Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 68


Bibiyata Akeyi 68
Viral

Page 68

*
Sai kusan 3:00pm kafin MG yadawo gida, ganin dawowarsa yasa matar shahid yimusu sallama ta fita, k’arasawa yayi wajan *hanna* data turo baki kamar zai ta6o k’ofa, dariya yayi ya Girgiza, kai yace yar rigimata anfara kenan, k’arasawa yayi tajuyar dakai gefe, yana murmushi yatar6o fuskanta yace, beb yane turo baki tak’arayi, yace ko yunwa kikeji?”
Kamar zatayi kuka tace bakai bane, nine nayi meh?”
Katafii kace zaka dawo dawurii kuma kak’ii dawowa,”
Owhh srry dear kinsan nikaina bansan zansamu aikii hakaba, amma ai duk laipynki ne, laipyna kuma?”
Eh laipynki ne mana tunda naje Nigeria kikak’ii ki barnii harsanda na auroki tukunna, kinsan cewa 6 month kenan banzo k’asarnanba?” nazo nasamu matsala dayawwa, yanzu dole sainayi making dinsu up,”
Dan haka yanzu kinga ai ba laipyna bane.”
Sake fuska tayi tace tom muje kacii abincii, ke kincii ne?”
yatambayeta A’a banciiba inajirankane, ok tom muje kimin wanka sai incii abincii.”
Tabb mujedai kayi wanka, kafin ka yi sai inhad’a mana abincinn,”
Girgiza kai yayi yace wataran basaina roqa bama.”
Ta6e baki tayi tace ai watarana kace.”
Haka yashiga wanka tafito masa da kayanda zaisa, ta ahjiye akan bed, tafita tashirya musu abincii.”
Fitowa yayi da armless shirt dakuma 3quater, k’arasowa yayi dining d’in , yanacewa beb baki tausayina kikabanii wannan kayan, ana sanyii fahh.”
Tabace komaiba haryazo yazauna, zuba abincin tayi aplate d’aya kuma d’an kad’an, kallonta yayi yace ya kika zuba kad’an?”
Ni bazanciba tabashi amsa atakaice, bazakiciba kuma?”
Eh tace,”
Meyasa to?”
Nifa banta6a cin irin wannan abincinba.”
Kallon abincin yayi sai alokacin yatuno cewa itafa bata saba cin wannan abincin ba,”
Tashi taga yayi, tace kazauna kacii mana, A’a yabata amsa atakaice tace to meyasa, bazan iyacinn wani abuu sweetyna bataciiba, je kid’auko mayafinki mufita na nema miki abincii, toh tace sannan takoma, shikuma yashiga yad’auko fanko na jallabiya sabuwa yabud’e yasaka, itama tafito suka fice,”
Had’eda sojojinsa, wanda bai ebii dayawaba kawai ya ebii wanda zasu rakashine, dan bbu halii yatafii shikad’ai.”
Ahanya sai zuba masa labarii takeyii yayi shiru, daga alamu akwai abunda yake tunani.”
Har suka iso bakn wani k’aton mall wanda zaiyi mata shopping na mak’ulashe.”
Har *hanna* tabd’e k’ofa zata fita yariqo hannunta yace, kijiranii mana sarkin y’an saurrr,,,,,, aibaki k’arsaba yajii k’aran harbii wanda da’alamu harbin wajensu ake hara.”
Lokacii d’aya kuma aka bud’ewa motocin wuta sosai, tako ina harbii akeyi har yakaiga anharbii, daywa daga cikin sojojinsa.”
Shikuma *hanna* kawai yake tunani yariqe kanta yakwantar k’asa, itakuwa *hanna* 6arii kawai jikinta yakeyii, sai kuka takeyi tabi tad’agawa MG hankali, yarasa yanda zaiyii, yanaso yafita amma ta duk’unk’uneshi.”
Dakyar yasamu yab’anbare yace ta rufe idanuwanta, ta kuma toahe kunnanta kada ta bud’e saitajiishii, d’aga masa kai tayi, yace yaewa rufe, dank’e idanuwan ta tayi sjlhikuma yabud’e tad’ayan gefen zai fita, dan dama duk soldier’s dinsa sunfita saurashi kad’ai, jin karara bud’e kofa yasata bud’e idanuwa tace, inazakaje?”
Plz karka futa zasu kasheka,murmushi yayi kawai yace, ilove u yasakai yafice, yarufo mata k’ofar, garam, itakuwa dake motar bullet proof ne yasata k’in kwanta, sai juye juye takeyii, neman MG kawai takeyi, can ta hango lokacinda c.Ahmad ya cillo masa bindiga, MG yamatuk’ar harzuqa ganin yanda wasu dage cikin sojojinsa akwance, ga mutanen garii yanda abun yarutsa dasuu, ta wajan da mutanen suke kawai MG yanufa, harbi kawai yakeyii, duk wanda yaharba baya harbinsa awajenda zai tashii, kisa kawai yakeyi nana danan hankalin *hanna* yatashi ganin yanda MG ke kisa ko alamun imanii bbu, wata irin tsanarsace ta d’arsu aranta, Kukan yak’ii zuwa mata gabaki d’aya, aikuwa sai numfashinta yafara sama-sama, acikin motar ta sulale ta sumee ko numfashii bbu.”
Su kuwa MG yad’auki 30minute kafin yagama clearing komai, mutum d’qya suka barii araye, a”inda zasu bincikeshi dansusan wajen zamansu,”
Alokacin aka fara d’bar wanda suka samu raunuka, suka yi asibiti dashi, acikin sojoji, bbu wanda yarsu. Saidai munanan raunuka, su kuwa sauran mutane yaro d’ya dakuma wani mutum sunmutu,
Yana bud’e kofa yaga *hanna* ahaka, dasaurii yasa hannu ya d’aukota, bayadda beyiba amma *hanna* ko motsii, ambulance yanufa yasata duk hanklinsa atashe, ko numfashi batayi yad’aurata akan bed d’in nan likitocii suka shiga vata taimako kafin a”isa asibiti.”
Hannunsa yaduba ynada yabacii da jini, tsorone yakamashi, badai anharbeta nan danan MG yafara surutai kamar wanda yazauce, yanayii yana, hucii, idanuwansa sunkad’a sunyii jajirr, kamar jinii ganin dagske jinin daga jikinta yake,
Sun d’auki 20 kafin suka is hospital, dama tuntunii ansan da zuwansu, ana isa suka karbi *hanna* suka shiga bata taimakoo.”

To be contineud

Ur’s
Z33yyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

 

*Manzon Allah tsira da amincin Allah Su tabbata agareshi yace, har indai kakaranta wannan addu’ar da safe.”* “`Allah humma innii as’alukal jannah, wama yuk’arribunii ilaiha min qaulin wa amal, wa a’uzubika minal narr, wama yuk’arribunii ilaiha min qaulin wa amal.”“`
*Bazakq gushe kana karanta wannan addu’ar ba, face Aljannah tayi addu’a tace, ya Allah ina roko ka kawo wannan Bawa naka cikina, wuta sai tayi addu’a tace Allah ka kare wannan Bawa naka daga shiga cikina.”*

*Akwai wani lokacii da wani mutum yazo wajan Manzon Allah yace ya rasulillahi, inaso kabanii shawara, sai Manzon Allah yace masa *(la tagdabb)* *kada kayii fushii, sai wannan mutumi yak’ara cewa ya habibullah inaso kabanii shawara, thumma k’ala rasulillahi *(lah tagdabb)* *kada kayii fushii, sanda sukayi haka har sau uku da Manzon Allah.”*
*Manzon Allah (SWA) yace ku nemi tsarii daga fushii tahanyar karanata a”zuubillahi minal shaid’anurra jimm.”*
*Allah karabamu da yinn fushii dakuma yanke hukuncii cikin fushii.” Ameen ya Allah.”*

================

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply