Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 8


Bibiyata Akeyi 8
Viral

Page 8

*
Wani irin raza.. Nannen ihu tasake… Tashi daya kuma tafarka daga wannan bacci mai mummunan mafarki

Ihun datayi ne yasa mama saurin farkawa daga bacci
Saurin riketa tayi ita,,,, kuma sai fisge fisge takeyi tana ihu,,,,,,,, na shiga uku sunkasheshi wayyo Allah na dama nasan baxasu bari in aureshi ba wallahi sun kashe shi,,,,,,,, duk maganan datakeyi cikin kuka take yinsa, Addu’a mama taringa tofa mata duk wanda tazo bakinta,,,,,,,,,
Dan itama gabaki daya tarude,,,,,,,,,,,,.
Sanda tadauki kusan awa biyu awannan yanayin,,,,,,,,, kafin tasamu tadan lafah,,,,,,,,, aranan baccin da batayi ba kenan domin gani take kamar wayannan mutane suna iya dawowa,,

Daga ita har mama babu wanda yarintsa,,,,,,,,,,,,,,,,,
sallah suka kwana sunayi suna rokon Allah,,,,,,,,,, yakaresu daga sharrin makiya,,,,,,,,,, dakuma sharrin mutum da aljan,,,,,,,,,,,,,,,,,

Koda asuba tayi,,,,,,, tada ikama kawae sukayi suka gabatar da sallan asuba,,,,,,,,,,,, bawanda yayi gigin komawa bacci aciknsu,,,,,,,, azkar sukaci gaba dayi har rana tafuto,,,,,,,,,,, sai lokacin hankalinta yakwanta da dad`a tabbatarwa da mafarki ne ba gaskiya ba,,,,,,,,,,,,,,,,

Bayan gari ya waye ne,,,,,, tashiga dakin babansu da gaidashi,,,,,,,, ganin idanuwanta a kumbure ne yasa shi zaida ita,,,,,,,,,,,,,,,, *hanna* yakira sunanta cikin yanayi nason gano wani abu dake tattare da ita,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, amsawa tayi sannan yace dawo nan kizauna,,,,,,,,,, zama tayi cikin nutsuwa
Meya faru haka naga idanuwanki sun kumbura gabaki daya,,,,,,,
Shiru tayi nayan wasu sakonni,,,,,,, danbata da amsar tambayarsa,,,,,,,,,, shirun datayine yasa shi fara ganewa akwae abinda ke damunta,,,,,,,,,,

*Hanna* badake nake magana ba,,,,,,,,,,, babu komai da baba jiya bansamu bacci bane nayi karatun test, kuma gashi yace yadaga zuwa next week,

Tafadi hakanne domin kare kanta,, daga tambayoyi,,,,,,, kuma tasan tabbas idan yaga batayi shirin tafiya makaranta ba sayya tuhumeta,,,,,,,,,, kuma yau ayanda take batajin zata iya zuwa, makaranta,,,,,,,, toh adai ringa hutawa Dan irin haka karatun sayya ki zama koh ,,,,,,,,,,,,

Toh kawae tace sannan ta tashi tafuta daki tawuce,,,,,,, takwanta,,,,
Tayi tsurfi cikin tunani batasan mama tadade akanta tana kallon taba,,,,,,,,,,,,,,,,,

Taba ta tayi cikin firgici ta tashi tazauna,,,,,,,,,,,, gefe mama tasamu ta zauna itama,,,,,,,,,, *Hanna* inason intambayeki kuma banason kimin karya koki boyemin wani abu daga cikin abinda kika sani,,,,,,,,,,,,,,,,
Dan na gaji da kallon ki kullum cikin damuwa na dade dasanin akwae abinda yake damunki kina boyemin,,,,,,, amma nayi miki Shiru toyau gaskiya nakeson kifada mun,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

Meyake damunkii????? Wannan dakike mafarki an kasheshi wayeshi????? Kuma waye kike ambada kan dama kinsan bazai barshiba????? Ajere da zuba mata wannan tambayoyin

Shiru tayi na yan wasu dakikae kafin tafara bawa mama labarin tun lokacin da tasamu Ammah da kawarta suna tadi zuwa jiya haduwar su da najeeeb,,,,,,,,,,,,,,,

Abu daya taboye mata shine wayannan mutane dasuke bibiyar ta Dan,,,,,, idan tafadawa mama batasan wani irin hali zata shiga ba,,,,,,,,,,,,,,,,

Yanxu ma kenan kuka takeyi hadda shassheka,,,,,, balle taji labarin wannan mutanen damuwa saita yi mata yawa,,,,,,,,,,,,,,,,,

Kuka takeyi tana meyasa,,,,,,,,, Hanna meyasa baki fadamun tunda wuri ba wannan ba karamar matsala bace,,,,,,,,,,,,, dole mudage da Addu’a kar Allah yabasu galaba akanmu,,,,,,,,,,,,,,,, bansan me muka tare musu ba wallahi ta Allah batasu ba kuma in sha Allahu saikin auri mijinda zai soki ya kaunaceki idanma sunaso babanku yagaji Z33yyb3rw3ri wanda zai wulakantaki ne to ta Allah batasu ba kuma wallahi damu tsuba nidasu,,,,,,,,,,,,, sai na yakesu da kafin Addu’a,,,,,,,,,,,,,

Share hawayenta tayi,,,,,,,,,,,,,, sannan tacewa *Hanna* da Allah share hawayenki wallahi Allah baxan bari suci galababa tana gama fadin haka tatashi tafuce,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,, wani Kuka ne mai karfi ya kara kubuce mata ci gaba tayi da rerashi kaman wanda dama an aikota duniya Dan kukane kawae,,,,,,,,,,,,,,,

Sallamar wanda tajine yasata saurin hadiye kukanta tareda,,,,,,,,,,,,,,

To be continue

Ur’s
z33iiyyb3rw3r
BIBIYATA AKEYI

Bismillahirahmanirrahim

Writing by
Zaynab Bawa (z33iiyyb3rw3r)

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply