Dare Daya Hausa Novel Hausa Novels

Dare Daya 43-44


Dare Daya 43-44
Viral

PAGE 43&44

Jiki na rawa ta tura ƙofar tana kai hannunta akan makunnin wutar ɗaki aekuwa tana kunnawa ɗakin yayi ɓau haske ya wanke ɗakin yadda ko allura ta faɗi zaka iya duƙawa ka dauki abarka, innalillahi wa’inna ilaihi raji’un innalillahi wa’inna ilaihi raji’un muryarta na rawa jikinta rawa hannunta na karkarwa idanun ta na lumshe suna buɗewa kamar wata yar maye nan kuwa duk tsananin tashin hankali ne da idanun ta suka gane mata ihu tayi kamar wacce aljannu suka shafa ko mahukaciya sabon kamu tayi kan Abbi tanaji wani ƙarfi najo mata from no were ta ƙasa gunsa ta wani finciko sa ya wurga gansa ya daki kujerar mirro ta haye gadon tana shiga jijjiga MAHELET tana kiran sunanta gaba ɗaya lumfashi ta ya tsaya cakk ihu momma ta ƙara saki tana cewa shikenan ya kasheta wlh nima saina kasheka Abbi kuwa baima san me ke faruwa bah sbd shima buguwar da kansa yayi tune ya suma, jiuyawa tayi ta dauki blanket ta rufe mata jiki da gudu ta fita a ɗakin harta dau waya zata kira Dr Jameel sai kuma ta ajiye tana cewa noo noo idan yaji bazai aure taba hijab ta zura ta fito ta saka mata kaya daƙyar, sai hawaye kebin idanun ta tanasa bayan hannunta tana sharewa haka ta cicciɓeta ta nufi bakin gate da ita saida taje gun mota ashe bata dauko key ba jikin mota ta barta ta koma cikin gida a guje ta dauko key ta dawo horn ta ringa yi cikin tashin Hankali Adamu ya tashi sbd yanda ake horn din kamar za’a tayar da gari ga haske ɓau ya haske gate din kuma daidai dakinsu motar Hajiya ya gani cikin tashin hankali ya nufi motar aekuwa ta danna masa ashar tana cewa ya buɗe mata gate da gudu ya je ya buɗe momma taja mota a 160 saida Adamu ya dafe qirjin yana cewa na shiga uku Allah dai yasa lafiya yana leƙawa ko hasken fitilar motar baya gani, momma kuwa koda ta isa hospital ana kiraye kirayen sallar asuba, emergency aka karɓi MAHELET aka hana momma shiga, nan take momma taji zuciyar ta na ciwo ranta yayi baƙiƙirin kamar bakin gawai tanajin ta tsani Abbi tsanar da duk duniya babu mahalukin da ta taɓa yiwa kalar sa, Haka ta ringa zagayen receptions din tana kai komo kamar mai tsohon ciki, Adamu kuwa yana ganin fitar Momma ya faɗa cikin gidan ganin sunbar ƙofa a buɗe washe baki yayi zuciyar sa na basa bara ya shiga ya saki abunda ba’a rasaba dakinda ya gani buɗe cikin ɗakunan ya nufa haske ko inna aekuwa idanunsa suka sauka akan Abbi dake kwance cikin jini fuskarsa duk ta ɓace da jini ihu yayi ya koma falo yana yan dube dube amma bai ga ruwa ba kuma bai ga freezer ba basan hanyar kitchen a guje ya koma bakin gate ya cire rigarsa ya kunna tap saida ya jiƙata da ruwa ya dawo cikin gidan a guje ruwan rigar ya matse akan fuskar Abbi aekuwa ya sauke wata uwar ajiyar zuciya yana cewa wayooooooo aljannu da dan Allah ku bari naci gindin MAHELET waroo ido Adamu yayi jin Abbi na kiran a bari yaci gindin MAHELET ga kaciyarsa a miƙe currr sai harbin iska take har lokaci bata kwanta ba, ina take!! ina take!! Ganin Adamu ne a gabansa yasa yace Adamu ina MAHELET dina take girgiza kai Adamu yayi yanajin wani tashin hankali wanda tunda yake a duniya bai taɓa jin kalar saba uba na kiran zaici gindin ‘yarsa ihu Abbi yayi yana cewa nace ina take Adamu murya na rawa Adamu yace momma ta fita da ita cikin mota ihu yayi wlh saita dawomin da ita naci gindi wayooo ya ƙara sakin wani ihu, tashi yayi yana cewa ina jallabiya na Adamu ya miƙo masa jallabiya ya saka ya tashi ya fita yana cewa duk inda ta sakamin MAHELET saita fitomin da ita wlh sai naci gindinta saina ɗadɗana zumar ta yarinya sai kayan daɗi surutai kawai yake kala kala yana tafiya kaciyarsa sai yawo take cikin jallabiya, Adamu ya bisa da ido yana girgiza kai harda cewa Allah sarki nasan wani ɗan hassada ne yayi maka jafa Alhaji Insha Allah zaka samu sauki haka Abbi ya fita yanaji masallatai anata kiraye kirayen sallah amma bai tsaya yayi ba harda general hospital yaje neman momma amma bai ganta bah har 10 na safe yana yawo haka ya gaji da yawonsa ya koma gida, MAHELET nacan kwance daƙyar likitoci suka samu numfashi ta ya dawo sbd doguwar sumace tayi ga zuciyarta ta buga daƙyar ma suke sutanin zata rayu saidai wani ikon ubangiji idan zata rayu amma Sam basu gayawa momma ba ganin yanda take cikin tashin hankali kuma babu kowa tare da ita tsaff zata iya zuɓe musu a gun tunda tazo bata samu ta zauna ba sai yanzu da wani ɗan saurayi ya fito yana cewa wacece ta kawo wata yarinya jiki na rawa momma ta tashi tana cewa nice!!! nice!! Sai jikinta ke rawa idanun ta sunyi jajajir sun kumbura sbd kuka Dr need to see you come plz yana magana yana tafiya haka momma ta bisa a baya, tana shiga saurayin ya fito Dr din da yace magidanci ya fara magana hajiya muna buƙatar wani dan uwa ko relative wanda kikasan zai iya bayar da jiki tana buƙatar a ƙara mata jini cikin rawar murya tace ku iba nawa, nawama yanayi tana kwashe hannun hijab dinta girgiza kai Dr din yayi ganin gaba ɗaya bata cikin hayyacin, a hankali yace hajiya come down ina bukatar ganin mahaifinta ko yayanta jiki na rawa ta lalubo wayar ta amma babu wasu hawaye ne suka fara bin kumatunta murya na rawa alamun kuka nacinta tace plz aramun wayarka zan kira bai Musa mata ba ya bata phone dinsa wasu numbers ta dandanna nan take line din gidan Dr Ahmad ya fara ruri alamar emargency call daga hospital ko kuma patient daidai Dr Jameel na saukowa daga kan bene dan ƙaramin tsaki ya saki kafin ya ƙarasa har ta tsinke ya jiuya zai shiga kitchen phone din ta fara ringing ƙarasawa yayi ya dauka a hankali momma ta fara magana Plz i need to talk to Dr Ahmad, jin kamar muryarda ya sani yasa yace ya fita am Dr Jameel any problem fashe momma tayi da kuka tana cewa Jameel MAHELET sai kuma kuka yaci ƙafinta likitan yasa hannu ya ƙarbi wayar yana cewa Hello am Dr mukhutar Ishaq, wani bugawa Jameel yaji zuciyarsa tayi saida yasa hannu ya dafe yana cewa am Dr Jameel Ahmad Jameel meke faruwa da MAHELET? wace hospital ce? waye ba lafiya in short Dr Mukhutar ya basa detials din asibiti Jameel bai tsaya gayawa kowa bah ya fita cikin sauri bai wani sha wahala ba gurin gano gefen da aka kwantar da MAHELET sbd matsalar heart ne momma ya hango tsaye sai share hawaye take da hijab dinta da sauri ya ƙarasa yana cewa momma ina MAHELET din da hannu ta nuna masa ita yabi hannunta da kallo tana kwance ansaka mata Oxygen, waroo ido yayi yana kokarin yiwa momma magana Dr mukhutar ya fito yana cewa bismillah binsa yayi momma kuwa ta duƙe a gurin tanajin zuciyar ta na ƙuna da tsanar Abbi, gaisawa sukayi kafin ya fara magana a hankali gaskiya ƙanwarka ba ƙaramin arziki tayi ba da wanda yayi ƙokarin raping din ya samu nasara zata iya rasa ranta domin yanzu haka tana supering gurin breathing and zuciyarta ta kumbura komi zai iya faruwa da ita, rufe idanunsa yayi yana jin wani iri a zuciyarsa yanajin zuciyarsa nayi masa zafi, a hankali likitan yace ta zubar da jini sosai sbd taji rauni akanta da kuma ƙafarta tana bukatar jini kuma gaskiya mahaifiyar ku tana cikin tashin hankali bazamu iya ibar nata bah saidai muje iba naka idan yayi samu saka mata a hankali yace muje, basu wani jima bah yayiwa likitan godiya direct gurin momma ya nufa yace momma muje gida sai kici abincin girgiza masa kai tayi tana cewa Jameel am okay na ƙoshin zuciyata zafi take gwara mutuwa ta da ganin wannan ranar, wlh da yayi raping din MAHELET saina kashe sa nima sai a kasheni fashewa tayi da kuka………. ✍🏻
[7/30, 6:43 AM] Typing….✍🏻: *DARE ƊAYA*

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply