Dare Daya Hausa Novel Hausa Novels

Dare Daya 23-24


Dare Daya 23-24
Viral

PAGE 23&24

Koda ta tashi da safe taga message kiɗinsa karantawa tayi tana murmushi can ƙasan zuciyar ta kuwa tace bazan shaba aenaji sauki toilet ta faɗa tayi wanka tana fitowa ta shirya tayi Azkar ta dau Al_qur’ani ta karanta sbd jin ta take wani irin sai gaban ta ke faɗuwa kamar wani mummunan abu zai faru koda ta ajiye qur’ani har 10 na safe tayi tashi tayi ta fita ta fara kiciniyar haɗa musu abincin breakfast yau panke tayi musu da kunun tsamiya, dakin momma ta nufa murmushi dauke a fuskar ta, koda ta shiga momma na kwance akan makeken gadon ta ganin kamar bacci take yasa ta jiuya zata fita taji momma tace baby kintashi Ehh momma good morning, morning too come leme hug you baby, matsawa tayi ta faɗa jikin momma din tana murmushi, murmushi ita tayi mata sosai suka ɓata lokacin suna tattaunawa saidai bansan akan miye suke magana bah, koda suka fito 12 harta buge direct darning suka wuce suna cikin breakfast ABBI ya shigo bakinsa dauke da sallama wani ihuuu MAHELET tayi ta tashi a guje ta faɗa jikinta tana ABBI sannu da zuwa mutuwar tsaye yayi sbd Yanda ta faɗa jikinta kome ma zai iya faruwa cike da dakewa da kuma ƙarfin hali yasa hannu ya shafa kanta zuwa fuskantar ta yana cewa MAHELET aesai ki karyani da banci abinci bah murmushi momma tayi tana ƙokarin tasowa kissing forehead din MAHELET yayi ya zame jikinsa daga nata ya ƙarasa gurin momma dake ƙokarin tashi itama wani kyakkyawan hug ta basa tana yimasa magana a kunne nayi missing dinka sosai mijina i really need u Oyaaaaa am hear with you ya mayar mata yana bata light kiss forehead itama sbd ganin idon MAHELET amma shima yasan yayi kewar matar sa sosai, Jame jiki MAHELET tayi ta shige ɗaki domin ta basu gu sbd ganin yanda suke tsananin farin cikin ganin jiuna ganin haka kuwa da Abbi yayi yasa yasa hannu ya ɗage momma sama yana jujjuya ta cike da farin ciki yace mata na samo contract sosai drawing dinda nayi nayi attracting din mutane da dama murmushi momma tayi tana kama kumatunsa shima murmushi ya sakar mata yana cusa kansa a qirjinta sosai yayi kewarsu murmushi tayi tana magana ƙasa ƙasa mu shiga ciki karmuyi abun kunya shima murmushi yayi ya sauke ta ƙasa ta dauki jakarsa suka nufi ɗaki suna shiga ya ƙara yin sama da ita ya kwantar akan gado cike da shagwaɓa tace plz ka bari mana kayi wanka ka gama abun zaifi daɗi tana kashe masa ido ɗaya, toh naji amma sai nayi 3 round idan nayi wanka kin yarda murmushi tayi masa tana shafa gemunsa dake ƙara masa wani mugun kyau kuma Sam ya ƙi bari gemun yayi furfura tashi yayi akanta ya koma gefe yana cewa Oya taso ki ragemun kayan jiki, 😍Dan Allah bakuji sun burgeku bah ita fa soyayya babu ruwan ta da tsufa Hakama sex komi tsufanki idan kina da miji ki meni kayan gyara zaki kawar da hankalin mijin daga neman matan banza sbd idan shekarun su suka ja basa iya ce miki zasu ƙara aure gaki kin tsufa ga yara ga jikoki sai kiga ya faɗa neman mata, Allah ubangiji ya ba mu ikon gyara wa Ameen. Tashi tayi ta fara raba sa da kayan jikinsa saida ta kawo kan short Nika din sa ta tsaka cak sbd tasa tabbas idan ta ganta itama bazata iya haƙura ba haryayi wanka murmushi yayi ya nuna bai damu ba ya nufi toilet mugun daɗi taji ta tashi ta ciro masa wasu sababbin singlet da gajeren wando ta nufi dakin ta ita watsa ruwa tayi tasa wasu sexy kaya ta dauki hijab sbd bata so kowa ya ganta dasu ita kanta data saka su saida taji kunyar kanta dakin ta nufa shima daidai lokacin ya fito daga wanka sai kamshin yake zubawa sbd turaren wankan da yake amfanin dashi special made BY UMMU HAIDAR_COLLECTION cire hijab din jikinta tayi masha Allah koni da nake mace kayan sunmun kyau bare kuma ga namiji jiki na rawa ya ƙaraso gun ta amma da sauri ta mayar da hijab din tana cewa gaskiya sai ka ƙarasa shiryawa haba haba my Love kinsan fa ina tsananin bukatar ki wai kuwa ji yanda mara ta ke jiuyawa sbd rashin ki na kwana biyu, miye ma amfanin kayan tunda cirewa ZAMUYI, ƙara sowa tayi tana wani kaɗa masa nonuwanta da duwaiwanta kamar wata mai fashion fared
[7/13, 5:37 PM] Typing….✍🏻: *DARE ƊAYA*

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply