Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 67


Bibiyata Akeyi 67
Viral

Page 67

Jirginsu yasauk’a lokacin K’arfe shida 6:00.pm dai-dai a agogon rusia.” tun kafin suyi landing motocii sunzo tar6ansu, yanda kasan za’ayi bak’on shugaban k’asa, dan k’asar sunaji dashi sosai, su suka reneshi, sukasan mahimmancinsa,
Wani k’aton estate taga motoccin sun danna kansu ciki, soldier’s ne tako ina, kana ganii kasan sun iso yanda mazaje(soldier’s) suke zagaya ko’iina sukeyi ta gun’s ahannunsu, a’inda taga sunnufa, wani babba daga cikin estate d’in, abakin gidan motocin suka tsaya, Bud’e musu k’ofa akayi, inda yana fitowa suka k’ame, zagayawa yayi ya kamo hannun *hanna* har zuwa bakin gidan, itadai *hanna* takasa magana amma zata iya cewa Ko a pic bata ganii ba, amma gajiya yahanata tsayawa ta kalla, wani soldier ne dake tsaye abakin k’ofan yasa wani card a k’ofan bud’ewa tayi sannan MG yaja hannun *hanna* suka shiga, sun gajii liqis, d’akin su dake k’asa suka sauka dan hawa saman aikine.”
Suna shiga *hanna* tazube akan bed, da kallo MG yabita, baitsayaba yawuce toilet yayi wanka had’eda d’auro alwala, fitowarsa yasamu *hanna* harda fara bacci, suka da ita yamaytsa yasa hannu yawatsa mata sauran ruwan dake jikin gashin kansa.”
Firgigit tatashi tana mutsuttsuka ido, tana ganin MG taturo baki ita adole tana bacci yatsheta.” Tashi ki shiga wanka, yafad’a, nida kabari natashi tukunna *hanna* tace,” zaro ido yayi yace kinsan sallolinda ke kanki kuwa?”
Tashi kiyi wanka muyi sallah nima baccin zanyi.”
Tashi tayi idanuwanta yasauk’a akan packs d’in da ke cikin sa, aranta tana fad’in komai n MG unique ne, Ko a wrestler’s d footbooller’s bata ta6a ganin pack’s kamar nashi ba, yanda kasan anjerasu, kowanne d’aya nabin d’aya.” ganin ta tsaya tana kallon packs d’insa yayi murmushi mai kyau wanda sanda kumatunsa suka lotsa, aransa yace yarinya zaki shigo hannu ma.” afili kuma yace kina kallon yanda kikayi biting d’ina Ko?” lakatan hancinta yayi yace aibakya jin magana.”
Rud’ewa tayi tafara k’ame k’ame, dan tasan yagane batabon take kallo ba.” magana take shirinyi yasa yatsunsa biyu yarufe bakin yace shiiiishhh, tashi kishiga wanka, tashi tayi tanufii toilet tana k’unkuni, tana cewa, sai ya wani fitowa damutane d’aki dgashi sai towel, Ko kunya batajii, sarai yajita amma yashare, yacigaba da zura jallabiyansa.” Ta dad’e tana wanka sannan ta saka hannunta zata ciro kayanta dake jikin switch, garin janyo kayan ta kunna shower, aikuwa shaaraff yajike kayan.”
Takaicii ne yacikata ganin duk kayan sunjike sai towel, danma towel d’in nada d’an girma, tafii 30 minute, kafin ta iya fitowa, tana tafiya tanajan gefen towel d’in sannan ta dukun kune gaban towel d’in.”
Lokacin data fito MG harya idar da sallolinsa, yana zaune abakin gado.”
Kallo yake K’are mata, yanda yaga lamps d’inta awaje yasashi tsintar kansa cikin wani yanayii.”
Tashi yayi yafara nufota, ganin haka tafara jahh da baya, shima biyota yakeyi, tajuya da niyar gudu kawai yacafkota, girgiza kai tafayi, yajawota yahad’ata da jikinsa, babban yatsansa yasa yanna zagaye lips d’inta yace, wa kika cewa marar kunya?”
Shiru tayi magana, matse lips d’inta yayi da yatsunsa biyu, sanda tad’nyi k’ara yace badake nakeyi ba?”
Nan ma shiru bbu magana idanuwanta sunyi zuru-zuru, yace ok bari ingwada miki k’arshen rashin kunya, yana fad’in haka yasa hannu yafara kok’arin kunce towel d’in.”
Xaro ido tayi tana girgiza kai sai Alokacin tasamu bakin magana tace dan Allah kayi hakurii, wallhy bazan sake ba, zaki sake yace aibakyajin magana, Allah kuwa bazan sake ba.”
Brushing lips dinsa yayi akan nata yace kima sake, sannan ya saketa, yace kije kiyi sallah, sanda tarama duk wani sallolin dake kanta, ta yi addu’oii tace wai mutuminnan meyake nufiine?”
Badai d’aki daya zanzauna dashi ba.”
Ya lumshe idanuwansa yayi pillow da hannayensa, taje kansa tatsaya, jin mutum akansa yasashi bud’e ido, yace uhmmm, inane d’akina?” tace dashi, murmushi yayi yace kibarii gobe inza6a mana, amma yanzu bacci nakeji, nikuma yunwa nakeji tafad’ii,”
Tashi yayi yad’auko snacks da drinks yajonata dashi, harta fara cii, tajuya takalleshi tace kai bakajin yunwa ne?”
Injii yabata amsa takaice, to meyasa bazakacii abincinba.”bacci nakejii saina tashii, ammm,,,,, yakatse da shiiiii gamacii kizo mu kwanta bansan surutu, iya yanda zata iya tacii, sannan tabar sauran tazo tashige bargo dake garin da sanyi, bacci sukayi sosai Basu suka farkaba sai cikin dare, nanma sallane tatadasu na isa dan basuyita ba.”
Matsa masa tayi sanda yacii abincii, dan dama tun sunkusa esowa aka tanda musu abincii kala-kala, Ka d’an yataba, sannan itama yasata tacii , da asubama agida MG yayi sallah tareda *hanna* sanda sukayi azkhar da karatun qur’ani, sannan suka koma bacci,”
Sai wajen 8 suka tashi, suka samu anshirya musu breakfast, abaki tabashi kamar kullum shima yabata sannan sukayi wanka suka shirya.”
MG baibar anbar kowa yafara shigowaba acewarshi, baihutaba tu kunna.”
Daukan wayanshi yayi yaga misscall dayawa, da ummii su labba, amma na intisar yafii yawa, d’aya bayan d’aya yafara kiransu, yana shaida musu isowar su.”
Daga k’arshe yakira intisarr, yafad’a mata ya iso yaga misscall d’inta yagode, da tad’ii taso rikeshi amma, yanuna mata yagajii dayawa bai hutq ba, sallama tamasa, sannan yakatse wayar.”
Kallon *hanna* dake gefensa yayi yaga hankalinta baya kansa yasauke ajiyar zuciya.”
Daki yanufa yashirya cikin kakin sojojinda yayi matuk’ar kar6ansa, yafito Kallo, tabbishi dashi tace ina zakaaje?”
Office dear am srry, bazan dad’e ba zandawo kinjii, nayiwa shahid magana zaituro matarsa, dai-dai ita yazo yamata peck agoshi, sannan yad’an zugunna dai-dai lips d’inta yamata light kiss, yace bye take care dear.”
Batace komaiba haryazo bakin k’ofa ya tsinkayo muryarta tana cewa, Allah yakareka, tsayawa yayi cakk wani sanyi ya ziyarceshi hak’ika yajii dad’ii wannan addu’a, murmushi yamata sannan yafice.” Su karima kwana biyu kawai sukayi da mama wata irin shakuwa ta shiga tsakaninsu, jinta sukeyi kamar mahaifiyarsu.”
Kula kuwa suna samu dai-dai gwargwadoo.”
Haka Ammah ma nakula dasu, sai baba shima yana iya bakin, k’ok’arinsa, sosai yaran suke bashi tausayi.”

Su senator bbu irin neman dabasuyi ba amma bbu su bbu labarinsu, komai ya canja.”
Dan sun tabbata akwai shedu masu k’arfii agun yaran.”

Itakuwa hafsat da c_bilal soyayya tayi k’arfii, yanzu haka yadameta akan yanaso yasamu iyayensa, itakuma tabshi dama, ya shaida mata wannan tafiyar ta sukayi zai wuce, dake shii d’an libya ne.”
Dama tun bikin yadameta akan yanaso yaje gaida iyeyenta, ta shaida musu cewa sai angama, da aka gama yace kwana 3 kenan amma taki amincewa ganin haka yasata bashi dama kawai.”
Itakuwa *hanna* da zaman kad’aicii yadameta, tad’auki wayanta tayi ta kiran y’an gidansu daganan takoma kan su ummii.”
Sai can matar shashin tashigo, sanda sukasha hira sai kusan 3 MG yadawo.”

To be continued

Ur’s

Z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, ku koyarda yaranku alqur’anii, dominshi lallai mai karanta qul’anii, yace (fii zillillahi) yana cikin inuwar Allah, yauma da (zilla illa zillahu) yace ranarda bbu wata inuwa sai inuwar Allah, wato ranar qiyama, Allah kabamu ikon karanta alqur’anii, ameen ya Allah*

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, ku ringa tuba zuwaga Allah, wato karinga karanta astagfirullah wa’atubu ilaik, kana qaskantarda kanka zuwa gareshi, koda sau d’ari arana d’aya.”*

================

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply