Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 62


Bibiyata Akeyi 62
Viral

Page 62

*
MG yana shiga d’aki wanka yafarayi sannnan ya fito, sleeping wear’s d’insa yasa, ya kwanta akan gado dan tun lokacin da *hanna* ta murd’a key ak’ofarta yaji, ” yakusan 30 minute da kwanciya amma yakasa yin bacci,”
Itakuwa *hanna* baccin ta takeyi, hankali kwance, dan ta tabbata batada fargabar komai ta kulle k’ofar ta.”
Tashi yayi yanufi toilet, alwala yad’auro yazo yafara nafil fili yatashi daga sallaya ba saida 12:30 tayi kwanciya yayi baijima ba bacci yad’aukeshi,”
Kusan k’arfe uku ihun *hanna* ya farkar dashi, da gudu yayi d’akinta gabaki d’aya ya tsorata, ”
Buga k’ofar yakeyi yana ce mata ta bud’e amma *hanna* kuka kawai takeyi.”
Juyaww yayi d’akinsa bedside drawer ya bud’e, spare key’s yad’auko, ya nufii d’akinta dashi, ”
Dama MG yanada key na d’akinta,”
Yabar tane kawai bawai dan dabarata ko wayonta ba. ”
Yana bud’ewa ya hangota acan k’arshen gado ta duk’unkune sai faman kuka takeyi.”
Hqwa yayi dasauri yasa hannu yariqota, tana bud’e ido ta kalleshi dasauri tashige jikinsa, ”
Hannuwansa biyu yasa yatallafeta ta baya.”
Yana d’an bubbuga bayanta ahankali.”
Lafewa tayi ajikinsa sai ajiyar zuciya take sauk’ewa,”
D’agota yayi yana wiping d’in tear’s d’in dake fuskanta, sanda yagama yafara tambayanta, maiyafqru? ”
Girgiza kai tayi tace” wasu yarqne sunata kuka suna kiran suna na, ”
Kuma daga kallonsu suna cikin wani hali.” sannnan wasu mutane biyu suna cewa sunvar amanar y’ay’ansu ahannuna dakai,”
Jijjiga bayanta yayi yace ” to meye nakukan?”
Turo baki tayi tace toba yaran bane sunata matsowa jikina ba, ”
Sukuma iyayen har jini ne ajikinsu fa.”
Ajiyar zuciya yasauke yace sharrin mafarkine kawai,”
Sannnan Kuma kin kwanta ba kiyi addu’a ba.”
K’ara turo bakinta tayi tace nifa nayi addu’a, ”
Ok tohm yanzu ki k’arayi ki kwanta,”
A”iina d’in?” ta tambaya tana zaro idoh 😳, anan yafad’q yana k’ok’arin mikewa,”
Riqe hannunsa tayi gam tace tabb ni gaskiya bazan iya kwana ni d’aya ba.”
Da waya saki ki kulle k’ofar ki? ”
Ya tambaya,” turo baki tayi btace komai ba d’aga kafad’a yayi, sannnan yayi hanyar fita, da gudu tazo ta wuceshi, tashige d’akinsa wuff, ”
Tsayawa yayi kawai yana kallonta yayi murmushi had’eda Girgiza kai.”
Bin bayanta yayi yasa mu hartayi masauki akan gado,”
Zuwa yayi bakin gadon ya tsaya,”
4 pillow’s da Kuma mini pillow su sukafii yawa akan gadon,”
Jera pillow’s tayi atsakani sannnan ta bubbuga gadon tace kwanta anan, ” Zama yayi ad’ayan gefen gadon ya ciccire pillow’s d’in yace nida gadona sai anyimiun doka?”
Ki koma d’akinki idan bazaki iya kwana ahaka ba yana fad’in haka ya kwanta.”
Ihun kuka tasa tanayi tana shisshure k’afanta duk yanda yasoda tayi shiru amma tak’i, sanda ya mayar da pillow’s d’in sannnan tayi shiru. ” kwanciyarta tayi batafi 10 minute ba takoma bacci,”
Shi kuma kallonta yatsayayi, she look’s innocent, ”
When she’s sleeping,”
D’an jan hancinta yayi wanda sanda tayi motsi yace but stubborn When she’s awake,”
Ahaka har kusan ten minute baccinta yafara yin nauyii. ”
Ahankali take mirginawa cikin bacci batason ma tanayi ba, kawai sai jinta yayi ajikinsa,”
Tad’aura kanta a chest d’ insa taci gaba da baccinta, ”
Abun dariya yabashi yace y’ar fitina yanzu ina pillow’s d’in duk kinbii kin haura kansu,”
Ahaka shima bacci yad’aukeshi. ”

================

Karimace zaune k’annenta sun sata agaba, akan yunwa sukeji tun jiya bbu Abun da sukacii.”
Kabir kuma yadamesu momynsa, ”
Sauk’inta d’aya ma data kira wayan abbansu tajii yad’auka.” suka gaisa nan hankalinta yad’an kwanta, su dukansu sun rame,”
Abida ne tana kuka tace, gaskiya anty k nikam nagajii, ke baki fad’a mana dalilin kawomu nan ba. ”
Sannnan kin azabtar damu da yunwa ki duba yanda, su hassna ke kuka,”
Sa’ad kam da baida dariya, yanzu yana kwance cikinsa yana ciwo, ”
Kuka karima tasa tace Abida rashin gayamiki danayi shine, yafii miki saukii kici gaba da addu’a in sha Allahu gobe zanfita ba nemo mana abincii.”
Ahaka tayita lallashin su. ”
Agogon bango ya buga 4:00am na asuba, minister da hajiya suwaiba sunakan sallaya,”
Basujii shigowa gidanba k’arar murd’a kofa kawai sukajii, ”
Wasu k’artaine suka shigo d’akin,”
Salati su minister sukasa sosai jikin hajiya suwaiba yafara 6ari, ”
Basu tsaya wata wata ba suka miqa masa waya,”
K’ar6a yayi yana jin muryqr senator yayi yana cewa, ”
Shin har yanzu kanakan bakarka?”
Gurgiza kai minister yayi yace nikam nagane gaskiya yanzu saidai namaka addu’ar shiriya, ”
Dariya senator yayi yace banso kashekaba taurin kanka yaja,”
Kwace wayar wannan k’aton yayi, senator ne yace Ka kasheshi Ka kashe duk iyalansa sannnan ku k’ona gidan, ”
Ahaka sukayiwa minister da hajiya sabuwa yankar rago subhanallhi 😭 sannnan suka bi duk gidan iya bincikensu basu gano kowa ba.” kona gidan sukayiwa gabaki d’aya, ”
Dan dama kafin su shigo sanda suka kashe sauran sojojin, way’anda kuma suka ga kud’ii suka bada k’ofa sunanan.”
Suna gama aikin yak’ira senator awaya yashaida masa bayan shida matarsa basuga kowa ba. ”
Rud’ewa senator yayi Dan yasan minister akwai d’an banzan wayo,”
Yab’oye sune. ”
Wata dabarace ta fad’o masa, yace kajirani yanzu zan turo naka phn numb d’in d’iyarsa kayi tracing,”
Banso garii yawaye baka gamamun da ahlinsa ba, ”
Bazai ta6a barinsu sutafii batareda Wata shaida ba.”

MG ya farka tun kusan kiran assalatu ba farko yanaso ya shirya yatafii masallaci, amma baison yatshi *hanna* dake baccinta hankali kwance. ” Irin gajiyar da tayi yasata, bacci sosai har batajii kiran sallah ba. ”
Ahaka yana gani har akayi sallah aka idar,”
Sai kusan 6 kafin ta bud’e idanuwanta,”
Mayarwa tayi ta kulle, ”
Jinta ajikin mutum yasata tashi zaune.”
Har zata fara masifa ganinta a jikinsa, ”
Juyawar da zatayi ne taga filin data barii acan baya har pillow’s d’in data jera ta tsalake,” kunyace takamata, sunna kanta k’asa tayi tace, kayi hqkurii bai kulataba, ”
Cewa yayi kawai kitashi muyi sallah tym ya wuce, tashi tayi taje tad’auro alwala shima haka, nan yajasu sallah,”

Karima na idarda sallah tatashi tafita bataso garii yayi haske gyara tanema musu abincii, ”
Fitanta ta hango wasu mutane na yiwo gidan kuma tabbas bata yarda dasuba, gidan takoma cikin sassarfa da tada kannaneta duka suka yi bayan gidan, da jakkunan takarku dana kud’ii kawai ta iya d’auka su tafa jefawa tabaya sannnan tasamu abunda zasu taka duk ta ingiza kannenta, itama ta samu tahau. ”
Jini duk ya6ata jikinsu Dan sucurity wire’s sun yayyaankesu.”

D’akinta ta koma ta k’ara kwanciya sai 7:30 tafarka wanka tayi ta ta yi kwalliya sosai kana ganinta kaga amrya,, gyara d’akinta tayi sannnan tafito da niyyar gyara nasa d’akin, ”
Wata kuyanga tagani tana shirin shiga d’akin, wani irin zafin kishi ne yabai bayeta,”
Batasan lokacin data daka mata tsawa ba ke ina zakije ta fad’a? ”
Jikinta na rawa tajuyo na gaisheta, Allah hucii zuciyarki d’aki zan gyara nasa,”
Ajiyar zuciya tasauke tace kije zan gyara,”
Ba musu ta juya tasauka, ita kuma *hanna* tak’arasa d’akin ta gyara shi tsabb, ta cika ko ina da turare, tagyara bai d’aki sannnan tafito k’asa tasauka bata ganshi ad’ayan falonva, tawuce d’ ayan anan taganshi zaune akujera, ”
Yasa light blue shadda jamfa hannun Yasa links ma light blue,”
Da sallama tashiga yajuyo yana kallonta yakasa d’auke ido.”
Sanda ta matsa daff dashi sannnan tad’an rusuna tagaidashi amsawa yayi had’eda miqa mata hannu, ”
Bbu musu tariqe hannun yazagayo da ita yazaunar da ita kan kujerar.”

To be continued

Ur’s
*z33yyb3rw3r*

*BIBIYATA AKEYI*

_Bismillahirrahmanirrahim_

Writing by
© _Zaynab Bawa_
( _z33iiyyb3rw3r_ )

_Like my page on Facebook :Zaynab BAWA novels_

Followed me on instagram: mhiz_z3iiyyb3rw3r

 

*Ka/ki girmama mahaifanki, domin mahaifa sune abuu Mai girma kicin rayuwar ki/ka*

*_Ki/ka kasance mai yawan yiwa Manzon Allah SAW salati, domin kaima Allah ya yawaita yimaka salati,_*

*_Ka/ki kasance mai yafiya alokacin da aka zalunceki/ka, koda kuwa kinada halin ramawa,”_*

*Nasiha ce*

================

_This page is sincerely dedicated to u my darling, “_
*Aysha hanwa*
_Not 6ter by blood but u’r my 6ter by heart,”_
*ILYSM❤*
_always heart ❤ u dear._

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply