Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 9


Bibiyata Akeyi 9
Viral

Page 9

*
Sallamar Wanda tajine yasata saurin hadiye kukanta,,,,,,,, saurin
goge hawayanta tayi,,,,,,,,,,,,,, damin bataso afahimci akwae damuwa atattare da ita,,,,,,

Fita tayi daga dakin aguje taje tayi hugging dinta,,,,,,,,,, duk wani damuwa dake tattare da ita jitayi kaman ba wani damuwa bane,,,,,,,,,,, Don Baza ta iyah misalta irin farincikin da take cikiba,,,,,,,,,,,,,,,, bawae Kuma Dan Bata cikin damuwar ba,,,,,,,,,,,,,,,,, saidan farincikin ya danne damuwar da take ciki,,,,,,,,, ,,

Juyowa tayi itama cikin farin ciki takara hugging dinta,,,,,,,,,,,,,,,,, Koda ba’a fada bah kallo daya zakayi musu ka gwano farin cikin dake tattare dasu,,,,,,,,,,,,,

Gyaran muryan baba ne yadawo dasu cikin hankulansu,,,,,,,,,,,,
To yaran mama sun hadu Sai wani farinciki da annashuwa kukeyi koh daga zuwanki Kinga yar uwarki,,,,,,,, koh azo agaishe da baba gashi Yana shirin Fita office,,,,,, mama ce ta amshe maganan da cewa au danma bakaji meh jiya tacemun ba,,,,,,,,,,,,
Wai meshiga tsakanin Yaya da kanwa zaiji Kunya,,,,,,,,, Dariya duka suka saka daga baban Har anty hajja da zuwanta kenan,,,,,,,,,,,,,,,,, toh nidai nafita sai nadawo tukunna ma gaisa cewar baba sannan yasakai yafice,,,,,,,,,,,,

Daki suka nufa dukansu,,,,,,,,,,,,,, sai farin ciki sukeyi
Sai da suka shiga ne mama tarufe ta da fada,,,,,,,, kancewa menene dalilinta nakin fada musu tana hanya aiko ba komai ma tayaki da addu’a wannan tafiya Bata wasa ba ga Yara aiko abincii matana dar Miki,,,,,,,,,,,,, mama aitoh bebaci bah tunda Ga wannan beb din kawae tashiga kitchen tadafa mana,,,,,,,,,,,,,,,,,

Cikin farin ciki *Hanna* tatashi da niyar zuwa ta daura musu abinci ,,,,,,,,,,,,,, kitchen da nufa tafara girka musu abinci cikin dan kankanin lokaci,,,,,,,,,,,,,, tagama hada musu breakfast,,,,,,,,, domin itama bawae tayi Karin kumallon bane,,,,,,,,,,,

Gama kimtsa komai tayi sannan takai musu falo ta ajiye musu komai,,,,,,,,,,,,,
Sannan tadawo tazauna,,,,,,,,,,, jawo yarinyar anty hajja tayi tazaunar da ita bisa Kan cinyarta,,,,,,,, duk da bawani sabawa sukayi da yaran anty hajja sosai ba sakamokon nisan wurin rayuwa dasukee,,,,,,,,, Amma tasan dasu ebe Mata wata kyawar,,,,,,,,,,,, Dan anty hajja takan Dan dade kafin takoma,,,,,,,,

Zama sukayi sukaci abinci sukayi nakk Kamar babu wata damuwa atattare da dasu,,,,,,,,,,,,,,,
Sai Bayan sungamacin abinci ne anti take tambayan cewa koh suna tattare dawata damuwa née????? Mama ne tafara Bata labarin abinda yake faruwa Dan kokadan bataji zata iya boyewa yarta damuwar taba,,,,,,,,,,,,,,,,

Tashi *hanna* tayi tashige Daki tabar mama tana Bawa Yaya hajja labarin,,,,,,,,,,,,,,

Wajan wayarta tanufa dake Kan bed side drawer,,,,,,,,,,,,,,,
Daukan Wayan tayi missed calls tagani bbu adadi wadda duk yawancinsu na Amira neh sai 3 miss calls na najeeb,,,,,,,

Zama tayi agefen Gadon tana tunani shin Kota kirashi ne kokuma tafasa,,,,,,,, Bata Gama yanke shawara ba,,,,,,,,,,, taji muryan antyy tana kwala Mata Kira,,,,,,,,,,,,

Tashi tayi cikin nutsuwa ta nufi falo,,,,,,,,,, wurin anty tanufa tazauna,,,,,,,,,,, hanunta anty tarike sannan tafara magana cikin murya medauke da tashin hankali acikinta,,,,,,,,,,

*Hanna* meyasa Daki boye mana wannan lamari kinsan wannan ba karamar matsala bane,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Shin kina yawan mafarki na tsoro ne *Hanna* da kanta ke sunkuye tana wasa ta yatsun hannunta ta girgiza Mata Kai,,,,,,,,,,,,,,,, toh kokuma kina mafarkin kin haihu Kara girgiza Kai *hanna* tayi,,,,,,,,,,,,, baki taba mafarkin ana saduwa dake ba,,,,,, anty takara ce Mata jefo Mata wata tambayar,,,,,,,,,,,,, cikin Jin kunya takara girgixa Kai,,,,,,,,, kifadamana gaskiya domin samun mafita dagowa tayi,,,,,,,, ta kalli anty sannan tace Allah duk abinda nafada gaskiya ne,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

Shiru mama da anty sukayi Dan sunkasa fahimtar yadda wannan lamari ya dosa,,,,,,,,,,,,,,,,,,

Anty ne tayi karfin halin cewa wannan lamari da daure Kai yake,,,,,,,,,,,,,,, Amma bbu abinda yafi karfin Allah muci gaba da Addu’a in Sha Allah zamuci wannan jarabawar danna tabba ta wannan jarab tace da ubangiji,,,,,,,,,,, Kuma in Sha Allah damu cinye wannan jarabawar

Numfashi mama tasauke sannan tace in Sha Allah da Allah muka dogara kuma damu dage daga neman tsari daga wajansa,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,

Rurin da wayar Hanna tadauka ne yasasu saurin juyawa suna kallon ta shiru tayi Kamar baxata dauka ba Dan warning din da aka Mata cikin mafarki Har yanxu Yana yawo akwakwal warta,,,,,,,,,,,,,,,,

Kallon ta anty tayi tamata alamu da idoh kancewa ta amsa wayar,,,,,,,,,,,,,,,, amsawa tayi hadeda karawa akunnen ta,,,,,,,,,,,,

To be continued

Ur’s z33iiyyb3rw3r

BIBIYATA AKEYI

Bismillahirahmanirrahim

Writting by
Zaynab Bawa (z33iiyyb3rw3r)

My first novel

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply