Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 79


Bibiyata Akeyi 79
Viral

Page 79

Sai cikin dare suka isa, dake dama tun tuni sunsan da zuwansu, shiyasa matar abid tajirata shikuma yatsaya wajan abid, sossi *hanna* ta tausaya matar shahid ganin irin halinda tashiga, ta rame gabaki d’aya ga yaranta biyu,” duk wani kulawa dayakamata suna bata dukda itqka *hanna* bawani lpy ce DA ita sosaiba, zamansu awajanta yasa gabaki d’aya tasamu sukunii, shikuwa MG kamar akan k’aya yake jinsa kasancewar bbu *Hanna* kusa dashi arana baifii yaganta sau biyu ba, hakanma sai indai yashiga, itama *hanna* anata wajen hakan abun yake, daurewa kawai takeyi, amma tayi missing d’insa sosai,
Anayin 7 da rasuwar, duka sukayi shirin komawa, sosai hankalin matar shahid yatashii nan wani sabon kuka yataso, tausayinta yasasu duka kuka, kukan rabuwa sukeyi sosai Dan kowanne yanajn d’an uwansa ajiki dakyar suka rabuu nan flight ✈d’insu yatashi zuwa Russia, kowa dakewar d’an uwansa cikin jinin jikinsa.” Suna cikin jurgi MG yamaida hankalinsa kan *hanna* Wanda ta lafe ajikinsa kamar marar lapiya, yasan cewa duk zafin rabuwada matar shahid ne ke damunta, dan shima kansa ya lurada yadda sukafii shak’uwa fiyeda matar abid.” Cutie pie😍 yakira DA sanyayyan jiki ta d’ago ta dubeshi, sorry yace, d’an motsa bakinta kawai tayi batareda tace komaiba, yace kingafa nayii loosing frnd d’ina ,he’s gone forever amma nayi hakurii, kuma kene kika nusardanii, kema kiyi hakurii kinjii?” Gyada mishi Kai kawai tayi yace, kumafa Baku rabuba, anytime u wsh to see her, Zan kawoki, kinjii, d’ago kanta tayi tace promise?” Lakatan hancinta yayi yace yeah promise habibty,”. Kwantarda kanta tayi akafad’ansa, can kuma kamar wanda tatuno wani abun,cikin muryar shagwaba tace, kada ka sake kirana sweety, zaro idanuwa😳 yayi yace why dear?”
Cutie pie sound better tafad’a tana jijjiga Kai, dariya yayi kawai yace ur wish.”
Harta kwanta tak’ara tasowa tace and habibty, auhhhh tayi kamar mai shirin yin amai tace never, an then why? again ya tambaya, yatsine fuska tayi sannan tace u called that Bea,,,,,, saurin saurin rufe bakinta🙊 tayi, zqro ido😳 kawai yayi yana kallonta, wai intisar kike nufii? Whatever ni bansonjin sunanta aika kirata habibty, jawota jikinsa yayi sannan ya lakato hancinta ,turo bakii tayi,sa hannu yayi yatura bakinta, yace, wannnan matar nawa tafiya kishi, murgud’a baki tayi tace aikai d’inne dole ayi kishinka, wata murmushi ne yasu6uce masa harsanda kumatunsa suka lotsa, d’aga gira d’aya yayi yace cutie do u love me that much? Itama d’aga giranta tayi idanuwansa yana cikin nata tace, yeah i do, I luv u then, now and I will love u forever.” Hure idanuwansa tayi ya lumshesu, numfashinsu yana dukanna juna ,tacigaba da cewa, kuma bazan daina sonkaba har iya k’arshen rayuwata, kowanne numfashina da sonka yake futa, lumshe ido kawai yayi dai bbu wata kalmarda zata nuna irin farincikinda yake ciki, wai daga bakin *hanna* suke futowa, jingina yayi da kujera Ya lumshe idanuwansa, d’an k’ara tsawonta tayi takai dai-dai fuskarsa, saukan numfashinta yajii akan fuskarsa hakan baisq yabud’e idanuwa ba, dan farincin dayake ciki bazai iya barin idanuwansa abud’e ba, bakinta takai dai-dai nasa, sumbatarsa tayi sannan ta kwanta akafad’unsa ta saqalo hannayensa.” Ahaka har suia isa, bayan sun shiga gida, d’aki *hanna* tawuce kayan jikin ta ta rage dan shiga wanka, bayan tafito ne tazquna tana jiransa ko Ina yatafii ohow tafad’a itakad’ai, kwanciya tayi abunta, amma Sam baccin yak’i d’aukanta, tunani takeyi Ko Ina yaje?”
Keep mawa tak’ayi takwanta amma bbu bacci bbu alamansa, tun dawowar su fa bai shigo ba.” Sauk’a falo tayi tazauna akan kujera tana kallon k’ofa ,tafii 2hour’s dazama sannan yashigo, DA sallama yazauna kusada ita, kallonsa tayi ta marairaice tace Ina kaje?” Kardai kindamu?” Batarai tayi tace au tambaya tama kakeyi, kaida kasan dole nadamu cikin wasa yace toh tafiyata ya kikayi, all alokacinda yake mutuwa ko rayuwa, mood d’intane yacanja, tace sau biyu fa Ina kwanciya a asibitii Kai baza kagane bane, zaroo idanu yayii yace, serious fahh, yaushe kika fara sona haka?” Nima kaina bansaniba, amma lokacinda nayi noticing hakan shine lokacinda nasan irin sonda kakemun.” Lumshe ido yayi yace cutie intambayeki mana?”
Ehem inajii ta fad’a, Lokacinda kike nuna baki sona, cutie dagaske ne baki sona.” Ta6e baki tayi sannan tace not really kawai dai am not into u, kuma ni lokacin banson Namijinda yafii ni kyau ne that’s all, Dariya MG yayi mai isarsa haryana riqe caki yace ked’in wayace moki nafiki kyau?” Haushine yacikata lallai wannan mutumin ya iya rainin wayo, afili tace au sai anfad’a munne ni banida ido ko?” Sorry bahaka nake nufii ba cutiee, Allah kuwa banfiki kyau ba.” Kallon galala tamasa, lallai wannna guy d’inma, tashi tayi fuuu zatabar wajan, saurin kamo hannunta yayi, yazaunarda ita akan cinyarsa yace walhy Allah u r most beautiful gal I have ever seen in my entire life, tunda nake idanuwana basu ta6a ganomin wata mace amatsayin mata ba.” Bakinta tasa akan hancinsa tana wasa dashi ahankalii bai ankaraba sanda ta garya masa cizo tatahi aguje tayi d’aki tana dariya, girgiza Kai kawai yayi yabita abaya, samunta yayi harta kwanta ta kud’unduna abargo, wanka kawai yashiga yaban yafito yadubeta yace heyy bud’e idanuwaki muyii magana, bbu musu tatashi tazquna tace inajii, zamutafii Hutu gobe da murnarta ta miqe tsaye tana cewa dan Allah gobe zamu koma gida?”
Umm Umm ba gida zamu komaba yawo zamu tafii ko Bali so, murnarta tad’an koma ciki kad’an tace little better, but promise me, muna komawa da 1day zaka kainii wajen mamana, promise kawai yace, itama tace OK agreed, amma ina zamuje?
Sai yanda kika fad’a cutie ur wsh is always my command, nikawai kaza6a kasan bayanda nata6a zuwa, amma zamuje umrah ko,wannan yazama tabbas yabata amsa, an then saika za6a, ok karki damu gobeda safe zamu wuce.”
OK tom, kawai tace takwanta shima kwanciyar yayi yace, baidad’e DA kwanciya ba yajawota jikinsa, nidai daganan bansan maiyafaruu ba dan fucewa nayii.”
Sassafe suka Kama hanyar Duba abu-dhabi, a burij al’arab hotel suka sauk’a, tsakanin MG da *hanna* soyayya akeyi natshin hankali, kowanne yamanta da damuwarsa, idanka gansu gabqki d’aya sun murmure kowannen su hard’an qiba Yayi, satinsu days, a burij-al’arab sukayi shifting to burij kalifa, kwance suke ad’aki *hanna* nakwance akan qirjinsa ta d’ago kanta ta dubeshi tace, honey boo ni ba’anan dangin ummii suke bane?”
Anan suke me kika ganii?” Dukan qirjinsa tayi sanda yace auchhh menayi?” Shine kak’i kakainii kanaso ace bansan dangin mijina KO?” No bahaka bane nasan yanzu ko munje zasu riqe kine, nikuma bazan juraba, Dan hakaa kibari kawai, saura kwana biyu, sai muje can, hakan kuwa akayi saura 2day’s, sukaje gidansu ummii iya soyayya *Hanna* taganta ,kamar zasu goyata kowanne burinsa yafaranta mata, wani lokacin abinci maman ummii ke bata abaki, *hanna* bata tashi taga kakaninta ba amma kuma tanajinsu ajikinta sosai, soyayyarsu takejii aranta, kwanannsu biyu sukayi haramar yafiya, kowannensu sanda yayi missing d’inta Dan sun shaqu sosai. ”
K’asashe dayawa suka halarta, k’qrshene suka nufii saudii dan gabatarda umrah, sunyi ibada sosai, yayinda shikuma MG burinsa, dayayita roqa akan Allah yabasu zuri’a dayyiba,”. Satinsu d’aya suka nufii Russia Dan gabatarda wani taroda za’ayii, Ana saura kwana d’aya taron suka isa, can washe garisassafe za’a fara, ganin shahsin abid abud’e yahana *hanna* shiga dasaurii tayi hanyar gidan, tana zuwa suka bud’e Mata tashige aguje, afalo tasameta suna kallon juna da gudu suka rungume junansu.” Kuka suka sake dukansu, dakyar suka sake juna, kallonta matar abid tayi tace irin wannan qiba haka Anya bbu ajiya acikinann, dariya kawai *hanna* tayi tace bbu komai nikam, zama sukayi suka shantake tad’ii kawai suke yi.” Itakanma tamanta d MG sanda dare yayi sosai sanda ya kiirata tukunna tatashi.” Washe garii kuwa tun asuba garin yafara cika duk wasu manya da shuwaga bannin kasashe sun hallara Kama daga manyan sojojii lauyoyii, police.” Mutane Kala Kala,” cikin shigar sojojii plane green yadii nasu, MG yayikyau, sosai fad’in irin kyawunda yayima 6ata time ne, itakuwa *Hanna* green d’in atampha tasaka mai ratsin farii, sannan tasaka green na gyale, sosai itama tayi kyau, motocinsa suka nufa, nan suka d’auki hanyar wajan taron.”

To be continued

Ur’s
z33iiyybawa

*BIBIYATA AKEYI*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*

_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_

_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL’S_

*Wani Sahabi ya ke cewa wata rana muna tare da Manzon Allah Sallallahu Alaihi wasallama sai wani mutum daga cikin sahabbai ya ce Allahu Akbar kabirah, Walhamdulillahi kasirah, Wasubhanallahi bukratan waasilah, Sai Manzon Allah ya ce wanene cikin ku ke fadar wannan kalma, sai ya ce ni ne Ya rasulullah sai Manzon Allah ya ce nayi mamakin wadan nan kalmomi da ka fada, anbude kofofin sama gaba daya saboda wannan kalma da ka fada. Sai Abdullahi Dan Umar ya ce tun daga wannan rana kullum sai na fadi wannan kalma, ban taba tsallake wata rana ko wani lokaci da bana fadar wannan kalma ba.*

.

================

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply