Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 11


Bibiyata Akeyi 11
Viral

Page 11

*
Fitah tayi tanufi falo,,,,,, Dan amsa kiran da anty take Mata,,,,,,,,,,,
Yawwa,,,,,,,,, zoki tayani cire wannan kayan gwamma in cirewa kowa nasa tun yanzu nahuta,,,,,,,

A’a anty gaskiya kibari kawae ba yanxu ba Danni bawani aikin da zanyi nagaji yanzu fah nagama yin break fast,,,,,,,
Juyawa anty tayi da mamaki takalli mama,,,,,,,
Mama yanzu haka kike barin yarinyar nan tayita zuba San jiki san ranta,,,,,,,,, Idan tayi aure to waye zairinga Mata aiki,,,,,,,,
Turo baki gaba tayi Allah ni Sai indauki mai aiki,,,,,,,,, mai aiki??? Anty ta maimaita da mamaki dauke a fuskar ta,,,,,,,,
ehh aini ba yar aiki akakai masa ba,,,,,,,, saurin katseta Anty hajja tayi,,,,,,,
Kulll karna karaji kinyi zancen yar aiki Dan bakisan hatsarin dake dauke da daukan yar aiki bane,,,,,,,,,,
Kirufawa kanki asiri daga ke Sai mijinki aiki ba gagaranki zaiyi ba,,,,,
Kehh to in takaice miki,,,, wannan yar aikin ta gidansu,,,, ogan abbansu Mamii (yar Anty hajja )aita aureshi daga hajiya tatafi umrah tadawo tasamu ya aure yar aiki,,,,,,,,

Tabb aikuwa da anyi tsiya Dan bazan yarda ba saidai yazaba,,,, koni ko itahh,,,,,,,,,,, Kehh da Allah ai maganin Bari Kar afara ai sayya rabu dake Idan idansa ya rufe akanta,,,,,,,,,,,

Yawwa dama maganan wannan najeeb din damuyi dake,,,,,,,

Kinsan me ake nufi da soyayyar sirri,,,,,,,,,, saurin girgiza Kai tayi toshi zakuyi,,,,,,,, dan kinsan Idan muna hadawa da addu’a dole kuma,,,,,, muyi taka tsan tsan,,,,,,,,,,,
Kiyi yanda zakiyi kihanshi zuwa gidannan koma meyene kuringa yinsa awaya ,,,,,,,,,
Idanma yamatsu sai kun hadu,,,,,,,,, to yafi ace kunhadu agidan fatima (anty maman amal ) dannasan,, bazata taba bari kiyi wani abinda bai dace ba ,,,,,,, duk wani kula nasan zata bakishi,,,,,,,,,,,,,,

Kar ki yadda ki bar wata Baraka da agidannan za’a fahimci wani Abu,,,,,,
Abari a kullum Akan bakida wani mai sonki,,,,,,,, ko awaya yakiraki karki dauka acikin gidan,,,,,,,,,,

Gyada Mata Kai kawai tayi,,,,,,,,, tunani fal ranta shin Idan tace masa yaringa zuwa gidan anty bazai fahimci akwae wata matsala ba?????

Sallamar Amira ce ta katseta saurin Juyawa tayi tatafi da gudu ta rumgumeta tsamm,,,,,,,,,,,
Karasa shiga sukayi ta tsugunna harkasa tagaida mama cikin fara’a mama ta amsa,,,,,,, sannan tajuya tagaida antyy hajja duk da bawai tasanta bane Amma ta amsa Mata da sakin fuska,,,,,,,,,,,,,,

Cikin zumudi ta jata sukayi cikin daki,,,,,,,,,,,
Suna shiga Amira tayi saurin yaye rufin gyalen dake kanta na Dan kwalin doguwar rigar dake jikinta ne tajefa Kan gado,,,,,,, beb bani infara sha plx,, barin inkawo miki ruwa,,,,,,, beb kibar ruwannan kawai nakagu in farajin labarin,,,,,,,,,,
Dawowa tayi ta zauna,,, beb badai angama lectures ba nop ba’agama ba kawai bazan iya jira bane Shiyasa,,
Toh ya skull?? beb banasan iskanci Idan kinsan bazaki baniba kawae intashi intafi,,,,,, tafada tana kokarin jawo veil dinta dake Kan gado,,,,,,, saurin janye gyalen tayi meye haka Dan Allah daga wasa,,,,,, Toh kina wani jamin rai,,,,, sorry Toh nabari,,,,,,

Labari tafara Bata tundaga lokacin da wayannan mutane suka fara *bibiyarata* Har zuwa haduwansu da najeeb,,,,,,

shiru tayi sannan daga bisani tadaura dacewa beb shekara biyu kenan da lura danayi Suna *bibiyata* kuma na tabbata sunfi tsawon wannan shekarun kawai Dai lokacin Dana ankara ne,,,, sannan tadaura mata da mafarkin da tayi yau,,,,,,,,,,,, beb wallahi tsoro nakeji,,,,,,, kuma Allah inason najeeb sosai plx beb kiban shawara,,,,,,,,,,,

Damamakinta tana dagowa saitaga Amira na hawaye,,,,,,, plx Amira kibar kukannan kinema min mafita,,,,,,,

Bawata mafita dazanne ma miki Dan da kindaukeni Kamar yadda nadaukeki baxaki boyemin wannan al’amari ba,,,,,,,,,,

Amma tunda hakane Naga alama Gara nayi baya dake,,,,,,,,, Dan nalura zamanmu kaman takura miki nakeyi bakyason hakan,,,,,,

Tana Gama fadin haka tazari jakanta da gyalanta da niyyar ficewa,,,,,, saurin shan gabanta tayi ta rumgumeta tsam,,,,,, tafara maganan cikin muryar kuka,,,,,,,,,
Beb wallahi ba haka bane banason insaku cikin damuwa ne ko kinsan cewa ko mama akwai abinda na boye mata,,,,, banfada mata cewa ana *bibiyataba* plx NAYI NADAMA liittafin ( *Aisha* *Ali* *garkuwa* ) bazan kara boye miki damuwa taba,,,,,,,

Dagota tayi sannan ta share Mata hawaye itama da share nata,,,,,,, komawa sukayi suka zauna Akan gado,,,,,,,,,,,,,,

Kiyi hakuri Dan na tabbata WATA RANA littafin ( *Asmy* *b* *aliyu* ) Sai labari kinji beb,,,,,,,,, Amma Ina tunanin gaskiya ba mugayen mutane bane,,,,,,,,,,, Allah Dai yasa wani Dan mai mulki ne yaganmu yace yanaso yasa ake gadinmu,,,,,,,,,,,, dukan wasa *hanna* takai mata,,,,,, kima daina tunanin haka kawai nabarsu a matsayin marassa aikin yi haka Dai suka ci gaba da tattaunawa Amma Amira ita Sam najeeb be kwanta mata bah,,,,,,,
Hankalinta yafi karkata da wayannan mutane,,,,, itama har takagu tasan suwaye ????

================

MG Abdullahi gabaki daya kwananan yarasa meyake damunsa,,,,,,,,,, yanaji akwai wani abunda yake shirin faruwa dashi,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
Kullum zuciyarsa zafi take masa kamar Wanda ake huramai wuta kuma yarasa dalili,,,,,,,,,

Ummii ne tashigo tasameshi Ida nuwansa sunyi jawur gabaki daya tarasa Gane Kan dannata akwanakin nan,,,,,,,,,,,
Ibnii takirashi dagaowa yayi ya kalleta,,,,,,,,,,,,,,,,,

To be continued

Ur’s
_Z33yyb3rw3r_

BIBIYATA AKEYI

Bismillahirahmanirrahim

Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

Sadnaf nagode da addu’arki gareni!!!!!! Naji dadin fadan alkhairan da kikamun!!!!!!! Nagode luv u so much ❤😘

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply