Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 38


Bibiyata Akeyi 38
Viral

Page 38

*

Yau takasance ranar asabar, ranar d’aurin auren samha da Abubakar. ”
Wanda za’a daurashi k’arfe 11:30.”
Tun safe hankalin *hanna* yake tashe sakamakon kiran da abba abokin najeeb ya mata, ” yashaida mata cewa najeeb nakwance a asibiti bbu yanda yake dan ko mutane baya iya ganewa.”
Bata k’arasa jin mai zai fad’a mata ba takashe wayan kuka tayi sosai wanda har fuskanta da idanuwanta sun kumbura, sunyi jazir fuskan ta yayi luhu luhu. ”
Tun safe ko abinci bata iya cii ba ko ruwa batasa abakinta ba.”
Muryarta gabaki d’aya ya dashe dan kuka gabaki d’aya tausayin Najeeb ne yacikata tasan ko meye yasameshi itace sanadi. ”
Kuka takeyi ad’aki kamar ranta zai fita, tana kuka tana cewa kayafemin dear wallhy nayi danasanin saninka har nasaka acikin wannan halin, kayafemin.”
Har kusan k’arfe goma 10 umma tashigo tasameta Ahaka, dkayr ta rarrasheta,
Umma najeeb ba lpy umma natsani kaina najeeb yashiga wani halin ta dalili na. ”
Shhhh my doughter bakene sanadii ba Allah yarubuta hakan sayya faru.”
Maza tashi kije ki k’ara yin wanka maza kinji ‘yata Ahaka tayi ta rarrshinta hartayi wanka tafito, kaya ta za6o mata tabata ta sanya amma ko powder batasa afuskanta ba. ”

 

 

 

K’arfe sha daya da rabii 11 :30 aka d’ aura auren samha yusuf dambam da Abubakar umar waziri akan sadaki duba dari lakadan ba ajalan ba.”
Bayan and’aura can na hango MG kusada ango kaikace shine wannan ango a irin kyau da yayi, fararen kayane k’all ajikin sa, sai fara’a yakeyi yasan yau tabbas mai martaba da moddibbo zasu nema masa auren *hanna* abinda ya dad’e yanajira shekara kusan goma. ”

 

 

 

Bayan angama d’aurin auren, mutane sun watse sosai saura d’ai-d’ai ku,
Moddibbo ne ya kalli baban *hanna* wanda ko ba’afad’abaa sunsan shine mahaifinta danshi yakar6i auren samha ma.”
Cikin mutumtawa suka k’ara gaisawa, sannan ya d’aura da cewa, in sha Allah hu akwai maganar da nakeso muyi amma kuma tun da mune masu nema nafiso mubika zuwa chan Bayan kakoma. ”
Dan murmusawa baba yayi sannan yace ai tunda Allah yahad’amu anan sai muyi kawai basai kunje ba aikomai sauki ake nema,
Da mamakin su mai martaba ne ya amshe maganar wanda a iya saninsu saidai dogarawa suyi magana amma shi baicikayi ba.”
A’a dakun bari dai mubiku tunda mumuke neman arziki sai mubika har mazuninku mu nema yafad’a had’eda fad’ad’a fara’ar fuskarsa. ”
Jin haka yasa sukasan maganar mai matukar mahaimmacii ne.”
Abba ne yad’an gyara zamansa akasan dayake sannan yace, Allah ya huci zuciyar ranka shi dad’e bawai naja da maganrkaba ba amma ai anan d’in zqifi sauki, Allah yahuci zuciyar ka,
Shiru mai martaba da moddibbo sukayi wanda sukansu sunfi san hakan amma hakan dasukayi shizai nuna damuwarsu da abun. ”
Moddibbo ne yayi gyaran murya sannan yace to hakan ma yayi, amma sai mud’an sami wajenda bbu matane.”
Tashi sukayi dukansu da waziri da mai martaba da moddibbo suka wuce gidan Abba, kai tsaye falon Abba suka wuce. ”
Zama mai martaba yayi shida moddibbo akan kujera yayinda Abba da baba suke kokarin zama ak’asa.”
Saurin tsaresu mai martaba yayi A’a katashi kuzauna a kujera kada kud’aukeni a matsayin shugaba ko wani mai mulki ku d’aukeni qmatsayin ubanda yazo nemawa d’ansa aure. ”
Had’a baki Abba da baba sukayi suna tambayar aure?”
Moddibbo ne yace kwarai kuma a yarima mukazo nemawa auren d’iyarku, gaba ki d’aya tunani nasu ne yatsaya a iya tunaninsu sunsan d’ansa yarima shine sojan da duk kasar guda d’aya akedashi, kuma kakansa ne mai shagon gwala gwalan dasukafi kowanne ak’asar dubai (abu-dhabi). ”
To kuma me zayyi da d’iyarsu?? Mutuminda saninsu ko’yar sarkin saudi yanema zai samu.”
Kansa ne ya d’aure, shirunda sukayine yasa moddibbo tamabayar ko kunyi mata miji ne??”
Girgiza kai Abba yayi gumina tsattsafo masa, dan yanzu baba yafara tunanin hameeda akazo neman aure. ”
Bayaninda da moddibbo yafara ne yak’ara hargitsa musu tunanin,”
Idan kun amince muna nema masa auren yarku *hannatu* wanda yad’au tsawon shekaru yana dakon sonta, adalilin tana yasa har yanzu baiyi aureba. ”
Koda anahaka maganar aure yakan shaida mana yanada wacce yakeso tun muna d’aukan abin awasa harmuka dawo tunanin ko aljance ta aure shi Iya addu’a da rokon Allah munyi amma ko sau d’aya baita6a budan baki yace mana ga garinda yarinyar takeba. ”
Koda sunanta bai ta6a ambata ma wani ba.”
A’ina gayanta shikadai yabarwa kansa sanii dan baima zauna da wani yayi labari ba balle ya fad’a masa, abinda muka sani shine kawai yana matuk’ar sonta, ak’alla shekarunsa 35 aduniya amma har yau baiyi aureba da’an masa magana zaice lokaci yake jira.”
Kuma bana tunanin yarinyar tasani. ”
Abba da baba sunrasa awani yanayi suka tsinci kansu farinciki ne kokuma akasin haka.”
Shiru Abba sukayi sai can yace hakika wannan lamarii akwai rud’ani aciki, baznce kunyi batar kaiba amma fa yarima kukace da d’iyarmu. ”
Allah yaja ran mai martaba, kunsan cewa dai yafi k’arfinta kokadan shiba sa’an auranta bane ina yariima ina *hanna*.”
Mai martaba akan yaji zafin maganarsu sai ma sanyi dayaji aransa, dan ba kowa bane za’a ce sunje neman aure yafad’ii wannan maganar ba, ” Sai marassa son abun duniya,”
Gyara zama mai martaba yayi sannan yace, har inde kun amince ku kira yarinyar mujita bakinta. ”
Shiru sukayi dan tunda dakansu sukazo bbu dad’ii ace basu amince musu ba.”
Abba ne afili yace Allah ya za6a mana mafi alkhairi, hakan kuwa yafaranta musu rai alamun sun amince. ”
d’aga waya yayi yakira umma cemata yayi kuturomin *hannatu* ina falo na yanzu, sannan yakashe.”
Umma dake gefen hannatu ne tajuya ta kalleta,tashi kije abbanku nakiranki yana falo. ”
Ba gardama ta tashi ta zura k’atoton hijabinta har k’asa sannan tafice.”

 

 

 

 

 

A k’ofar shiga falon ta tsaya tayi sallama ciki ciki, amsa mata akayi sannan tasa kai tashiga kanta akasa hango Abba da tayi agefe yasa tanufeshi dan batayi tsammani akwai wasu afalon ba ko kadan bata lura ba. ”
Gaban Abba tanufa taje ta zauna sannan tace abbana gani,”
Tunda ta shigo falon mai martaba waziri da moddibbo suke kallonta hak’ik’a yarinyar nada hankali kodaga tafiyarta ya nuna hakan mai martaba ne yaji yarinyar ta kwanta masa arayi sosai, ” kqllon fuskanta akumbure yasa ya riqo hannunta ‘yata mai yasameki?”
Jin haka ne yasa baba kallonta tabbas fuskanta akumbure yake alamun tayi kuka, ”
Sunkuyar da kai tayi Abba kai nane kemin ciwo, kinsha magani ya tambaya gyada masa tayii,”
Ga baba fa yazo nan baki gaidashi ba, ”
Azatonsu murna dasu kallo tayi amma saitaki d’agowa ta kalleshi, dan tasan tabbas idanta tad’ago zai fahimcii tana Cikin damuwa,” *hanna* bakiji mai nace bane ahankali tace ina wuni baba sannu da hanya, ” bai amsaba yaci gaba da kallonta, moddibbo yak’ura mata ido akwai abinda yake tunani akwai abunda yakeso ya tabbatar agame da ita.”
*Hanna* babanta yakira sunanta d’agowa tayi ta kllashi, kinga wayannan mutanen sai a lokacin ta d’aga ido ta kallesu, gaishesu tayi suka amsa da fara’a, ”
Neman aurenki sukazo, ai a lokacin kukan da take maqalewa ya kufce mata, Cikin kuka ta rarrafa gaban babanta, tariqo hannunsa, tana kuka tafara cewa baba kayi hakuri karkasa wasu acikin damuwa kawai kabarni nazauna Ahaka kamar yadda takeson ganina baba kacikaa mata burinta kawai, kar wani yak’ara cutuwa ta dalilina, tunda ta fad’a baba kabarta ta aikata kawai tana fad’in haka kuka tacii k’arfinta aguje ta tashi tafice moddibbo ne yatashi yabi bayanta aka bar su baba da tarin tambayoyi aransu. ”

 

 

To be continued

 

Ur’s
Z33yyb3rw3r

[12/2, 9:31 AM] Anty Jamila D Ili: *BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel

Leave a Comment





No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply