Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 54


Bibiyata Akeyi 54
Viral

Page 54

Srry, Srry, Srry, 😭😭😭😭😭😭bason raina bane kuka jini shiru. ”
Al’amura sunfii k’arfii nane.”

*
Fita tayi daga cikin mutane ta nufii d’aki, sannnan tayi sallama, ”
Ajiyar zuciya ta sauke amma dukda haka ya fahimcii damuwa cikin muryarta.”
Amsa sallamar yayi baijira gaisuwarta ba ya fara tambayarta meyake damunta?
Wasu siraran hawaye be sukaa bi kan fuskarta sa bayan hannun ta tayi ta goge hawayen sannnan tace bbu komai. ”
Nisawa yayi sannnan yace plz kobaza ki fad’amun ba, nasan wata damuwar fad’anta baida amfani amma kuma kicire damuwa aranki, kokad’an banason ganinki cikin damuwa,”
Hakan ba k’aramun ta6amun zuciya yakeyi ba. ”
K’irkiro murmushi tayi kamar wanda yake kallonta, tace masa bbu komai ba kawai stress ne yamin yawa.”
Ya gamsu sa maganarta dan ya tabbata hakan ne. ”
Ahakan tad’an sake suka ta6a hira.”
Naan yake shaida mata cewa gobe bazai samu yakirata ba, dan gobe duk Wasu frnd d’insa na k’asar waje zasu iso kuma dole zaizama busy. ”
Ahaka sukayi sallama,
Kwanciya tayi tafii 30minute.ita kan ta batasan mai take tunani ba amma tasamu kan ta sa jin damuwarta ta ragu.” takai kusan awa d’aya ahakaa, ”
Kiran sallar ishah ne yatasheta daga kwanciyar da takeyi.” tatashi ta d’auro alawala tayi magrib kafin tayi ishah tazauna tana ta azkhar sa addu’oiin naiman za6in alkhairii. ”
Ahaka ta kwana sai kusan 3am.ta kwanta,”
Sanda takusan makara sallar subh,”
Dan sai shida tayi sallah. ”
Koda ta idhar nan ma azkhar tayi tayi har k’arfe bakwai sannnan tayi Kwanciyata.”
Ko Fita batayi ba sai bacci kawai takeyi.”
Sai 10am. Tatashi tayi brush sannnan tafita dan karyawa, su hameeda kuwa basa manan dan abubuwa hidin dimunsu har yafii na amaryar, ”
Barinma yanzu sun had’u sa labba, abubuwan dai sai ahankali dan duk wani hidima dayakamata amaryar tayi su sukeyi sai dai sukawo mata.”
Fita tayi tatarda ankawo mata abin cinta, dan dama nata daban ake tanadar mata, ”
Zama tayi tacii abincinta sosai wanda ta dad’e bqtacii abuncii hakaba dan yanzu ta d’aura niyyar cire duk wata damuwar dake cikin ranta.”

Bayan tagama cin abincinne ta d’auki wayarta haka kawai tajii sha’awan kunna *data* dan takai satii bata kunna ba.”insta tafara leqawa ta Ko ina tayi pics d’insu take ganii barinma kamarsu weddingguet, arewa hausa fulanii, xclusive wedding, nigerian wedding, couple goals. ”
Kai tako ina pics d’insu ne abin har mamaki yake bata ga irin wani kyau dasukayi a pics d’in kamar me?”
Duk da tasan bata daga cikin irin masu masifar kyau d’innan amma kuma tanada nata dai-dai gwargwado, ”
Kuma a pics d’in zakasha mamakin kyawun da tayi.”
Kodan ayanzu hakama tayi kyau sosai har wani sheqii takeyi.”
Ahaka ta leqa can ta leqa nan, ”
Massages kuwa kamar zasu cinyeta.”
Gajiya tayi kawai tasauka.”
Sai kusan azahar su amira suka shigo agajiye liqis. ”
Sanda sukayi sallah sukacii abincii, sannnan *hanna* takalli amira tace babe dan Allah ga numb d’in yaya jalal zaki k’ar6omin gyalenda zansa yau, yana wajansa.”
Wani dogon tsaki hameeda taja sannnan tace to banda abin yaya jalal yanzu wani mutane ne acikin gudannan dazaice bazai zoba *Hanna* ba tace komai ba, tajuya ta kalli amira tace plzz babe kije ki k’ar6omin umma ne ta aikoshi shikuma yace bazai shigo ba. Dan baima shigo sokoto road ba yana kano road yana jira, ”
Tashi amira tayi tace toh barina kar6o yanzu.”
Tana futa *hanna* takirashi tace yaya jalal ga amira nan zatazo ta k’arba to kawai yace ta kashe wayan. ”
Tana futa tad’anyi tracking zuwa kano road can tahango motarsa atsaye, yana kallonta yafito daga motar yak’araso zuwa wajan ta.”
Tun daga nesa yake kallonta yanajii wani zuciyarsa ba bugawa da saurii da saurii tunda yake bai ta6a jin wani abuu haka akan wata y’a mace ba sai akan *hanna* wanda ayanzu ya kawarda hakan, sai gashi kuma yanajiin hakan akan k’awarta. ”
Wani irin kallo yake mata Tun daga nesa wanda ita kanta takasa jurewa kallonda yake mata.” k’ananun kayane ajikin sa sun bala’in yimasa kyau. “dan ita kanta yamata kwarjini.”
Ta sunkuyarda kanta har ta isa wajansa. ”
Tana zuwa tad’an rusuna ta gaidashi ya amsa yana mai binta da kallo.”
Wata irin murya yayi amfanii wajen cewa kinzo k’ar6awa k’awarki aika ko. ”
Gabanta ne yafara fad’i dan Wani yanayi ta tsincii kanta dashi ga Wani irin kunyarsa data lullu6eta,”
D’aga masa kai kawai tayi. ”
Ta mika hannu da niyar kar6ar laidain hannunsa yayi saurin zanjeyawa da’agowa tayi ta marairaice idanu tace ana jirana na nefa,
Shima irin muryarta yayi yace to muje in rakaki dan baza ki d’auki kaya ba.”
Shagwabe fuska tayi tace wannan har Wani kaya ne dazakace wai kaya. ”
Inuwa yananema yazauna sannna ya nuna mata itama tazauna bbu musu tazauna dan tafarajin dad’in hirar tasu,”
Haka ta zauna sukayita hira gasu dukanku masusan barkwancii, nan da nan suka saba. ” basusan lokacii yayi nisaba sai kiran hameeda taganii.”
Tana dubawa taga har 3 tasan komadai menene yanzu anfara shirin tafiya walima tashi tayi da saurii ya kalleta ina zakije muna tad’i? ” yaya ka kalli lokacin tafiya yayi ni bansaniba, dan tsaki yaja yace kibari zan kaiki, marairaice fuska tayi kamar zatayi kuka tace” *hanna* bazatajii dad’ii ba, “Tashi yayi
Sanda yarakata har bakin gate kafin yajuya.”
Tana shiga tasamu kusan duka sungama shiri saura amarya da ake mata makeup kamar munafuka tashigo tashige toilet tafara wanka kafin tashigo tafara shiri.”
Zuwa hud’u sungama shiri sai wajan 4:20.suka isa *awala hotel* malama juwairiyya ne tayi wa’azii, zuwa 6pm.an tashi koda, suka koma gida abinda yadamu *hanna* har yanzu bataga anty maman amal awajen walimar ba kuma ta tabbata fushi takeyi dalilin dayasata kuka awajen walimar kenan, mutane dayawa sukayi zaton cewa wa’azine yaratsa ta.”
Tadawo takira wayarta kuma ba’ad’aga ba. ” ba’awuce ko ina dasuba sai gidan babanta dan gobe yakama d’aurin aure kenan.”
Ahaka ta kwana bbu kuzari gawani irin fad’uwar gaba dan tasan daga gobe zata bar gida kuma saidai tazao yawo ko hutu kukakam awannan daren tayishi bbu iyaka. ”
Washe gari da safe yakama asabar ranar d’aurin aure kenan.”

 

 

_Kuyi hakuri ku kar6i uzurina wallhy, nima kaina banso hakanba_

 

To be continued

 

 

Ur’s
*z33yyb3rw3r*

*BIBIYATA AKEYI*
_
_Bismillahirahmanirrahim_

_
Writting by

© _zaynab_ _bawa_
( _z33yyb3rw3r_ )

Yaban gwani yazama dole gaskiya action kinyi k’okarii a littafinki na *saiful maleek* Allah yak’ara basira da zaqin hannu, ”
Muna biyeda ke abuk dinki nagaba.”
Kinyi k’ok’arii wajan kammala buk dinki dawurii Allah yqtqimaka. ”
Ina tayakii murnar kammalawa.”

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply