r such an amazing person, u’r an angel. ”
More grease to ur shining elbow.”

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply