Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 81


Bibiyata Akeyi 81
Viral

Page 81

*
Suna zaune a palour, dasu ummii da umma, gabaki d’aya matan ne azaune awajan, wayan *hanna* tafara ring, tana dubawa kuwa taqa MG ne, dasaurii tayi picking takara akunne,” sallama tayi ya amsa, kikawomun abinccii d’aki abunda yafad’a kenan kawai tana shirin yin magana yayi hanging call d’in, cire wayan akunne tayi ta dubii wayan sannan tadubii mutanen wajan, zamanta tacigaba dayi abunta, yafii 30minute yana jiranta amma shiru, dialing numb d’in ta yayi yak’ara kira, kin recieving call d’in tayi harya gama ring, wayan hameeda yaso kira amma baida numb d’inta, dialing digit na labba yayi, tana d’auka baijira dogon zance ba yace, ki turomin *hanna* kawai yakatse kiran, kallon *hanna* tayi tace antys wai kije injii yaya yareema, shiru *hanna* tayi kamar batajii taba, kusan 5 minute umma tace wai nii *hanna* bakijii ana kiranki bane?.” d’an sosa kai tayi sannan tace umma najima yanzu zantashi fa, ok toh tashi kije, miqewa tayi tanufii kitchen, umma ne tace hungo nakii, a kitchen d’in ake kiranki?” a’a umma abinci fa zand’auko,” harara umma ta wurga mata na zakigane ai,” saurin shigewa kitchen tayi, ummii najinsu banda murnushi bbu abunda takeyi, ita harcikin ranta tajii da d’in yadda taga Suna zaune lpy, gashi dukansu sunyii k’iba sunyii kyau.”
Kitchen d’in takarsa, Had’a abincin tayi waje d’aya, tad’aukoshi atire tafara tafiya tanufii stairs, azuciyarta tana cewa inbanda fitina wai aceh sai mutum yahau samada abincii, ahaka tak’arasa har k’ofan d’akin tana gungunii, sa k’afa tayi ta bugii k’ofan yanda zaijii yazo yabud’e, baifii 3sec ba yazo yabud’e wanda dama kamar jiranta yakeyi abakin k’ofan, juyawa yayi yakoma bayan yabud’e, haushine yacikata wato idan taga dama ta ajiye koh,” kwala masa kira tayii, heyy mashall, juyowa yayi yace yess cutie, nuna masa tire na hannunta tayi da ido bbu musu yazo yak’arba, juyawa tayi, yayi saurin ajiyewa ya kamota, d’aukanta yayi cakk yasa kafansa ya rufee k’ofan sanda yakaita gaban tire d’in kafin yasauk’eta, serve me yace, bbu musu ta zaune tafara zuba masa, tana gamawa tamiqa masa plate d’in, girgiza kai yayi yace feed me, dafa goshinta tayi🤦‍♀ tace, owwh honey kafiya rigima kamar k’aramin yaro,” oyah feed me, yak’ara cewa, bbu musu tad’auki plate a cinyanta tafara feeding nasa,” ci yayi sanda yakoshi ta dubeshi tace, u knw wat darling?” girgiza kai yayi yace nop saikin fad’a, I LOVE U, lumshe idanuwa kawai yayi yanajn sunyii ci kin ransa.” cikin apple data yayanka tana shirin miqa mata, tad’auki d’aya tasaka abakinta tana cewa yau 5month currr da aurenmu, bud’e ido yayi yak’ura matasu, ganin irin kallon da yake mata yasata cewa meneh?” bud’e baki yayi yace, tunanii nakeyi kamar bake bane da bakiso ne, bakison aurenaba, harara ta wurga masa ta tamke rai kamar bata ta6ayiin dariya ba tace, kagafa banso kabarii, kama kunnuwansa yayi yace nabari dear afuwan, fuskantan baisakeba tana kahmaa sake d’in mana, bazanma sake d’inba yafad’a.” yau muncika 5month ko?” uhumm ta fad’a tana tura apple abakinta, tsayawa yayi yace, wai nii apple d’innan mani kike yankawa koma kankii, ohow 💁 taba shi amsa, jijjiga kai kawai yayi yamiqe yana cewa tashi inkaiki shan ice cream toh for 5 month, dasaurinta tamiqe tafara shirin tafiya.”
Farin material tasaka, qal har d’aukan idanu yakeyi, sannan ta d’auka gyalenta baki kirin tasa, dakuma bak’iin flat shoe.” shima Farin yadii ya saka mai aikin bak’ii, sannan da bak’iin links, bak’iin takalmi, da hula bak’a, sunyiii masifar kyau idan kagansu,”
kansu fita sanda *hanna* tamusu selfie, fesa turare yakeyi tamiqa masa hannu alamun yabata, girgiza kai yayi yace wannan turaren yayi k’arfii za’ayita kallonki fa, zaija hankalin mutane, turo baki tayi tace, to ai dakai zanyii tafiyan, idan aka kalleni saika hararesu, k’in bata yayi tayi narai-narai da ido kamar mai shirin yin kuka.” miqa mata yayi da saurii, tasake fuska takar6a,” murmushi yayi yana kallonta, tana fesawa yak’ura mata ido yace, cutie naga alamun kindawo drama queen, kaman asmy d’in AJ.” dariya tayi tace nidai dear, asmy tafini rikicii, fara gaba yayi yace toh najii, mutafii time is going, futowa tayi harsun fara jerawa tayi saurin yin gaba, dan kadasu ummii sugansu haknne yasa tawuce gaba.” hakan kuwa bak’aramin kyau yayiba.” gabaki d’aya sai suka d’auki hankalin mutannen palour d’in dan bak’aramin kyau sukayiba.”
Kuma sundace da juna, sosai da cewar su tafito, sauk’a sukayi har zuwa gabansu, d’an sosa kai yayi sannan yace, uhmmmm bari mud’an fita, murmushi ummii tayi tace saikun dawo, Itama umma murmushin kawai tayi, sai mundawo *hanna* tace sannan tajuya suka nufiii hanya, muryar labba ne tatsayarda ita cawe, plz antys asiyo mana ice cream, toh dear kawai *hanna* tace, harta juya, muryar intisar takatsesu da cewa, kujirani, am bored here, Zaman ya gundu renii, juyawa *hanna* ranta abace lallai yarinyarnan y’ar rainin hankaline,” itama ummii har ranta batajii da d’in yanda intisar ta nuna zata bisu ba, dan hakan shiga hakk’ii ne, amma bazatayi maganaba, dan batason rikicii yanzu saita fad’awa kilishii kan anmata wulakancii.” 6atarai MG yayi yace, baki kallon y’an uwanki azaune agidane, uhmmmm su daban ai, nidai nagajii, yabud’e baki zaik’arayin magana *hanna* tayi saurin riqo hannunsa, juyawa yayi ya kalleta, girgiza masa kai tayi, sannan tajuya ta kalli intisar tace kizo mutafii, yatsina fuska tayi ta surii gyalenta, juyawa yayi yakalli, hameeda yace ku taso mutafii, wani bak’iin cikine yatokare intisar amma dai dukda hakan aita hanasu jin dad’ii.” tashi sukayi suka d’auki mayafinsu, labba ma cike da haushin intisar, kwata-kwata abunda tayi bata kyautaba, tasan kowaye aka masa hakan bawai dad’ii zaijii ba.”
marshall ne yafara futa, itakuma *hanna* tatsaya jiransu su fita tare, atsaye taga, marshall abakin wata black car, mai tinted bak’ii wulik.” k’arasawa tayi gabansa tace munfitoo, kuzo mutafii, yace, labba ne tayi saurin katse zancen da cewa yaa yareema, dama kasa d’aya daga cikin soldier’s dinka yajamuu, sai mubiku abaya.”
Murmushin jin dad’in shawararta yayi yace, allrt habibty barina masa magana, harara intisar tawatsawa labba, itakuwa labba ta d’auke kai kamar bataganii ba.”
Dawoawa yayi yanuna musu motar yace, kuje cann ga motarnan, hameeda da labba ne suka nufii motar suna tad’insu, itakuwa intisar tsayawa tayi ba abun tace takoma ba.” haushi duk yacikata.”
Juyawa tayi cikin bak’iin ciki ta nufii d’aya motan.”
Wani soldier ne yazo da niyyar kar6an key na motan, marshall ya tsayardashi, yace shi zaiyii driving da kansa, bbu musu yaja baya, shikuma ya bud’ewa *hanna* k’ofa sanda ta shiga tazauna sannan ya zagaya driver seat aka bud’e masa ya shiga yazauna.”, d’aukan hanyan sukayi, dukda bashi kad’ai bane da soldier’s amma ratansu baiyi kusada kusaba.”
Yana driving d’aya hannunsa, Yana cikin na *hanna*.” Yana driving ahankali suna shan hiransu abun gwanin ban sha’awa😍.”
intisar a motan banda tsaki bbu abunda takeyii, ganin tacikasu suka fara tad’ii. suna shewa.”

Wani k’aton mall suka nufa, bayan sun isa, yad’auki wayansa yakira soldier d’in da kejan motan su yace masa yashigarda su, duk abunda sukeso su saya.” Yana ajiye wayar yajuya ya kalli *hanna* wanda itama shi d’in take kallo yace, cutiee piee, yes honeyy boo,” jibi zamu koma gida, jijjaga kai tayi sannan tace inadai baka manta alqawarinda kamun ba?, ban mantaba, dear amma ai maman ma zatazo, dan za’ayi walima najii mai martaba Yana fad’ii.” komadai menene idan tazo zanbita naje muyii satii, zaro ido yayi yace satii dai cutiee? eh satii, gaskiya bazan iya barinkii kiyii satii ba, hmmm kawai tace, bata k’ara cewa komaiba, aranta tana cewa idan na tafii basaiga ganni ba.” kinsan me ya tambayeta, a’a ta bashi amsa, bilal fa yafad’amun yatura iyayensa sun tambaya masa, 6ta dinki hafsat kuma anbashi, yanzu haka dai saura biki,” dariya tayi tace ai nidai naga alamu tun bikinmu amma tace ba haka ba, shima dariyan yayi yace yanzu ai batada bakin musu.”
Shiru sukayi na y’an seconds, kwantarda kanta kafad’unsa tayi tace, kasan mene?” a’a dear saikin fad’a, inason hameeda ta aurii captain Ahmad, lumhse idanuwa yayi yace, in sha Allah, zancika miki burinkii.” Shiru tasakeyi tace dear, yafii 2minute kafin yace, uhumm, yanzu idan babuni zaka manta dani sannan ka sake aureko? D’agowa yayi yadubeta yace, wani irin zance kikeyi haka? Kawai jinakeyi kamar wata rana zamu zama seprated, kwananna wasu irin mafarkai nakeyi, ganii nakeyi kamar zanmutu inbarka, ganii nakeyi kamar rayuwata ta gaba da zanyii dakai batada nis,,, daka mata wata rikicecciyar tsawa yayi wanda har jikinta sanda yafara rawa yace shutupp, shutupp, baki da hankaline, kinfara ta6uwa ne zakina mun irin wannan zancen.” harwani hucii yakeyi, hannu takai zata ta6ashi yayi saurin bige hannunta, yabud’e yafice, idanuwantane yaciko da hawaye, ita kanta batasn maiyake damunta ba.” goge hawayen tayi itama tafuce, cann nesa ta hangoshi, da gudu taje tayi hugging back d’insa.” dasaurii yajuyo shima yayi hugging d’inta tight, yafara magana cikin tashin hankali yace, plz kada kisake mun irin wannan maganar Yana d’agamun hankali, gabaki d’aya yasa jikina yayi sanyii.” kada ki kara, kwantarda kanta tayi aqirjinsa dai-dai saitin zuciyarsa, tanajii yanda zuciyarsa ke bugawa da k’arfii ga saurii.” D’agowa tayi tace nabarii kayafenii, dan Allah zuciyarka tadaina bugawa da k’arfii haka.” kidena tsoratata idan bakiso ta bugada k’arfii, nadaina wallhy nadaina.”
Zama yayi awajen itama tabishi tazauna ta kwantarda kanta akafad’ansa,” iskane mai dad’ii take kad’awa awajen, lumhse idanuwanta tayi, shikuma ya nata tunani, har yanzu zuciyarsa tasaka cire zullumin abunda *hanna* ta fad’a masa.” lumhse idanuwa yayi yace cutie, uhum ta amsa alamun bacci yanason kamata.” baza kisha ice cream d’in bane?” zansha mana, to ai naga bacci kikejii.” kacewa hameeda tasiya mun idan muka koma saina k’ar6a.” wayanta yak’ar6a yakira hameeda yace ta siya mata ice cream.” Ganin bacci yacii k’arfinta yasa yad’auketa cakk yayi mota da ita.”
Suna zuwa dai-dai mota saigasu sunfito, kallon takaicii intisar tamusu ta ebesu tawatsar.” aranta ta kudurta, sai ta rabasu dan bazata jurii Ganin abun takaicii ba.”
Sakata aback seat na motan yayi sannan ya miqawa, wani soldier car key, yashiga yakwantarda kanta acinyansa.”
Har suka k’arasa gidan Suna haka lokacin baccinta yayi nauyii, d’aukanta yak’arayi yafito da ita, yadubii hameeda yace ki sakamata afrigde, yana fad’in haka yawuce, sama yahau da ita, kwantarda ita yayi sannan shima ya kwanta dan dare yayi.”
Washe gari da sassafe suka shirya suka nufii get together da soldier’s suka had’a, basu suka dawo ba sai dabb magrib, sallah sukayi sannan, suka cii abincii, sai alokacin *hanna* tasamu suka zauna itada yaya jalal, tad’ii sukayii sosai yana bata labarin amira tanashan dariya.” sai dare sosai tukunna *hanna* tatashi tayiwa yaya jalal sallama, har ta juyawa, tajuyo takalli yaya jalal, tace yaya jalal ni bakaga wani canjii daga garenii ba?.” dariya yayi yace kinyi kyau mana kanwata, girgiza kai tayi tace yaya bahaka nake nufii ba, ba ka kallon yanayina ya canja, kallonta yayi yasake yace nikam banga komai ba, meya fari?” yaya haka kawai nakejina kaman baniba, wani lokacin sai injii kamar inzauna inyitayin kuka, kokuma inshiga duniya.” subhanalhi me kike fad’ii haka *hanna* wallhy nima yaya bansaniba kwata-kwata bansan abunda yake damuna ba.” kinfad’awa umma ko masa?” A’a banfad’a ba yaya dan Allah kaima karka gayamusu banso hankalin su ya tashi, bazan fad’a ba amma kirink’a yin addu’a to yaya ta fad’a sannan tajuya.”
Marshall dake saukowa jin irin maganrda *hanna* tajeyi yasashi tsayawa, ga baki d’aya jikinsa yayi sunyiii, baisan maiyake damun *hanna* ba?” juyawa shima yayi yafasa abunda zaiyii ya juyawa yakoma, kwanciya yayi yabawa k’ofa baya, itama shigowa tayi ta kwanta gefensa, kiran sunansa tayi jin bai amsa ba yasa ta d’auka yana baccine, kashe bedshide lamp tayi tamatso kusadashi tayi hugging back d’insa, runtse idanuwa yayi yanajin, sonta cikin ransa, ahaka bacci yayi gaba da ita, shikuma duk satan barcii haka yaganshi yabarshi.”

Washe garii da sassafe flight d’insa yatashi, zuwa NIGERIA.”

_Safe flight marshall and *hanna*_

To be continued

Ur’s
Z33iiyyb3rw3r

. *BIBIYATA AKEYI*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*

_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_

_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL’S_

.
“`Manzon Allah SAW Yana cewa,” Wanda ya yi alwala, bayan ya kare alwala sai ya ce Ash-hadu alla ilAha illallAh wahadahu lasharika lahu wa anna muhammadan Abduhu wara suluhu. Allahumma Ja’alni minattauwabina waja’alni minal mutadhahhirina.
Duk wanda ya fadi wannan bayan gama Alwalar sa to za’a bude masa kofofin Aljanna guda takwas ya zabi wadda ya ke son shiga.“`

“`Manzon Allah SAW Yana cewa,” Wanda ya yi alwala bayan ya kammala alwalar sa kaf, sai ya ce Subhanakallahumma Wabihamdika ash -hadu allah Ilaha illallah anta astagfiruka wa’atubu ilaika.
Zaa rubuta wannan acikin wata takarda baza’a bude ta ba sai ranar lahira ya ga alkhairin da ke cikin ta.“`

================

*wayyo Allah cikina😂😂😂😂 u guys are funny, BIBIYATA AKEYI FANS, WALLHY kunyi arayuwa, ranar nacii dariya Allah, Ina la6e Ina kallaonku, masu kuka yanzu kuka fara fa tamm🤷‍♀ Danni Dai bbu ruwana.”😬😛 saidai kada acikamin group da hawaye.”😭 Hawwer😘 darling wato hadda ke ay’an kuka nidai bzan hanaku ba🤷‍♀ bbu ruwana.” _~ILYSM~_* “`INASONKU HAR CIKIN RAINA“`😍❤

================

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply