Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 71


Bibiyata Akeyi 71
Viral

Page 71

*
Share hawayen fuskarta tayi sannan tacigaba da karatun.”
Page na gaba da bud’e, Alokacin da tafara girma, alokacinne fargaba yadad’u wa MG yanda yaga dare haka yake ganin rana haka yake kallon dare, Koda bacci yakeyi mafarkinsa bai wuce na *hanna* ba, akwai lokacinda wani malamin su yadaketa akan batayi note ba sanadiyar korarasa daga aikii kenan.”
Tsayawa *hanna* tayi da karatun tarufe bakinta da hannunta tabbas tasan lokacinda wannan abun yafaru kuma tundaga wannan lokacii bbu wanda yak’ara dukanta tabbas abun har mamaki yake bata, tarasa dalili sai yanzu tasamu dalili.”
Cigaba tayi da karatun, quarter na teacher’s dinku sojojinane, narasa wani irin so nakeyiwa *hanna* ko alabarii banta6ajin Labarin makaman ciyar soyayaya irin wanda nake mataba.”
Ko a film banta6a ganiiba balle azahiri.”
Hak’ika wannan jarabawa ta ubangiji ne, wanda ke jarabtar bayinsa Aduk yanda yaso kuma Aduk lokacinda yayi niyya.”
Hak’ika wannan jarabawa ta fad’a kan MG, duk lokacin birthday d’in ta, Aduk k’asarda MG yake saiya dawo yayi wshng d’inta birthday ya ajiye mata gift da Hannunsa, har yakawo lokacinda *hanna* tafara mensturation, ana farko harsanda suka dangana da asibiti, ganin bayan ansallametane sukayi baincike abunda yakwantarda ita, aikawa MG details na komai sukayii.”
Awatan yasa aka canjawa likitan asibiti zuwa wani babban hospital, sannan yad’auko wata female doctor wanda takware afannin mata, yasata a asibitin, wani month da *hanna* suka dawo bayan tagama yimata treatment saita buk’aci data runga zuwa tun kafin date yacika.”
Ahakanne yad’an samu relief, shikuma MG yananan yana bibiyar rayuwarta, Ahaka abubuwa sukayita tafiya dan har zuwa gama schooll ne secoundry,”
Tayi jamb ta samu admissn, tun daga ranarda tafara zuwa makaranta tun wannnan rana MG ke cikin fargaba, dan yasan yanayin jami’a dole za’asamu wanda zaija hankalinta.”
Yanda yaci sa’a *hanna* bata kasance d’aya daga cikin masu rawar kan samarii ba.”
Kodan batada farin jikinsu ne ohow🤷‍♀, Yad’aura da cewa, nasha wahala sosai na rashin yin aure da wuri sannan na fuskanci matsaloli da dama tafuskan hakan.” Amma har indai akan jiran *hanna* ne zan iya komai zan iya jira ko hakan yana nufiin zan iya had’uwa da wata matsalar, banjin arayuwa, banda ta fannin iyaye akwai wani abunda yafimun ita mahimmancii aduniya, banjin ko rayuwarda nakeyi takaimun tata,”
Bansan maiyasaba amma nasandai haka kawai nayanke shawarar barinki harsaikinkai 19 kafin naasanar dake, Sai gashi, zuciya ta tana taraddadin hakan, Kuma amma nakasa sanardake ko mahaifanki.”
Akowani lokacii nakan rasa wani abune ke tsayarda nii daga yin hakan.”
Sau dayawa naso sanarda mahaifina amma kuma konaje gabansa ban iyace komai, Hakanne yasa na tattara lamurana na miqasu ga Allah.”
Ina addu’a kawai dannasan Allah zaijii kaina tun dashi yad’auramun wannan lalurar kuma zai yayr mun.”
Wani page ta bud’e dasabon rubutu kamar haka, Ayau na kasance cikin bak’in ciki, marar misaltuwa shine ranarda d’aya daga cikin soldier’s d’ina yasanar dani cewa, *hanna* tafito daga lecture’s har taje siyan abun shago, yabige wani mutum taje fad’uwa har yakamata, aranar nashiga rud’ani dan hankalina yakasa kwanciya, nakasa yarda da wannan mutum, K’arfe tara dai-dai na dare, tracer na wayar *hanna* ta nunamin kan call yashigo wayarta.”
Ya tsincii kansa da son Jin wayan, bud’e wa yayi ya fara jii, kafin yagama duk yabii yashiga tashin hankali.”
Suna gama wayar akayi tracing na wayar sa.”
Alokacin yasamu duk wani impormation dayakeso akan sa.”
Ya nemo kuma yasanii, amma bai yi Tunaniin zai iya rabashi da *hanna* ba, dan alamu masu yawa sun nuna tana sonsa.”
Ahaka MG yacigaba da rayuwar k’uncii amma hakan baisa yakaraya ko Sau d’aya daga sonta da kuma burin auranta ba.”
Shidai kawai yabata lokacii ne itada saurayin nata.”dan kokad’an jikinsa bai bashi cewa wancan zai aurii *hanna* ba, yana yawan yin mafarkai akan cewa ya aurii *hanna* dayarnsu, Koda mafarkai ba gaskiya bane amma kuma yanajin dad’ii da wannan mafarki.”
Ranarda labarii yazomin cewa *hanna* sun rabu da najeeb, narasa awani halii na tsincii kaina, ina tsananin tausayin *hanna*. ”
Bayan karanta page dadama ne, yabud’e page d’in da MG ke cewa.”
Yau ne takasance ranar farin ciki agareni, *hanna* ta yarda zata aureni, Koda nasan batasona amma inada yak’inin wataran zata sonii.”
Labarai ta runga karantawa kala-kala duk randa suka had’u da MG ko Murmushi tayi sayya rubuta.”
Balle yakaiga dariya.”
Har zuwa ranar d’aurin aure su, har diner da aka yi sanda ya rubuta.”
Har zuwa tafiyarsa.”
Rufe littafin tayi tana kuka sosai wanda har zuciyarta zafii take mata, tana cewa Allah natuba, natuba Allah wayyo Allah na, mijina kayafeni, wallhy nima inasonka, Allah wani irin soyayya ta ka jarabcii wannan Bawa naka da ita wanda komai nayi baya ganin laifiina.”
Allah natuba, tanayii tana riqe cikinta, dan zuciyarta tana mata suya gabaki d’aya haushin kanta takejii.”
Ga wani irin son MG dayaa kamata wanda ita kanta batasan akwaishi tun daba, ko kuma lokacin yashiga ba.”
Tafii 30 minute Ahaka amma kuma bbu sauk’i zazza6ine ma yafara rufeta.” Tashi tayi ta niyar gyara akwatin, tana d’agashi yafad’o yazube, pics d’intane ne acike da k’atuwar trolly d’in tun tana yarinya har izuwa girmanta, abundai bbu yadda za’a fassarashi.”
Bata k’ara kaiwa awaa d’aya ba zazza6ine mai zafii yarufeta, ko iya d’aga hannunta batayi, Ahaka matar abid tashigo tasameta, kiran doctor tayi amma shima soldier ne, yaduba ta yakawo mata maganganuwa, batafii kwana 2 ba zazza6in yasauka zai kuma azabar sonjin muryar MG takeyi tanasonjin awani halii yake ciki?.” takira wayarsa hatta gashi baya shiga gashi 2 weeks kenan bbu wanda yajii Labarin su.”
Itakam *hanna* Idan kaganta tayi rama sosai, kullum ararrashinta matan abokansa sukeyi, dakyar takecin abincii.”

Ummii ne zaune tasa afeeya agaba, fad’a takeyi kawai akan itadai aje ad’auko mata y’arta bazata iya da rashin abu biyu ba bbu yareema kuma bbu matarsa *hanna* dan kimanin 5day’s kenan kota kira wayar *hanna* ba’a d’agawa.”
Duk yanda sukayi su shawo kan ummii abun yagagara.”
Suma kansu Suna cikin tashin hankali.”. Awashe garii afeeya tashirya da tatafii rushia da niyar dauko *hanna*.”

To be continued

Ur’s
Z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

*Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace, (Hajaral muslimu akhahu.”) wato musulmi ta k’aurace d’an uwansa.” Manzon Allah SAW, yace (kasafki damihi) wato kamar yazubarda jinin jikinsa ne. Hak’ik’a mai yanke zumunta yana cikin tashin hankali, Allah ka k’ara mana son y’an uwanmu acikin zuk’atanmu.” Ameen ya Allah.”*

 

*Manzon Allah SAW yace, ita wannan duniya da kuke ganii, (alsijnil muminun) wato takasance kurkuku wajen mumini.” Yayinda tazama aljannah wa kafirii.” Ya Allah ina rok’onka kada kasa dad’in duniya ya rud’emu, mukasa aiwatar da abunda zai fisshemu aranar alqiyama, Ya rabb, kabamu ikon bauta maka akowani hali muka tsincii kanmu, sannan Aduk abunda muka mallaka muyi amfanii dashi wajan bautata maka.” Ameen ya rabbil izzatt.”*

================

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply