Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 66


Bibiyata Akeyi 66
Viral

Page 66
*
Ahaka har kiran sallan farko.”
Bud’e idanuwanta tayi ahqnkali da suka mata nauyi, har sund’an kumbura.”
Jinta ajikin mutum yasata d’agowa tana dubansa, bacci yakeyi azaune, ita kumbura tana jikinsa gabaki d’aya, tausayinsa ne yakamata tatsaya tana kallon sa yana sauke numfashi ahankalii.”
Bud’e hannunshi tayi tasauk’a da niyyar zuwa toilet tad’auro alwala dinyin sallar raka’atanil fijr.”
Har tafara tafiya ya ruqota, gabantane yahau fad’uwa dan batayi tunanin ya farkaba, abunda tamasa jiyane yadawo mata, harda cizon data masa, wata irin kunyar sace ta lullu6eta.” tashi yayi yazo dabb da ita, itakuna ta sunkuyarda kai k’asa yace ina zakije.” alwala zanyi tabashi amsa, sanyi yajii aransa, jinyadda ta amsa masa that means tadaina fushin kenan, murmushi yayi sannan yace, kiyi hak’uri kinjii, kiyi hakuri if i hurt u knwnly or u knwnly, wallhy bansan ganin hawayenki, zafii nakeji acikin raina,”
Hawaye ya sulalo afuskarta dasaurii ta sa hannu da niyyar gogewa, yayisaurin riqe hannun yace,”
Sweety akawai abunda namiki plz kisanar dani.”
Shiru tayi yajawota jikinsa, lafewa tayi ak’rjinsa, amma tayi shiru, jijjiaga yayi yace plz say ur mind dear, cikin son yin kuka tace bakai bane kace mata habeebty, gabansane yayi mugun fad’uwa, yaja hannunta suka zauna akan gado yace, Sweety duk family d’inmu haka muke kiran juna, ko bakiji haka nake kiran labba bane, turo baki *hanna* tayi tace, shine itama hadda wani cemaka habeeby dear, ita kuma labba aibabu aure atsakaninku, tafad’a hawaye na gangarowa fuskarta, babban yatsansa yasa ya goge mata hawayen, yace,”
Kiyi hakuri daga yau nabarii.”
Gyada kai tayi tace shine ka kar6i fayrouz ahannunta kasha nikuma kace nacanja maka.”
Dear ainii banga amfanin cewa ta canjaminba.”
Kinga ke matatace dole kisan abunda nakeso da wanda banso, itakuwa banga amfanin saninta ba.”
Murmushi tayi tace najii amma Allah kadena kallonta, nadena sarkin kishii, sanda yafad’ii kalmar kishii saikuma kunya takamata.”
Gyaran murya yayi sannan yace, haryanzu fa tunanin yanda za’akaisu nakeyi, suwa?” *hanna* tatambaya saikuma tace owh srry natuna way’annan yaran, sake baki MG yayi yace babbar cikinsufa tabaki samada shekara biyu amma kike kiransu yara.”
Aidai ita yarinyace tunda nayi aure itakuma batayiba.”
Bud’e baki MG yayi yace wani aure?”
Aurenta haryanzu bbu tabbacin yinsa,”
Idan kinaso asan kinyi aure kibarii nakafa miki shaida,”
Dan haryanzu baki cika farillan aurenva.”
Yi tayi kamar batajii maiyaceba, takawar da zancen da cewa.” To maiyasa bazamu zauna dasuba?”
Dazamu naima musu wajen zama, cikin hikima yace tafiyace tatasomin dole ana buk’atana a russia so bansan lokacinda tafiyar zata d’aukeni ba shiyasa, cikin damuwa tace to kabarnii mana.”
Girgiza kai yayi yace bzan iyaba, banyi miki k’aryaba, jikintane yayi sanyi tace, kana ganii to mezai hana, akaisu bauchii wajan mama, nasan zata kula dasu, jijjiga kai yayi yace, kina ganin zata yarda, zanirata tace, ”
Kokuma muje kaga saimu mata sallma,” harara yawulla mata yace bazakace ba, kwata – kwata kwananki ukune da barin gidan yana fad’in haka ya taashii yashige toilet.”
Dasafe kamar jiya yauma tare sukayi breakfast, bayan sungama tad’auki kulolin takai musu, tayi musu sallama sannan suka d’auki hanyar bauchii, tana futowa dakinta tanufa ta dauko sannan ta sauko tazo dai-daishi ta zumbula hijabinta sannan tace muje.”
Tashi yayi suka nufii shashin kilishi, afalo suka samii intisar na zaune, ganinsu yasa, gqban intisar fad’uwa badai harta sauko ba daga fushin datayi jiya,”
Indai hakane zatasha wahala da ita kenan tunda, tanada saurin sakkowa.”
Da harara tabi *hanna* itakuwa *hanna* tasake mata wani malalcin murmushi mai ma’ana dayawa,, k’ulewa tayi da murmushin, yasa tatashi tayi d’aki fuu, *hanna* ta d’aga murya yanda zata jita inkinahiga kikira mana umma, Tsayawa tayi cakk da bak’in ciki wai ita take aika, bata iya juyowaba tafice, shikuwa MG juyawa yayi ya kalli *hanna* yace bata girmeki bane kike aikanta?”
D’aga kafad’a yayi yace idanma tagirmeni ai yayanta nake aure, kaga dole ta girmamani, ”
D’aga kai yayi yace wato kin iya kiran aurannan abaki, shigowar kilishi ne yakatse musu hirarsu, gaisheta sukayi had’eda yimata sallamar tafiyar, bataji dad’in tafiyar ba dan intisar tabata labarin yanda sukayi jiya.”
Adaddafe ta musu addu’a sukuma suka fice, MG kuwa abinda ke ransa dabanne shiyasa baison sakewa yara fuska, gashi jiya d’an sakewa intisar dayayi haryau taganshi tak’ii kulashi, anyi nafarko dana k’arshe yace acikin ransa, azaune suka samii ummii gaisheta sukayi ta amsa da fara’a d’an hira suka ta6a sannan ummii tace sai zuwa jimawa zaku tafii kenan?”
Ina fa? ” yatambayi ummii, sallama da mahaifanta mana, au ummii sai munje?”
Auda haka zaka d’auki yarinya Ka tafii da ita batareda ta ga iyayenta ba.”
Zuwa jimawa kubi flight kakaita sannan Idan kundawo kuje Gidan abbanta, kasan sassafe zaku wuce.”
Dan haka katashi kuje kayi muku booking.”
Amsawa yayi ta to, itakuwa *hanna* farinciki yacikata, hakanne yasa tasacii kallonsa ta gefen ido, ga mamakinta taga damuwa sai taga fuskarsa asake,”
Suna had’a ido yasake mata murmushi sannan yayiwa ummii sallama yafita.”
Tashi tayi tanufii d’akin labba, hira sukayi sosai ba ita ta, fitaba sanda yasanar da ita akan tafito sutafii.”
Basu dad’e da isa ba su karima suka isoh.”
Tayiwa baba, mama da Ammah bqyanii sun fahimceta sannan sanyi alk’awarin riqesu kamar y’ay’ansu harzuwa dawowansu.”
Dakyar *hanna* tabar gida harda d’an kukanta MG yasha aikin lallashi Bayan zuhr kad’an suka dawo, sunyi la’asar sannan suka nufii gidan umma, tayi murnar ganinsu, sosai nan da nan tashiga hidima dasu, MG kuwa yasake da ita bakamar yanda yakejin kunyar mama ba.”
Kunun aya takawo musu da zobo dayasha cocumber, yasha MG yakeyi yana santii ya kalli *hanna* ya d’aga mata zo6on yace,” inafatan kin iya? ”
Murgud’a baki tayi tace,” Ko na iyama bazanyiba, auhaka kikace? ” eh tabashi amsa atakaice, ok zamu ganii, suna tashi tace, umm…. Nace dan Allah muje gidan anty afeeya mana.”
Kallonta yayi yace, idanbaki fad’ii sunana ba, ba yanda zamuje, marairaicewa tayi tace yaa yareema muje gidan anty afeeya plz.”
Murmushi yayi maikyau wanda sanda gefen kumatunsa yalotsa,” yatsa tasa ta danna dai-dai kan dimpull d’in, sanda yatsanta yad’an shiga ciki, murmushi yak’arayi ya lumshe idonsa yanajin sonta cikin jikinsa.”
Sun isa gidan anty afeeya sai murna take da ganinsu tunda take da yayan nata bai ta6a zuwa gidanba saiyau ta dalilin matarsa, dan tasan bayin kansa bane.” amma tayi farinciki sosai,
Basu dad’e ba suka tashi tafiya, leda guda tabawa *hanna* wanda nikaina bansan na menene ba.”
Har gaban motocinsu tarakosu, yaronta namusu byebye.”
Sai gidan samha, nan ma basu dad’e ba, sun d’auki hanyar gida, *hanna* tace bazamuje mugaida moddibbo bane?”
Nishi yad’anyi kad’an yace kin tunomin ma, banje masa sallama ba, yayi murna da ganin su sosai, Addu’a yayita musu, daga k’arshe yake tambayar *hanna* inadai tana Addu’a eh ta amsa masa,”
To Allah yamiki albarka ta amsa da amin.”
Sai dabb magrib suka yiyo gida, masallaci itakuma ta shiga yiwa ummii sallama saida tayi sallan magrib da isha acan sannan MG yashigo suka koma tare.”
K’arfe takwas dai-dai suna falon saiga intisar Ko sallama bbu tayi kawalliya kamar mai zuwa gasar kyau.”
Alokacin. MG nakwance acinyar *hanna* tana wasa da gashinsa.”
Ranta ya6aci ganin su haka amma tashare dan kilishi tashaida masa cewa har Indai zata ringa zuciya toh bazatacii nasara ba.”
Da karai raya iso tazauna ta gaishsahi karaf *hanna* ta amshe tace lpy klau knawarmu yagajiya?”
Takaicine yakamata lallai *hanna* taraina ta itance zata gaidata.” Murmushin dole tayi ganin idon MG abud’e, can *hanna* tace plz habeebty dan d’aukomin ruwa afridge, kinjii tafad’a tana dariyar shu’umancii.”
Intisar Yi tayi kamar batajii ba, kawai tsinkayan muryan MG tayi yana cewa, kihad’omin da fresh milk, bayadda ta iya haka tatashi tanufii fridge fresh milk kawai tadauko da cup takawo, masa ganin bbu ruwan yasa yace ina ruwan yake? ”
Mikomin kikoma kidauko mata, bak’in ciki ne yacikata, dazata miqa masa sanda tad’an rusuna saman boobs d’inta yafito.” mistakely idon MG yakai wajan rintsa idanuwansa kawai yayi atake tsikar jikinsa yazuba.”
Rintse idanuwansa yayi *hanna* ta cafke gorar tace plz d’aukomin ishirwa nakejii.”
Sanda ta galla mata harara sannan ta nufii fridge tad’auko ta dangwara mata.”
Aranta tace ohowdai kind’auko.”
Tana zaunawa baifii da 5minute ba *hanna* tace dan wanke mun plate dinda mukaacii abincii, guda biyu ne bbu yawa, bak’in ciki kamar yakasheta hararar datakeyiwa *hanna* kuwa kamar idanuwanta su fad’o.” kenan 2 minute bata kulava, yace bakiji mai tace miki bane?”
Tana k’unk’uni tatashi tad’auraye, ita arayuwarta ba wanke wanke takeyiba.”
Tana gamawa tafito tasamu *hanna* itakad’ai MG yashiga d’aki.”
Kallon *hanna* tayi tace bani kikayiwa wulakancii ba? ”
Hmm ayanzu bazaki gane matsayinki ba harsai nashigo gidan tana fad’in haka tajuya tafice.”
Kulle k’ofa *hanna* tayi, tahaura stairs d’akinta taje tayi wanka tafito sa wata y’ar ficiciyan sleeping dress tayi.”
Sannan tayi light off ta kwanta, tasan bbu amfanin rufe k’ofan dan yanada key d’in.”
Cikin bacci taji kamar ana kiranta, Bud’e ido tayi sannan ta kunna bedside lamp, MG ne tsaye idanuwansa sun canja kala kamar maijin bacci.”
Zama yayi kusa da ita sannan yajawota jikinsa, tana shirin yin magana yahad’e bakinsu waje d’aya.”
Taso hanashi amma hakan yafaskara,” shin yana mata wasu abubuwa masu wuyar fad’a yasata fara tureshi,”
Yakai hannuwansa cikin rigarta tayi saurin riqe hannun tana kuka, ganin kukanta ya tsananta yasashi saketa yana bata hakuri.”
Ahaka bacci yad’auketa.”
Da asuba sanda MG yayi wanka kafinnan yayi sallah itakuma tayi sallah, sannan suka wuce aminu kano airport, K’arfe bakwai jirginsu yad’aga zuwa airport.”

To be continued

Ur’s
*Z33iiyyb3rw3r*

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, duk wanda yayi sallah yaban ya idar ya karanta Ayatul kursiyu, bayan kowacce sallah, bazai mutu cikin wannan dareba face Allah yagafarta masa duk zunubansa.”*

*Manzon Allah zira da amincin Allah sutabbata agareshi yace, duk wanda yakaranta suratul iklas sau koma arana, bazai gushe ba harsai angina masa gida acikin aljanna.”*

===============

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply