Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 72


Bibiyata Akeyi 72
Viral

Page 72

*
K’arfe had’u na yamma jirginsu afeeya yasauk’a arussia, taxii tatsara ya kaita har zuwa estate na manyan sojoji.”
Tun daga farkon layin sojojina azube, ako ina, shiga wajan yayiwa afeeya matuk’ar wahala dakyar suka barta tashiga izuwa estate d’in.”
Koda ta isa bakin gate d’in bbu yanda batayiba anhanata shiga dan wajen manyan sojojine, acikin sojoinma sai kanada appointment kake shiga, ko kuma yakasance kana d’aya daga cikin masu tsaron wajen.”
Har magrib afeeya na wajen, takira wayan *hanna* ba’a picking.” har ranta ya6aci sosai dan tayi kusan 3hour’s tana kira.”
Wani tunani tayi nan danan hankalinta yatashi, batasan Kowani abune yafaru da *hanna* ba yasa bata picking.”
Gashi Duk wani shaida dazai nuna cewa ita y’ar uwar MG ne batazo dashiba balle tasamu tadubata ko lpy, dan tasan hakan ba halin *hanna* bane.”
Itakuwa *hanna* nacan ko breakfast batayiba dake yau cikin matan abid da shahid bbu wanda yaahigo.”
Dakyar tasamu tashiga tayi wanka dan yunwa tacii jikinta sosai.” Koda bayan tafito wayarta tad’auka taci gaba d kiran MG kamar kullum.”
Abinda tasabaji shi akace wayar akashe take,”
Kukane ya kufcemata batasan awani hali MG ke ciki ba, ta tabbata da yana lpy zai nemeta, maiyasa zaimata haka?” maiyasa sai lokacin da take matuk’ar sonsa zai tafii ya barta.”
Dakyar ta tsagaita kukan ganin magrib tana neman wucewa, ta tashi jirii ne yafara ebarta, dasauri tazauna.”
Sallarma sai azaune tayita.”
Bayan *hanna* ta idarda sallan tana kan pray mat, tana kuka tana yiwa mijinta addu’a, dan tasan a halin yanzu abunda yafii buk’ata kenan.”
wayarta dake can gefe ne ta k’arayin ring dan dama tadad’e tanajii tak’asa picking.”
Cikin kasala tatashi amma yanzu jirin ba sosai ba tanufii phone d’in, dushi dushi take ganin wayar, picking tayi sannan takara a kunnenta, afeeya ne tasauk’e ajiyan zuciya Jin anyii picking.”
Tana d’agawa bata jira amsa sallama ko gaiasiwa ba tace *hanna* ina gate, sunk’i su barnii nashiga.”
To kawai *hanna* tace ta ajiye wayan.” dakyar tafuta ad’akin zuwa falo nanma sanda tazauna tahuta tukunna, ta isa zuwa bakin k’ofa, d’aya daga cikin soldier’s din dake tsaronta taaika dan bazata iya futaba.”
Tana fad’a masa aikar tazube awajen ta kwanta tana numfashii sama-sama.”
Shikuwa yana zuwa baisamu matsala wajen shigoda itaba.”
Sanda yabud’e mata k’ofa yana riqe da trollyn d’inta sannan tashiga.”
Adab k’ofa taga *hanna* kwance cikin saurii taqarasa ta riqota tana cewa, *hanna* *hanna* tanajii ana kiranta tayi k’okarin bud’e idanuwanta amma tana bud’e wa saiya koma luuu yarufe, dan wani irin jiri takeji wanda ko idanuwanta bazata iya bud’ewa ba.”
Riqe ta afeeya tayi, Jin tana numfashi sama-sama yasata fita ariikice tayiwa soldier’s magana nan danan akayi asibiti da ita.” Asibitin dake cikin estate d’in suka wuce da ita, ana zuwa doctor yafara dubata, bai dad’e ba akayi admitiing d’insu.”
Afeeya duk atunaninta ciki *hanna* kedashi, Allah Allah takeyi likita yazo ya tabbatar mata takira ummii tafad’a mata, dan tasan hakan zai kwantar da hankalin ta.”
Bayan doctor yashigo, afeeya tace doctor meyake damunta?”
Nisawa yayi sannan yace batacin abincii ulcer takamata har tayi chronic sannan tanqsaka damuwa sosai hakan har yana shirin sanya mata hawan jini.”
Afeeya bata iya cewa komai ba gabaki d’aya tqusayin *hanna* ne yakamata tasan damuwarta bazai wuce akan mijinta ba.”
Doctor ganin hankalinta baya jikinta yanakan *hanna* yasa yayi gyran murya.”
Tana juyowa yace karki damu nan da safiya za’ayi discharging naku.”
Daxaran drip d’in sun k’are zata farka.”
Idan tatashi asamamata wani abunda zataci.”
Y’ar karamar drawer yanuna mata yace,” Duk wani abunda zaku buk’ata yana cikin nan.”
Sannan yace bayan tacii abincii Idan tatashi tashige office na nurse akwai injections da madicines da zatayi taking.”
Godiya afeeya tamasa yafita sannan kuma ta k’urawa *hanna* ido tana Mamakin irin ramar da tayi.”
K’arfe 10:00 drip na *hanna* yak’are.”
Sai, 10:25pm kafin ta farfad’o, waige waige tafara yi dan sanin inane yanda take.”
Ganin afeeya tayi dake kan sallaya tana sallah batasan farkawarta ba.”
Shiru *hanna* tayi tak’ura mata idanuwa har ta idar tajuyo da niyyar duba *hanna* ganin idanuwanta abud’e yasa afeeya tataso dasaurii ta isa wajen ta, sannu tafara yi mata itakuma banda Murmushi bbu abunda takeyi.”
Tea tahad’a mata tabata dakyar tasha.”
Sannan tad’anji k’arfii.” Juyawa tayi ta kalli afeeya tace Anty afeeya zanyi sallah.” d’agata tayi ta taimaka mata zuwa toilet tayi alwala.” Sannan kuma tafito azaune tayi sallah.” Tana sallah afeeya tafita taje takira nurse, dakyar akayiwa *hanna* allura sanda tahad’a da kuka.” har sanda tasaka Anty afeeya dariya. ” wajen shan maganii kuma ba’asha wahala sosai ba.” riqeta afeeya tayi ta kwanta ajikinta tacii gaba da kuka.” dakyar tasamu ta sakata tayi bacci.”
K’arfe 7:00am akayi discharging nasu.”

_Kuyi hakuri da wannan wallhy Yau sai ahankali.”_

To be continued

Ur’s
Z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :::Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram ::::mhiz_z33iiyyb3rw3r

 

*Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi yace, kalmomi masu k’arfii akan harshe.”* “`thaqilatan fil mizan“` *way’anda suka kasance masu nauyi akan mizani.” kuma habibtan fir rahman.” way’anda suka kasance mafii soyuwa awajan, Allah subhanahu wata alah.” sune SUBHANNALLAHI WABI HAMDIHI, SUBHANALLAHIL AZIM.”*

*wani mutumi yasamu Manzon Allah SAW ya tambayashi.” yace* “`ya rasulillah man haqqan masu bihusnii sahabatihi““
*Waye ya wajaba akan mutane sufii kyautatawa.”*
*Sai Manzon Allah yace mahaifiyarka, Sai wannan mutumii yak’ara cewa Sai kuma wa?” Sai Manzon Allah yak’ara cewa mahaifiyarka, Sai wannan mutumii yak’ara cewa thumma man, fa qala rasulillah thumma ummuk.” sannan Sai Manzon Allah yace thumma abuk.” yanada kyau ka kayautatawa mahaifiiya dan sanda Allah ya ambaceta sau uku kafin ya ambacii mahaifii.” Allah kabamu ikon kyautatawa mahaifanmu.”*

================

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply