Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 37


Bibiyata Akeyi 37
Viral

Page 37

_ _Wannan shafin sadaukar Wane ga Duk wani masoyin BIBIYATA AKEYI,_
_Inasonku sosai, muna mugun tare__ 😜 .”

**
Matsowa kusa dashi tafarayi cikin zubar kwalla, dan ita bawai magan ganunsa bane suka d’aga mata hankali ba kamar yadda taga tashin hankali ak’wayar idanuwansa dan kokadan batasan tashin hankalinsa. ”
Tazo daf dashi yace, karki kuskura ki zo kusa dani danna tsaneki.”
Cikin tsiyayar hawaye tace myn wat terrible things have i done to deserve those horrible words? ”
Kallan matsiyaciya ya bita dashi, Kallan raini da tsana.”
Wato bakimasan mai kikayi b kenan? ”
Cikin kuka tace,”
Dear am srry, despite not knowing wat really makes u dhat anger but am srr,,, katseta yayi no don’t, ” don’t srry me becouse i won’t.” stay out of mhay site na tsaneki yafad’a Cikin tsafi haded’a nunata.”
Wuceta yayi ya shiga mata, yana jiran fitowar abba sutafi, ” shikuma abba yana ciki yana jiran sa yad’auka sunachan suna soyewa.”
Dakyar da d’aga kafafuwanta da suka mata nauyi da niyyar komawa. ”
Turus ta tsaya dalilin ganin mutum agabanta ya h’arde hannuwa, matsawa tayi ta d’ayan gefen zata wuce, saurin shan gabanta yayi,”
Cikin zafin zuciya yace hmm, aini na d’auka mata marassa ajii sunk’are amma yau nagani da idanuwana dan banyi tunanin akwai macenda saurayi zaici mata mutumci haka ta zauna bashi hakuri ba. ”
Ke kuwa wace irin macece?”
Numfasawa yayi sannan yace i wish am in ur shoes da saiyayi dana sanin, those f*cking words da ya ambata. ”
Kallonsa ta tsayayi alamun magan ganunsa sunfara shiga jikin ta,”
D u knw wat bakuma dace dashiba, natabbata idan kika rabu dashi daki samu wanda yafishi. ”
Naushi yakaiwa hannunsa sannan yace damn him.”
Yana fad’in haka yajuya yashige ciki kallo tabishi dashi dan batasan wayeba. ”
Amma ku masu karatu yakamata kusan waye bakowa bane captain Ahmad ne.”
Amma magan ganunsa Duk sunshiga jikinta. ”

 

 

 

Juyawa tayi tanufi wajensa,”
Kwankwasa glass d’in car d’insa tayi, ”
Yakifa kansa ajikin sityerin motan kaman mai yin kuka.”
Jin knocking yasa shi d’agowa, ganin itane Cikin tsafi ya bud’e motar ya fito, Cikin hasala yafara magana,
Ke wacce irin jarabbiya ce?” hah banace kirabu dani b,,,,,, bai rufe baki ta tasauke masa wasu tagwayen mari guda biyu. ”
Cikin d’auriya tace, kaine autan maza?”
Shiru yayi dan bazai iya kallon idonta ba
Tsareshi tayi da ido Cikin tsafi tace tambayarka nakeyi kaine autan maza? ”
To koyau aka haifeka narabu dakai har abada.”
D’ago idanunwansa yayi dasauri ya kalleta, ”
Eh ka kalleni dakyau, nayi danasanin had’uwata dakai, nayi dan danasanin soyayyarka,”
I regret every bit of our relatolionship,
Sake d’agowa yayi ya kalleta da idanuwana dasuka rine, ”
Kana mamaki ne?”
I mean it, i regret every single bit of it.”
Dakayi danasani kuma na tabbata lokacin zaizo maka a kurerren lokaci. ”
Yhou knw wat?”
I hate yhou either. ” is over” between us.”
Tana fad’in haka ta juya zuwa ciki.”

 

 

 

Mamaki ne fall aran captain Ahmad akan tayaya hakan ta kasance, tabbas yasan su captain bala suna iya kokarinsu, Amma kuma faruwar hakan ya bashi mamaki. ”
Dole yab’oye Wannan maganar karyakai kunnen MG dan Ahmad kamar yasan mai zai faru.”
Nisawa yayi sannan afili ya furta yanzukam ai komai yazo karshe. ”
Juyawa yayi ganin itama tajuyo da niyyar shigowa.”
Can wani waje tanema ta zauna, yanda bbu wanda zai ganta.”
Gabaki d’aya hawayen idauwanta ya d’auke. ”
Zuciyarta sai wani irin zafi take mata, so takeyi ko sau d’aya tayi kuka har inde zafin zuciyarta zai ragu.”
Ba irinneman da su hameeda da labba basu mata ba amma basu ganta ba, ”
Hankalinsu yatshi sosai,
Can da taga zaman bayi mata dad’i takira salman awaya akan yazo ya kaita gida, fita tayi ta tsaya ajikin motarsa baifi 15 minute ba yakaraso, shiga tayi yaja suka tafii.”
Suna tafiya ba irin tambayar da bai mataba amma ko kallo bai isheta ba, suna isa tabud’de mota tashige gida ko rufewa bata tsaya yiba. ”
Afalo ta samu anty hajja da anty maman amal sunzo.”
Dakyar ta iyace musu sannu tawuce, dan wani irin haushin maman amal ne yakamata ganin cewa aik’anin mijinta ne. ”
Kallon Mamaki suka bita dashi kawai bbu wanda ya iya cewa komai,”
Tana shiga daki tasamasa key, ta kwanta zuciyarta namata zogii. ”
Shikuwa najeeb na komawa gida yarasa maiyake masa dad’i, shi kwata-kwata baisan mai tayi Dayayi mata irinn Wannan Cin mutuncinba.” Kokad’an Wannan kalaman daya futo abakinsa badaga zuciyarsa takeba, Cikin zuciyarsa soyyarta ne a cike, magan ganun kamar wanda aka matse bakinsa, yarasa dalilin dayasa ya furtasu amma kuma bayajin zai iya bata hak’uri, shiga dakin abba yayi ya kulle kansa kuka yakeyi kamar karamin yaro,
Tashi d’aya wani irin zazzab’i ya rufe shi karkarwa yafara yi, nan take yafara fita hayyacunsa. ”
Ganin Shiru yasa abba yabuyoshi, ganin halinda yake ciki yasashi kiran doctor bbu shiri.”
Su amira bbu irin neman da basuyiwa *hanna*ba amma Shiru bbu ita bbu alamunta, dan har hameeda tafara kuka, labba da amira kuwa ba’acewa komai, itakam labba shiga cikinsu da takeyi ma dama dan *hanna* ne haka kawai Allah yahad’a jininsu. ”
Har kowa ya watse awajen amma sukam sunk’i amrya ma da taji meke faruwa kawai sai tak’i tafiya, idanuwanta sukayi jaaa sosai kana kallon kasan tayi kuka ko tanaahirin yiii.”
Ganin mutane sun dawo ne su basu dawo ba harkusan isha yasa umma kiransu, dakamar bazasu fad’a mataba daga baya suke fad’a mata mai yake faruwa. ”
Rike baki tayi tayi salati sannan tace musu ai *hanna* tafi 3 hour’s agida.”
Cikin alajabi suka dawo, dan ko bata da lafiya ne, Dakyar suka lallashi labba ta koma gida datace” saita bisu ga dare yayi. ”

 

 

 

Suna shiga gida dakin suka nufa, tun suna bugawa hankali kwance abu kamar wasa har hankali yatashi bbu irin bugun da basuyi ba amma taki bud’ewa, tsabar rikicewa Dakyar umma tagano extra key’s na d’akin tazo ta bude.”
Lokacin su amira ansha kuka kamar ransu zai fita. ”
Ganinta azaune akan sallaya yasasu sauke ajiyar zuciya.”
Cikin kuka amira da hameeda suka nufeta rungumeta sukayi sannan sukaci gaba da kuka. ”
Kallonsu d’aya bayan d’aya tayi sannan aranta tace ku dad’i ma kukeji tunda harkunsamu damar kuka.”
Shigowa sauran sukayi tambayar duniya bbu wanda basu mata ba amma taki tankawa.”
Tsaki mama taja tafice abinta, haknne yasa umma matsowa ta rungumeta, tafara lallashinta sai alokacin tasamu bakin kuka, kuka kawai takeyi bbu wanda yatsareta, ganin haka yasa hafsat da rabi’a suma Jan tsaki suka fice adakin “.
Sanda tayi mai isarta umma sai shafa mata baya takeyi sai Can ta kalli umma tace”
Umma mai na tsare musu? ”
Umma wallhy insonsa amma sun rabamu, Cikin rikicewa umma tace suwaye?” idanfa bakin tsaya kinyi min bayani ba bazan gane ba. ”
Nan takoro musu duk abinda yafaru yau da irin zaginda yamata.”
Bawanda ransa bai baci ba ad’akin, barin anty maman amal datasan cewa k’anin mijinta ne jitayi dagashi har yayansa haushi suke bata. ”
Matsowa samha tayi ta riqe hannuwanta sannan tace asiff habibty, ai nafad’a miki kika k’i yarda dani alokacin gani kikeyi kamar wanda son rabaki nakeyi dashi.”
Kayya anty samha dama tafad’a tace in tana raye bazanyi aureba, Cikin kid’imewa umma tace wacece Shiru tayi, ta sunkuyar da kayi, hameeda ce tabata labarin komai, Cikin matsanan Cin bacin rai tafara masifa, lallai tabbas halima ta isa,
In sha Allahu sai Allah yamana sakayya. ”
Tana fad’in haka tace ‘yata share hawayenki in sh Allahu sai kin auri mijin nunawa duniya.”
Tana fad’in haka tafice Cikin k’unar rai. ” haka suka zauna sukayita rarrashinta har tayi bacci.”

 

 

 

Washe gari ma Dakyar taje walima.”
Shikuwa najeeb ya d’an samu sauki aikuwa yace shi gida zaikoma, bayadda basuyi ba ganin haka yasa abba yi musu driving komawa garin bauchi, ”
Itakuwa labba tana komawa duk aburkice yasa ummii tamabayarta mai yafaru tana fad’a mata taga ummii tafita birkicewa, tsayawa kallonta tayi, ummii ya haka menene ya faru,
Ai batad’au lokaci ba ta shaida mata tanaga kamar itace yarinyar da yayanta yakeso dukda bata da tabbaci amma tanada yak’inin hakanne, ai labba najin haka tafashe da kuka dakyar ummii ta rarrasheta, kiran wayar amira tayi tana d’auka tafara tambayarta *hanna* shaida mata tayi batajin dad’i ne yasa ta koma gida da wuri amma yanzu tayi bacci. ”
Aikuwa sassafe labba tashirya zuwa gaida ita, sallama tayiwa ummii tafita jitayi kamar ta bita taga jikin amma dai haka sukayi sallama tabata aika takai mata.”
Haka aranar tare suka inii da *hanna* ko awajen walima ma hannunta yana jikin na *hanna* . ”
Yau takashance Saturday ranar d’aurin aure sai shirye shiryen d’aurin aure akeyi inda k’arfe 11:30 za’a d’aura.”

 

 

To be continued

 

Ur’s
_z33yyb3rw3r_
[12/2, 9:32 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel

_Fans ga garon sallan ku, gaskiya yau bansoyin typing ba amma naga yakamata abaku garon sallah eid mubruq dearest_

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply