Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 33


Bibiyata Akeyi 33
Viral

Page 33

 

*
Sai wajen three 3:00 am suka farka.”
Matan dake dama already agidan take har tazo dan itama ta tashesu. ”
Warm water tafara hadawa samha ruwan yasha different types na turaruka, wanka taje tayi, sai bayan tafito ta had’awa *hanna* wankan itama tayi,” tun a toilet din take kallon skin dinta, yayi wani soft an silk, sai sheki takeyi yadda kasan skin din nicky minaj. ”
After she come’s out ba anty samha bama har maigyaran sanda tatsaya kallon ta.” tanada irin oily skinny ne mai shegen daukan gyara, anty samha ne tahad’e hanna yenta👌 looking gogeous 😍my dear, ” wani dan rangwada tayi had’eda farfari da idoh sanna tace tanks aunt😘.”

Kallonta anty samha tacigaba dayi, habibty baki ganji bane harzaki tsaya yin kuka akan wani najeeb, aikin wucewa nan.”
U alway’s look more beautifull My dear. ”
*Hanna* ce tace, anty toh idan wani aiki ne yake keeping dinsa busy fa??” karnayi saurin yanke decision da zanyi regretting, at the end. ”
Juyo da ita tayi suna fuskantar juna, sannan tad’an tallafo face nata tace,” no My dear” if he really care’s he will always find a chance. ”
Is not fair been busy to the one’s we love?” kwace fuskanta tayi ganin haikan tadage so take ta rabata da masoyinta. ”

Cut the crap aunt, i knw sumthin Is behind, and i won’t let U to ruin my relationahip, no matter how couse.” kallon mamaki damata tarasa wacce irin yarinya ce, saikace wanda yamata black magic. ” ita kwata kwata bai kwanta mata ba, bazata lamunci,” yaringa sa mata yar uwa cikin tashi hankali ba. ”

Habibty kinaga kaman inason rabaki dashi ne, amma Allah yamana za6i,” amin tace. ”

Anty kinsan maiya faru jiya?” nop my dear saikin fada ”
Kowani tunani tayi kuma saitace, just foget it, Kallonta tayi maiyasa zanbari fadamin kawai, nop anty ki mance kawai,” Allah yashiryeki kawai anty tace, ita kuma ta amsa mata da ameen. ”

 

Mayukan da anty samha take shafawa itama ta mulke jikinta dashi.”
Dama already tayi alwala, sallah tagabatar, sannan takoma bacci bata tashiba saikusan 9:00 . ”

Fita tayi zuwa falo, ganinsu mama azaune da sauran ‘yan uwa yasata gaishesu.” sannan tashige side din dasu hameeda suke.”
Shiga tayi bbu wacce takula aciknsu tanufi inda tabar phone dinta. ”
Dauka tayi tazauna tana danne danne, jira takeyi sumata magana amma bbu wanda yakulata.”
Wani bakin ciki ne yatokareta, tashi tayi taje gabansu, beb baku kalli yadda skin dina yayi bane, ”
Nunawa sukayi basusan tanan ba.”
Bebs am talking,
Ainanma ko susan tanayi, Bebs are you deep? ”
Ganin bbu me kulata ne yasa tayi hanyan Fita azuciye.”
Dariya suka fashe da ita sannan suka tafa. ”
Bakin ciki yasata banko musu kofa.”
Tayi dakiin yaya jalal. ”

================

Zaune suke awajan meeting din kowa ya hallara.” juayawa yayi ya kalli wani mutum da fuskar sa ko kyan kallo bbu. ”
Ka nemomin tarihinsa kamar yadda na bukata?? Eh nasamo,” Ka tabbata baka fidda ko mutum d’aya ba aciki? ” eh” toh, lets watch. ” video din sukayi playing.”
Anyi sa’a ansamu tun farkon fitowar *hanna* daga gidan maman amal, harkarshe. ”

Kashe video din sukayi,” daya daga cikinsu ne yafara magana, gaskiya wannan ba setup bane kamar yadda muke tunani, ”
Dole yanada wata alaqa da wannan yarinyar.”
Fadowa kawai yayi akan d’anka,”
Amma kuma hakan bawai yana nufin ya kyalemu bane, dole mudauki mataki tun kafin ya waiwayemu. ”

sadam”” yes sir “, inason yanzu katashi kabamu labarinta duk wani abinda yasha feshi.”

 

To be continued

 

Ur’s
Z33yyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by
© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel

 

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply