Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 77


Bibiyata Akeyi 77
Viral

Page. 77

*
Zazza6ine mai tsafin gaske yarufe *hanna* ko idanuwanta wahalar bud’ewa yake mata, numfashii takeyii sama sama, Sosai hankalin MG yatashi, har 9:00am bbu abunda *hanna* tacii, duk yabii yasusuce hakanne tasa shima bbu abunda ya’iya sakawa abakinsa, gas hi yanason fita zuwa asibiti Dan dubo jikin shahid, sai 9:30am kafin doctor daya Kira tak’araso, sugar a tayi sannan tace masa zazza6ine mai zafii, magan ganuwa tabata wanda dama already tazo dasu, dan tun awaya yamata bayanii.”
Miqa masa maganin tayi sannan tace tasha tasha wannan amma taci abinci tukunna, sannan layout Mata werming jikinta kamar sau huduh, tunda dama kace already kayii, godiya yamata sannan yarakata har bakin door ya juyo, Kai tsaye kitchen nufa, tea yahada Mata mai tsafii kozai sauk’ar mata DA zazza6in, sama yayi dashi, da salaama yashiga d’akin *hanna* ta amsa ciki ciki wanda data hqnkalinsa yana kantaba bazai Lura ta amsaba, kuma face dinta yana facing door ne.” Karasawa yayi yazquna abed side drawer dake gefenta.”. Ta6a jikinta yayi yajii haryanU da zafinsa rauu gawanii irin numfashi datake fitarwa mai tsafin gaske.” Ahankali yad’agota, sqnnan yakafa mata cup na tea d’in, kad’an tasha tanemi sake kwanciya bai bari takwanta ba sand a yabata maganii tasha, tukunna tad’an zauna nay’an minute’s maganin yayi melting kafin yakwantarda ita.” Zama yayi shima agefen gadon yak’ura Mata idanuwa, itakuma nata yana lumshe da alamu bacci takesonyii.”. Aikuwa bata dad’eba bacci ya ebeta, yakusan 1hour ahaka yana shafa fuskanta kawai itakuma sai baccinta takeyii, jin yanda numfashinta ya dai-dai ta, yasa hankalinsa yad’qn kwanta Dan yanzU bbu zafii kamar d’azu ,back hand d’insa yasa forehead nata danjin temperature nata, yajiih bbu zafii sosai sai d’an dumii Wanda dama normal jikinta yanada d’an warm temperarure.” Sosai hankalinsa yakwanta, miqa *hanna* tayi sannan ta Fara bud’e idanuwanta ahankali tasaukesu kansa Wanda dama tuntunii shi idonshi nakanta murmushi yaskar Mata itakuma dasaurii tamayarda idanuwant ta damke dan wata irin masifaffiyar kunyarace tarufeta.” Y’ar dariya MG yayi sannan yace yajiki?” Idanuwanta na rufe ta turo baki tace bansaniba waro ido yayi yace ni in kike cewa bakisaniba?”. Eh tafad’a hadeda murguda baki😚. Hmm aike matsoraciyane tunda saikin rufe idanuwa kike rashin kunyan, whatever Hanna tafad’i , hah MG yafad’i sannan yace wannan y’a bazata ta6a canjawa ba.”
Tashi muje ciki abincii, *hanna* Wanda har time d’in idanuwanta alumshe yake tace nakoshi, matsowa kusada ita yayi sannan yaje dai-dai kunnenta yarad’a mata mata wani a buy nidai bansan maiyace ba, ware ido *Hanna* tayi dasaurii tace muje toh toh, wani killer smile yasake, sannan yagyada Kai, amma zanyi,, saitayi shiru zakiyi meh?” Yaatambaya kuka tasa, squri yayi yafara lallashinta yace kiyi hakuri, fitsarii zakiyi?” Kai kawai tagyada masa, d’aukanta yayi cakk harzuwa toilet ajiyeta yayi tace kafita toh, bbu musu yajuya ya fice, sanda tagama tarasa da wani suna zata kirashi, kawai takwala ihuu, da gudu MG yashigo yana zuwa dasqurinsa yayi wajanta yana tambayarta meye meye faruu, batayi maganaba, sai hannu data miqa masa ta langa6arda kanta, alamun yad’auketa, tsayawa Yayi yana kallonta baice komaiba sai girgiza Kai kawai yayi yad’auketa har zuwa falo sannan ya ajiyeta akan kujera yana yad’auko abincin duk yanda yayi *hanna* taci abincii taqii, jawota jikinsa yayi sannan
ya kwantarda ita yace, swety shahid fa ba lapiya Dan jiya antaho tashi bbu yanda yake
Ninawuce Nigeria sukuma Sunyi hospital, tun d’azu nakeson zuwa dubashi amma bazan iya ragouts nabarki awannan halii ba.” Gaban *hanna* yafad’i kaddai baisan cewa shahid yarasu ba.” Muryar MG ne takatseta dayace shima dai yayi shirme da Narvik ajkinsa bai nunaba, harsaida jini maiyawa yazuba ajikinsa, haryakaiga bbu jini ajikinsa.” Nisawa *hanna* tayi tarasa tayaya zata fad’a masa cewa shahid yarasu.” Ahankalii tace nikam da shahid da abid wanne jininku yafii had’uwa, nauyayyan numfashi yasauk’e yace hmmm shahid yafii shiga rai, kinsan yafii son mutane, abid naira magana ,murmushin yak’e tayi tace, halinku d’aya kenan, Jan hancinta yayi yace ai yanzu kin koya mun, murmushi tak’arayi tace, amma acikin abid da shahid way a you Sonka?? Murmushi yayi yace ai daukansu suna sona saidai, shah I’d yafii hakurii da halina, jijjga Kai tayi tace tom, amma tsaanin kaida abid wayafii son shahid?? Dariya yayi yace, ehtoh aikinsa bansan zuciyar abid ba amma ai Nagaya miki shahid Nada shiga rairai, hmm hakan yana nufiin kafii sonsa kenan? Eh kawai yace atakaice, OK tom tskaninka da iyalanshi wayafii sonsa?” Jikin MG ne yayi sanyii yace sweety aike madai kinsan iyalanshi sash to I sonsa, job jijjaga Kai tayi, tafii 2minute bata Kara cewa komaiba, can sai tace tom yanzu da iyalanshi da Allah daya helix crank way at it sonsa?”. Gaban MG neyafara fad’uwa, yafii 5 minute sannan cikin sanyin jiki yace, sweety maiyasa zaki hada sonda muke masa dakuma Wanda ya halicceshi yake masa?”
Kwantarda kanta tayi ak’irnsa sannan tazagayo da hannayan ta zuwa bayansa tariqeshi dakyau sannan tace duka Wanda yafiku sonsanne yakarbi abunsa,
Runtse ido MG yayi Yanajin zafii cikin ransa, lokacii d’aya idanuwamsa suka kad’a sukayi Jannie, jiikinsa har 6ari yakeyi, mayseta Yayi ajikinsa sanda tadanyi K’ara, neman hawayensa yayi yarasa yayinda *hanna* keta nusardashi akan hak’urii, yafii 25minute awannan yanayii ba abinda ya iyayii ,hawaye yakeso kokad’an yazubo masa amma yak’i zubowa, zuciyarsa kawai ke masa tukuk’i.”
Ahankali *hanna* tamiqe tazauna Dan zamanma dakyar takeyinsa, tana runtse idanuwa ta dubeshi tace, kajeka kar atafii dashi bakanan. ” dagowa yayi yadubeta da idanuwansa jawur yace, we are frnd for over 28yrs ,Hanna yakike tunanii zanjii araina, am dying inside yafad’a yana nuna zuciyarsa, nan danan *hanna* tafara kuka, amma MG idanuwansa akafe suke, riqe kansa yayi, ta matso kusadashi ta jawoshi jikinta tana shafa Bayansa,
Akunne tak’arace masa kaje asallaceshi dakai, d’agowa yayi yana kallonta kamar Maison gano wani abuu, magana yakesonyii amma yakasa, yabud’e baki zaiyi magana taxi saurin sa hannunta Abakinsa tace, shhhh I will be okay, just go.” Baiyi magana ba ya sunkuceta, har sama yakaita ya ajiye akan gado, sannan shikuma yashirya ajiye mata duk wani abunda data buk’ata akusada ita sannan taugunna yamata Peck a goshinta yamata light kids q goshi sannan ya fice izuwa wajanda zai samuu shahid.”
.

================

Najeeb ne yashirya Dan she’s gidan anty, karfe 10:00am ya isa gidan, dama anty taasnda zuwansa ,bayan sungama gaisawa ya kalleta yace ,anty nifa DA bukata maxi, mirmushi anty taxi tace fad’i mana inajinka Sosa Kai Yayi yace anty bbu wani boye boye ,wallhy 6ta d’inki Wanda tasa dogon hijab dinan nakeso, sauke ajiyar zuciya anty tayi sannan tace.”

To be continued

Ur’s
z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*

_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_

_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL’S_

*Manzon Allah tsira DA amincin Allah su tabbata agareshi yace, Ku kasance masu yafewa y’an uwanku laipukansa, sannan yace Ku kasance masu yiwa y’an uwanku kyakkaywan zato.”. Allah kabamu ikon yafemu y’an uwanmu karakuransu,” ameen ya rabbil izzat*

.
================

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply