Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 43


Bibiyata Akeyi 43
Viral

Page 43

*
D’aki tawuce tana shiga tawuce toilet taje tayi wanka sannan yad’auro al’awala. ”
Sallah tayi sannan ta hau gado ta kwanta, ko jiran hameeda batayiba danjin haushinta take natafiya datayii tabarta awajan MG.” bata dad’e ta kwantawa ba hameeda tashigo ko kallon yanda take batayiba ta kwanta.”
Basufii 35:00minute da kwanciya ba wayanta ta fara ringing. ”
Dubawa tayi taga unknown, d’an ringing, ganin unknwn numb yasata d’auka dan batasan waye bane.” d’auka tayi, tayi shiru tana jiran ayi magana,”
Sanda akafii 2minute kafin akayi magana, ”
Sannan sai akace salamu alaikum cikin wani irin husky voice,” sauri d’aga wayar tayi daga kunnenta yadda muryar ta daketa harcikin jijiyoyin jikinta, ”
Kallon wayar tayi sannan tasake mayarwa kunnenta,”
Jitayi ansake magana, ”
Are u there?”
Ka tambaya sai lokacin tagane muryar MG ne saurin datse wayar tayi ta turata k’asan pillow, ”
Jin shuru yasashi duba wayan, ganin ankatse ne mamaki yacikashi,”
Shida manyan muatne kekira yana k’in d’auka waishi yau ake kashewa waya. ”

 

 

 

Daurewa yayi yasake kira sai can aka d’auka,”
Wai meyene? ”
Tafad’a atsiwace, ita kanta sanda abun yamata wani irii dan ita kanta tasan yawucii wulakancii, balle akanta wanda masu aikinsa ma sunfita morewa.”
Jikinsane yayi sanyi jin irin tsawarda tamasa. ”
K’ank’ance murya tayi cikin sanin tayi ba dai-dai ba tace am sorry i dnt mean to,,, katseta yayi sannan yace is ok u dnt have too.”
Murmushi yakeyi dan yasan ba lallai yacii wuya wajen shawo kanta ba dan ya fahimcii da yarinta take aikii.”
Keh kohh yace,”
D’an turo baki tayi kamar yana kallonta tace nimeh? ”
Kinfiya rigima ne,”
Bai bari tak’ara wata magana ba yace *hanna* wai shin wani laipy namikine dabakya sona? ”
A”iya tunanina na kasance marason magana amma tsakanin d’azu zuwa yanzu maganar da nayi har ciwon kai tasanii.”
Tunani tatsaya yi a”iya tunaninta bata gano yanda yamata laipy ba amma kuma baza ta jurii wannan magan ganunsanba dan yana neman karya mata zuciyah. ”
Bacci nakeji, ” kawai tafad’a atakaice.”
Kallon wayan yayi yak’ara kllon wayar sannan ya girgiza kaii cikin takaicii sai ayau ya yarda cewa duk mulkin mutum dolene sai mace tajuya shi. ”
Batajira yace komaiba ta kashe kiran,”
Tana katsewa, kiran najeeb yashigo kiran kallon wayar tayi kamata d’aga amma batasan famawa kanta wani gurin kawai saita ajiye wayan agefe, ”
Sanda ta jira katsewarta sannan ta kashe wayan gabaki d’aya.”

 

 

 

Kwaciya tayi ammma sam bacci yakasa d’aukanta, ”
Dan haka kawai saita dauro alwala tayi nafila sannan taci gaba da addu’ooiin da middibbo yabata,”
Sai kusan 2am sannan tasamu bacci yad’auketa. ”
Mafarkai tayi kala kala,”
Cikin wani beach ta kalli wani soja zaune da wata mata da yarnsu wanda suke gina gida ayashin da yake wajen babban yaronne yaturewa k’aramar gininda tayi aikuwa tatshi ta bishi sai zagaye wajen sukeyi,
Tana k’okarin kamoshi,”
Yarinyar na k’ok’arin riqo yayanta ne tafad’ii ak’asa *hanna* dake wajenne tayi sauri zata k’arasa wajen, ganin baban yarinyar da mamanta sun taso ne yasata tsayawa cakk numfashinta ne yaso d’aukewa sakamakon ganin kanta da tayi da wannan mutumii kuma da alamu matarsa ne. ”
Zaro idanuwanta tayi tafara dudduba jikinta ganii tayi ita d’ince kuma ga wata mai kamman ninta awajen sai jujjuya yarinyar takeyi taganii kotajii ciwo saurin jada baya tafarayi tana girgiza kai.” Cikin baccinta sai girgiza kai takeyi can kuma saita farka, ”
Da addu’a abakinta.”

Juyawa gefe da gefe tayi sqnnan tasauke ajiyan zuciya ganin mafarkine ba gaskiya ba, ”
Dafe kanta tayi saikuma cann ta ware idanuwanta sakamakon mafarkin da tayi dake dawo mata sai yanzu ta fahimcii wata ganii amafarkinta MG ne,” kuma ta tabbata shine tatabayin mafarki dashi wai ya kashe najeeb. ”
Alwala takara d’aurowa tanata nafill filii tana neman za6in alkhairii agun Allah ba ita tatashi ba sai k’arfe biyar jin kiran sallan subahii, raka’a taniil fijr tafarayii sannan tagabatar da sallah,” tatshi hameeda tayi nata sannan itama ta kwanta bacci ba ita tatashiba sai k’arfe tara. ”

 

 

 

Tana kunna wayarta da sakon najeeb na ban hakuri tafara cin karo yana nuna mata baisan maiyasa ya aikata ba kuma baisan dalilin aikata hakan da yayi ba.”
Ita harga Allah yanzu kuma tafara sakkowa dan tafajin tausayinsa. ”
Tana dubawa kuma taga na MG mrng text massage.”
Rufe wayan tayi duka bbu wanda tamasa replay sannan tawuce toilet tayi brush tafita falo Umma tasamu afalon tana zaune zuwa tayi ta kwanta sannan tayi pillow da cinyar umma. ”
Ahankali tace ina kwana umma?”
Shafa kanta tayi sannna tace lpy doughter antashi klau? ”
Lpy klau umma”,
Tashi kuje kicii abincii kinjii injii umma, ”
Toh tace sannan tatashi taje wajen cin abincin.”

 

 

Hameeda ganin bbu hali yasata yaskewa, dan fushinta bashi zaisa *hanna* taso wanda bataso ba. ”
Haka suka sake sukayita hirarsu,”
MG tun da yaturo mata text d’in safe baisake kirantaba, ”
Najeeb kuwa kiransa
Sau uku kenan amma ko sau d’aya bata d’aukaba.”
Shikuma anasa wajen MG yak’i kiranta ne dan bayason abunda zai b’qta mata raii,
Yaga kiranta da yakeyi kamar basan hakan takeyiba amma bawai dan bayason jin muryarta ba. ”

 

 

 

Wucewa yazoyi yasamu labba da affan suna tad’ii, kuma da’alamu bakowa sukeaon yaji ba.”
Yana zuwa kusa dasu sukayi shuru kamar muna fukai, ”
Kawarda kai yayii kamar begansuu ba.”
Ya shige cikin d’akin mai martaba dama afalo suke suke zancen. ”
Bayan shigansane najii tanace masa,”
Yaya affan d’an Allah kamatsawa masu rigar nan suyi da sauri kasan baza muso yaja tym ba, ”
To kin tsaida wajeenne?”.
Yaa affan wajanda kafad’a akwai kud’ii dayqwa,
Haba labba kema kinsan money is nit the prob, so yanzu acand’in kawai za’ayi,”
Barina kira wanda nayi ordering polo shirt awajensu najii ko sun iso, ”
Toh tace sannan tatshi tace barina tafii gidansu *hanna* akwai abunda nakeson yii,” maganan rubutun da za’ayi ajiki idanna dawo zamuyi magana, tana fad’in haka tamike, alokacin MG yafito ko kallon yanda suke baiyiba ya wuce dan yaga Alama muna furcii sukeson had’awa, du lokacinda suka zauna haka to da abuu ak’asa

 

 

To be countinued.

 

 

Ur’s
*Z33yyb3rw3r*

*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

My first novel

 

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply