Dare Daya Hausa Novel Hausa Novels

Dare Daya 29-30


Dare Daya 29-30
Viral

*DARE ƊAYA*
PAGE 29&30

 

BONUS PAGE

MY BOY IS PLUS+1 TODAY ALLAH UBANGIJI YA YIWA RAYUWA ALBARKA ALLAH YA BAMU IKON YI MUKU TARBIYA,HE IS MY ONE, ALLAH YAYIWA YARANMU ALBARKA BAKI ƊAYA ✨🤲🏻

 

 

Kwance take sai jiuyi take tana sanye da tome skirt Ash colour sai riga white ta dan kamata kaɗan rigar mai hannun singlet ce ruwan yadan buɗe rabin nonuwanta duk waje suke sai chart take A instagram sbd WhatsApp batada friends sosai ƙaramar wayar ta dake gefe ta fara ruri saida ta saki ɗan ƙaramin tsaki mtww ta sa hannu ta dauki wayar ganin mai kiran yasa tasha jinin jikinta, tana dagawa yace ki tashi uhmm okay kifito ina bakin gate dinkuh bazan shigo bah and ki gayawa momma zaki fita yaga gama maganar sa ya kashe waya hmmm ikon Allah wannan wane irin mutun ne hijab ta ɗako wanda Take sallah dashi har ƙasa yakai mata, taɗau turare zata fesa saita ajiye sbd momma tace karta ƙarasa turare idan zata fita plat shoes ta zura ta fita tana kaiwa tsakiyar falo momma na fitowa daga kitchen hannunta dauke da tray kayan fruit data yankawa Abbi zata kai masa MAHELET! Ina zakije ƙasa tayi da kanta kamar marar gaskiya kafin ta fara magana dama momma gunki zanje murmushi momma tayi kalar nasu na manya, to MAHELET gani Inaso zanje ƙasan Layin nan sai kuma dubiya da janje asibiti wata class mate dinmu batada lafiya yau zamuje gaba ɗayanmu anfaɗa a group! Ajiye tray momma tayi ta kama hannunta MAHELET yaushe kika fara yimin ƙarya wannan maganar Sam babu gaskiya a cikinta ina zakije? Ummmmmh dan Allah momma kiyi haƙuri, shiru momma tayi tana ƙare mata kallo kafin tace to ina zakije dama Dr Jameel ne ya kirani yace yana waje bazai samu shigowa bah, Hmmmmmm ina wayarki miƙa mata wayar tayi tace kamomin number dinsa kuma ki yimin dialing yanda momma tace haka tayi yana dauka yace wai MAHELET me kikeyi na? Na gaya miki bazaki dadeba inaso Abbas yasan bake bace ke kina nan lafiya ƙalau babu abunda ya sameki bakima san wani ƙauye bah *Bungudu* Dummm Momma taji gabanta ya yanke ya faɗi Jameel!! Momma ta kira sunansa ba MAHELET bace nice ina zakuje ne? A hankali yace momma dama dubiya ce zataje hospital kallon MAHELET momma tayi kafin tace masa okay Jameel banason yawo banason yawan fita kaji koh, okay momma Insha Allah bazata jima bah zata dawo, to shikenan! Kashe wayar momma tayi ta miƙawa MAHELET tace Allah ya tsare ki kula da kanki kinji gyaɗa masa kai tayi tana ƙokarin fita tana bitowa Adamu yabita da kallo yana haɗiye wasu yawu sbd yanda take tako ɗaya ɗaya da alamu kamar sauri take sai kayan marmarinta ta motsi cikin hijab saida ta kawo daf dashi yayi sauri dauke idonsa yana basarwa harda cewa MAHELET fita za’ayi ne Ehh kawai tace masa ta buɗe ƙofa ta fita waige waige ta fara tana duba gefe gefe sbd ita bata ga wata mota bah zata jiuya ta koma cikin gida taji horn juyowa tayi daidai yana sauke Glass din motarsa ya sakar mata wani dan iskan murmushi, ƙara sawa tayi ta buɗe motar tana gaishe sa bai amsa ba sai ajiyar zuciya da ya sauke yana ƙara ƙare mata kallo tabbas akwai abunda suka haɗa da yarinyar nan da Abbas ya tsinto kamar taiyawa kamar ta ɓace dagowa MAHELET tayi jin ta gaishesa bai amsaba kuma bai tada motar sun tafi bah, ƙara agaishe sa tayi yace am fyn MAHELET amma ki dena saka wannan turaren yayi ƙarfi da yawa dago tayi da sauri tana cewa wlh bansa turare ba wani mugun kallo ya watsa mata yana cewa wannan da nakeji fah.? Nidai wlh bansan turare bah bakinta yabi da kallo ganin yanda ta cinno shi tana magana okay wannan ƙamshin da kikeyi ba naki bane hala? Shiru tayi shima bai ƙara cewa komi bah ya ja mota suka bar gun,……
Ubanwa yace ka tsaya daukar ta waya ce ka taimaketa ba cewa nayi kaje Bungudu ba kai Abbas harka isa na aeke ka ka tsaya taimakon wata can banza a hanya shiru Abbas yayi Abba kuwa sai gumi yake sbd shi kaɗai yasan kalar mugayen mafarkan da yakeyi kwanan nan biyu Sam baya wani samun ishenshen bacci daya kwanta sai ya tashi sbd mugun mafarki da yake yi Umma ce ta faɗo falon sbd yanda taji mijin nata yana ta zagin dan nasa wanda Sam ba halin sa bah sallama tayi musu Abbas ne kawai ya amsa sallamar Abba sai kumfar baki yake yana cewa yau sai kaje komi dare ka kaimasa sakon nan kaji na gayama fuuuuuuu ya shige ɗaki Hmmmmmm Abbas meya haɗa ka da mahaifin kuh kamar zai yi kuka yace umma aekena yayi Bungudu gun wannan mutumen shine hanyata ta daidai shiga garin na tsinci wata yarinya kwance a tsakiyar titi rai a hannun Allah shine na taimaketa ganin kamar idan na shiga cikin garin kafin na fito na dawo Zamfara zata iya rasa ranta shine kawai na dawo Zamfara yanzu haka tana can kwance haryanzu bata farfaɗo ba ya Allah Allah ubangiji ya bata lafiya ina zuwa bara naje gun Abban naku na basa haƙuri Kaga gobe sai kaje tunda sassafe ka kai masa saƙon kaji toh umma nagode ya tashi ya koma falon ƙasa ita kuma ta shige ɗakin Abba, Tana shiga ɗakin Abba ya tashi ya nufi toilet shan gabansa tayi tana wani murmushi wanda yafi kuka ciwo Haba Alhaji wannan bayi bane yau kimanin shekaru 37 ina zaune dakai, aeko Kaga babu wani dare wanda jemage bai gani bah, yau ace kana ɓuyemun magana tsawon shekara goma sha bakwai bakaso na sani, kuma a duk lokacin da ka fara mugayen mafarkai ya saika yi ta turamin yaro ƙauye to bara gaji na gaya maka wallahi tallahi daga wannan zuwan bazan ƙara bari Abbas yaje bungudu bah sbd bakai kaɗai ne ka haifesa ba kuma dajini nahaifi Yarona kuma inason abuna, innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Hannatu yau ni kike yiwa rashin kunya fashewa umma tayi da kuka ta durƙushe a ƙasa tana basa haƙuri cike da nadamar maganganun da ta gaya masa, toilet ya shige ya barta anan duƙe harya fito tanan duƙe bata tashiba ya shirya ya fita itama haka ta tashi ta fita duk jikinta yayi sanyi ta tarar da Abbas zaune bata ko kalle saba ta shige ɗakin ta, Gaba ɗaya Abbas yaji jikinsa yayi sanyi ya fuskanci Sam Umma batason zuwan sa Bungudu yayi ta mata bayanin ba mugun guri ne yake zuwa bah amma Sam taƙi yarda haka ya tashi jikin a sanyaye ya shiga ɗakin umma yana shiga tasa hannu ta share fuskantar kar yaga tana kuka nan ya shiga kwantar mata da hankali wlh umma ba mugun guri ne nake zuwa ba kuma abinci ne da kuɗi yake bani ina kaiwa mutumen kuma yana da kirki sunansa malam Kamalu shine limamin garin shike kiran sallah a babban masallacin garin kuma umma suna cikin halin buƙata ne shiyasa bakiga gidan ba abun tausayi yace mun sun haɗu a asibiti ne Abba yayiwa matarsa aeki kyauta to shine yake taimaka masa duk bayan wani ɗan lokaci murmushi umma tayi kalar nasu na manya kawai ta saki ranta ta nuna masa komi ya wuce,Tashi yayi daga gunta yana cewa umma me kika dafa Inaso naje dashi asibiti nasan abincin ki na daban ne kuma banaso taci abincin waje murmushi umma tayi ganin yanda Abbas yake nuna kulawa akan yarinya duda dama halinsa ne yafi dan uwansa son mutane amma wannan caring din yayi yawa, kitchen ta taddashi harya harhaɗa kayan abincin a babban basket saidai ta gyara masa wasu abubuwa ya dauka ya nufi asibiti har zai fita ya dawo umma baki ce a dawo lafiya ba murmushi tayi ta shafa fuskarsa Allah yayi muku albarka Allah ubangiji ya dawomin dakuh lafiya Ameen umma ya fita yana murmushi sai daɗi yake ji sbd akullu umma ta kasance mai yawan yi musu addu’a shiyasa suke ganin ci gaba a rayuwar su, cikin dan ƙannanta lokaci ya isa Mannal clinick ya tadda Motar Dr Jameel anyi packing amma daga ganin alamu akwai mutane a ciki sbd ba’a kasheta bah harya nufi motar sai ga Mannal da gudu ta shigo school bus ta sauke ta best_loved Uncle ta faɗa soron mai da ƙarfi tana zuwa gunsa hannunta ya ja suka shiga ciki duda yaso yayi knocking door din motar Jameel,, tunda suka shigo clinick din yayi packing ya hanata fitowa sai matse ta yake yana laguje mata nonuwan son ransa amma wannan laifin tane sbd kayan da tasa Sam basu dace bah cikin hijab dinta yake idan ya tsotsi wannan ya saki ya tsotsi wannan har kan nonon ta ya fara zafi sai cije lips take sbd bazata iya ƙwatar kanta bah launa nipple din yayi hankan yasa ta wani bangaro qirji tana ture masa kai, shi kuma sai gurnani yake ganin bai da niyar sakin ta bare su shiga ciki yasa ta fashe da kuka tana cewa dan Allah kadena wallahi zafi suke yimin na gaji ciro kansa yayi yasa hannu ya share mata hawayen yana cewa karki damu zan shafa miki magani sudena yi miki zafi ni dai banaso ta faɗa tana gyara hannun rigar ta ta cikin hijab ajiyar zuciya ya sauke yana ƙara ƙarewa lips dinta kallo, ganin yanda yake kallonta yasa taji dan tsoro hannu tasa zata buɗe ƙofar da sauri yakai nasa hannun yana cewa ban gama bah ji take kamar ta fasa ihu amma ba dama gyara tazuge dinsa yayi ya dauki ruwa yasha itama ya miƙa mata kawar da kai tayi gefe, ajiye ruwan yayi yana cewa you can go, Bude ƙofar tayi shima ya buɗe suka fita a tare da saurin Nurse Aysha dake gefen window ta dauke kanta Sam bata san me yasa ba idan taga Dr Jameel da mace ji take kamar ta haɗiye rai ta mutu, yana gaba tana binsa a baya har suka kai ɗakin da Hafsa ke kwance shiga yayi ita kuma MAHELET jin bugun zuciyarta na ƙaruwa yasa ta tsaya cakk ta dafe qirjinta! Daddy Mannal ta faɗa da ƙarfi tana faɗawa jikinsa, gaishe sa tayi ta amsa aekuwa ta fara zuba kamar an kunna redio Daddy meya sami Aunty bata magana tun ɗazu nake yi mata magani amma bata amsani saidai tayi murmushi tana maganar ne tana jan hannunsa zuwa gadon da Hafsa ke kwance tana bin su da ido jiuyawa yayi yana cewa MAHELET kinga mai…… Bai ƙarasa bah ganin babu kowa a bayan sa jame hannunsa yayi daga cikin hannun Mannal ya fita ta nan tsaye bakin ƙofa hannunta ɗaya akan qirjinta hannunsa yasa ya kamo hannunta ya jata zuwa cikin ɗakin daidai Abbas ya sawa Hafsa lomar shinkafa a baki waroo ido suka yi duka su biyu suna nuna jiuna nan take hafsa ta ƙware tashiga tari saida idonta sukayi ja cikin sauri MAHELET ta ƙaraso gunta tana ƙare Mata kallo tana kuma alhini da ikon Allah ita dai basan wannan baiwar Allah ba amma kuma gasu kamar su ɗaya da za’ace susa kaya kala ɗaya babu wanda ya isa ya iya banbance su kamar dai idantical twins, yan biyu masu mahaifa guda ɗaya sune identical twins……… ✍🏻

YOU CAN STILL BUY YOURS,IT’S VERY SHORT STORY BUT SO EROTIC AND ROMANTIC 😉✨
[7/18, 8:53 AM] Typing….✍🏻: *DARE ƊAYA*

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply