Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 86


Bibiyata Akeyi 86
Viral

Page 86

*
Jin kiran gaggawa daga asibiti yasa hankalin marshall masifar tashi, tun d’azu kawai yana meeting ne amma kuma hankalinsa na hospital, yarasa dalilin dayasa tunda yatashi gabansa ke fad’uwa hakanne yasa dakyar sanda ummii tasaka baki kafin ya halarcii meeting d’in.”
Ana cikin yii ko excuse bai d’aukaba ya fice, soldier’s suna kallonsa sukayi saurin bud’e masa k’ofa, dasaurinsa yashige, drivern yafara driving har suka iso hospital d’in, dasaurii ya fito ya nufii ciki suma suka mara masa baya, sanda yazo bakin k’ kofar shiga d’akinda aka kwantarda *hanna* ne sukaja suka tsaya, shi kuma yak’arasa, ganin ummii akan gadon marassa lpy dasaurii yak’arsa yana tambayarta mai yafaru?”
Ummii wani abune yasameki?” maimakon naga *hanna* naganki kota samu lpy ne?”
Muryan affan ne dake bayansa yakatseshi, yace yaya wallhy tund’azu nafad’a musu su sanarda ni abunda yake faruwa amma kuka kawai sukeyi bbu wanda yakulani.”
Dasaurii yakuya wajan Umma yana cewa Umma wani abunne yasamu *hanna* Umma dan Allah kifad’amun, jijinsa rawa kawai yakeyi.”
Kawarda kai gefe Umma tayi bata iya bashi amsa ba, gabaki d’aya tausayinsa ne yayi mugun kamata, kuka kawai takeyi, yajuya zuwaga hameeda dake k’asa numfashinta yana kok’arin d’aukewa, ai kafin yak’arso yasamu damar tambayar ta numfashinta yad’auke cakk, nan ta sulale k’asa sumammiyya.”
Muryar ummii ne ta daki dodon kunnuwansa,
Tana cewa Abdallah *hanna* ta6ata wallhy bamusan yanda takeba.”
Zuciyarsa ne tayi wani irin bugawa take wani abuu ya tunkaroshi da k’arfii ak’ok’on Zuciyarsa, abun tasowa yakeyi har wuyansa, tashi d’aya yayi wani tarii gudan jini ne yafad’o wanda duka d’akin sanda ya suka jijjiga, dasaurii affan yayi kansa yana kiran sunansa amma, d’aga masa hannu kawai yayi yatsaya cakk, yayinda shi kuma yaja da baya, yajingunu da bango, yazauna ya sunkuyarda kansa, d’akin yad’auki 10 minute ahaka bbu wanda ya’iiya magana, ga hameeda asume marshall kuwa ban isa ince yana sume ko yanada rai kokuma baudashi ba.” ga ummii itama hankalinta yayi masifar tashi naganin aman da marshall yayi.”
Umma kuwa tadawo mutum mutumii.”
Haka ummii tasauko tanufii marshall Tana kuka tana masa magana amma ko kiftawa idanuwansa bayayi, haka tayita jijjigashi ko motsi bai yiba.”
Zama tayi kawai agabansa, tana kuka, ganin abunda ke faruwa, yasa affan ficewa yasanarda mai martaba, ba’ad’auki lokaci ba ya’iso, hospital d’in,

Yana zuwa ganin abunda ke faruwa, yasa hankalinsa mugun tashi, nan aka kira doctor’s aka tafida hameeda, yayinda shikuma marshall mahaifinsa yayi kansa yana masa magana, amma ko motsi baiba.”
Ganin haka yasa mai martaba dakyar ya lallashi ummii aka tafii da ita gida, Umma kuma tana wajan hameeda.”
Awah ukuu curr marshall yad’auka awannan hali.”
Wata ajiyar zuciya mai k’aran gaske ya sauke, itane tajawo hankalin mahaifinsa, k’arasowa kusada shi yayi yana kiran sunansa, d’agowa marshall yayi da jajjayen idanuwanshi, yatsare mahaifin nasa da kallo kamar wanda yau yata6a kallonsa.”
Nisawa mai martaba yayi yace, yareema tashi mutafii gida, girgiza kai yayi yace A’a abba bazan tafii ba, zata dawo, zan jirata.” girgiza masa kai mai martaba yayi yace Zamu nemota kataso mutumii, zaiyi magana mai martaba yayi saurin katseshi yace, kada muyi haka dakai, yareeema ka tashi mutafii, har indai nine nahaifeka kabii umarnina, miqewa yayi yana Shirin fad’uwa mahaifinsa yayi saurin riqoshi, haka yafita dashi daga cikin asibitin yariqe hannunsa kamar k’aramun yaro, shikuma yana ta kalle kalle, haka mai martaba ya sashi amota suka nufii, gida.”

*PLZ KUTAYANII DA ADDU’A WALLHY INACIKIN DAMUWA SOSAI ,😭😭😭😭😭 INA CIKIN MATUK’AR DAMUWA , DOLE INA BUK’ATAR ADDU’A DINKU , KUYIWA GIRMAN ALLAH KUJII TAUSAYINA KUMIN ADDU’A .” KARKU GA TYPING YAYI KAD’AN AYANAYIN DA NAKE CIKIMA DA BAZAN IYABA, BUK’ATAR ADDU’A DIN KU DA NAKEYI NE YASA , NAYI , DAN AllahT KADA KU MANTA DANI .”*
*KU D’AGA HANNU KU ROQAMIN ALLAH YABIYAMUN BUKATUNA.*

*Kuyi hak’uri ko zakuga mistake, wallhy dada rana nayi typing da yayi yawa amma yanzukan sai neman gyaran ubangiji.”*

To be continued

Ur’s

Z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*

_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_

_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL’S_

“`Manzon tsirada amincin Allah su tabbata agareshi Yana cewa Allah ya jikan wanda ya yi sallar nafila raka’a hudu kamin la’asar.“`

“`Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace, Wanda da yi Sallar nafila a cikin duhu inda bawanda zai ganshi to Allah zai’ linka masa sau ashirin da biyar na sallar da zai yi wani ya ganshi.“`

“`Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi ya ce, Wanda yayi sallar walha (Sallar hantsi/Luha) rakaa hudu kuma yayi rakaa hudu kamin sallar laasar, Allah zai gina masa gida a cikin aljanna.“`

.
================

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply