Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 80


Bibiyata Akeyi 80
Viral

Page 80

*
Wajen taron yacika sosai tako Ina ka leqa sojojine sunfii komai yawa awajen yanda kasan kiyashi,
Basu dad’e da isa wajen taron ba, akafara gudanarda taro,” *hanna* na gefen MG azaune, alayin manya manyan soldier’s, Wanda kowanne zaka Ganshi tareda matarsa agefe, MG ne ya sunkuya dai-dai kunnen *hanna* yace kinsan adahh saidai inzauna nikad’ai kowa gefenshi da matarsa, amma yau kujerata ta k’ara daraja, tak’ara kima, sai taron yafimun na koyaushe armashi.” Nikaina nasan yanzu nak’ara kima a’idon jama’a,
Murmushi kawai *hanna* tayi amma batace komaiba.”
Shima murmushin yayi kawai danya fahimci *hanna* bakowani time ne take bada amsar maganaba, barinma idan maganar tayi mata dad’i sosai.”
Taron yafara ne ga jinjinawa soldier’s yadda suke jajircewa, da kwazo, dauriya, saida rayukansu, juriya, they leaves their family, wives, children’s, they leaves their home 2save a million lives.” Juyawa *hanna* tayi ta kalli MG tace always feel proud to have u honey.” I love you😍honey, love you more cutie😘.” Juyadda kanta tayi kawai tana murmushi, shima murmushin yayi yanajin dad’i akoda yaushe, idanta furta idanta furta kalmar so, kuma hakan yabi jinin jikinta yazama kamar ruwan Shanta, akoda yaushe tana cikin furtata.”

 

Haka aka Cigaba da gudanarda taro, dafarko aka fara da soldier’s d’inda suka mutu, the worriors, danginsu sun samii kyauta sosai, DA awards Kala-kala sun sadaukarda rayuwarsu, to save other’s, da’akazo kan matar shahid sanda su *hanna* sukayi hawaye, itama kanta, tana k’ar6ane tana kuka, shikuwa MG jijjaga Kai kawai yakeyi, Dan jiyakeyi kamar yanzu akayi mutuwar, sosai yakejin zafii cikin ransa, ya had’a hannayensa waje d’aya ya sunkuyarda kansa kawai yana jijjiga kansa, sanda aka miqa Mata award d’in jikintane yafara rawa takasa k’ar6a, yarontane da baifii 6yrs ba, yasa hannu yak’arba, MG ne yafara Sara masa sannan duk soldiers d’in, sanda suka sarawa yaronnan, danginsa kuwa nawajen, kuka sukeyi Dan yak’ara fama musu ciwon, gashi yaron 1month dasashii a school na soldier’s dake russia, Wanda mahaifinsa yayi, soldiers kenan, sune way’anda dan uwansu zai mutu a ayak’ii sannan kuma wani d’an uwannasa yak’ara shiga.” nan akacigaba da gudanarda taron, kowanne soldier dayaje wannan war, sanda yasamu k’arin girma sosai,”
Wayan *hanna* ne tafara ringing, tana dubawa taga ummii dasaurii tad’auka amma batajii, toshe kunne d’aya tayi dan hayaniyar wajan bazai barii tajii ba, dukda hakanma bajid’in takeyiba, takalleshi tace honey barinje ummii nakirana kuma banjnta, riqo hannunta yayi yace banson kifita ke kad’ai, mutafii tare, a’a boo kasan fa za’a bukaceka kum,,, shhhhhh yakatseta yace,”. Tashi muje bata k’qrayin musu ba tamiqe, suka fita tana fita daga hall d’in wani kiran yasake shigowa, picking d’in call din tai sannna, gaisheda ummii tayi cikin, tsintar muryar ummii tayi tana cemata, munkusa isowa wajan taron, Ai *hanna* tsabar murna, bata tsaya Bawa ummii amsaba tajuya tana kallonsa tace, su ummii na hanya sunkusan isowa.” Murmushii yayi har cikin ransa yajii dad’ii, Tsayuwa sukayi awajan harsanda suka iso, dasaurii *hanna* taje ta, tayi hugging, d’in ummii.” Itama ummii hugging back tayi, sannan tasaketa, cikin nutsuwa, tanufii mai martaba tagaidashi, hark’asa ta tsugunna, shida waziri, harda moddibo, harda labba dasu afeeya, haleema, affan, intisar, sannan kuma mutanen dabatayi zaton ganinsu ummane hameeda, dakuma ya jalal harda Abba, dagudu tayi wajan umma ta rungumeta, tsamm kamar zata shige cikinta, tadad’e ahaka tanjinta kamar ajikin mama take, dakyar tasaketa, tariqe hannunta sannan tace, I love you ummana, shafo fuskanta tayi tace, love u much more, d’iyata, dahaka tarink’a binsu dai-dai kowa sanda tayi hugging nasa, intisar kam, yatsine fuska tayi itama *hanna* Dan kar ace, Taiwa kowa banda itane, saketa tayi takamo, hameeda, gamm tariqeta tace owhhhh I miss u habibty, tureta hameeda tayi tace,” ni da’allah sakenii, sai yanzu kika ganni? Marairaicewa *hanna* tayi tace hava sis, bawani sis several times inakiranki baki d’auka, hmmm *hanna* tace kawai dan batasan amsarda zata bataba, ”
MG, Yaya jalal mai martaba waziri, Abba, moddibbo, harsunyii gaba, binsu abaya suka farayii, hannun *hanna* yana riqeda na labba, suna shiga aka sama musu seat dama tunkafin zuwansu dukda bbu tabbaci amma ansama musu seat, saidai ba’ayi zaton sunkai haka yawa ba, bayan sun zauna ne ya kalli *hanna* wacce dama ita yake jira yace, lokacii yana tafiya, tasowa *hanna* tayi, riqo hannunta yayi suka fara tafiya, k’asada murya tayi tace, boo su ummii fa na kallonmu kasakemun hannu, yiyayi kamar baijiiba, harsuka k’arasa wajan zamansu, itakuwa intisar tacika famm kamar zata fashe, barin yanda taga MG yanuna kamar baita6a kallonta ba, amsa gaisuwarta kawai yayi, sai wani rawarkai yakeyi Allan wannan abar, talura d’azuda hameeda ta tureta har wani d’an razana yayi, tsaki taja wanda yafito fili itakanta bata sqniba, haka akacii gaba da gudanarda taro, kowanni soldier’s d’inda sukayii ank’ara musu girma, MG ne kawai yarage, sai ak’arshe aka kirashi Wanda akansa za’a rufe, kallon ,kiransa akayi, kallon *hanna* yayi yace, ba Good luck kisses ne?” murmusawa tayi tace, aikaima kasan dan cikin mutanene daba saika tambaya ba.” But I love you alot alot darling, Dariya kawai yayi yatashi zuwa wajan.” Yanajn sanyii aransa, Yana zuwa ya sarawa wannan babban sojan dake wajan.” Wani daga cikin sojojinne yazo ahannunsa d’auke dawani ture, da Jan gyalle, akai d’aukeda golden stamp, soldier din yana tafiya kamar mai yin parade, hannu wansa fararen socks ne qall, yana zuwa gaban MG yaja yatsaya yasara masa shikuma MG yana k’ame, shikuma wannan babban sojan d’aukan abun yayi ,ya mak’alashi agaban aljihun riga MG, yana gama yasasarawa MG, shima MG yasara masa back.”
Alokacin aka nad’a MG yadawo field Marshall, shikansa MG yasha mamaki, Dan bai ta6a d’auka matsayinsa zaikai hakaba.” Baiyi zaton zaikai Marshall ba.” Bayan angama nad’ashi, parade soldier’s d’in dake wajannne, duk shigansu, iri d’aya, da dogayen guns ahannunsu, alokacii d’aya suka d’agata, suka nad’a kunaman, sukayi sama da ita suka sake, sannan suka dawo da ita zuwa kirjnsu suka sauketa k’asa, suka had’e kafofinsu sannan suka Sara.”. Cikin takunsa na sojojii yatako, harzuwa gaban mahaifansa ya tsugunna suka saka masa albarka, sannan yajuya zuwaga matarshii,”
Bayan angamane nan akafara gabatarda shagulgula, *hanna* tashi tayi zuwa tayi gaban matar shahid,takamo hannun yaron Abdallah Wanda yacii sunan MG tace my boy, kamin alk’awarin zakayi karatu, kada ka karaya kamar yanda wasu keyi,” muryar matar shahid ne yakatseta, datake cewa, kace bazan yiba harsai kema kinmin alk’awarii zaki haifamun Mata, dariya *hanna* tayi tace har indai matane dasaukii, Allah yakawota zanbaka, but promise me, murmushi yaron kawai yayi alamun ya amince, jawo hannunta tayi tace gasu ummii can harda ummana, k’arasawa sukayi suka gaidasu, nan suka Mata ta’aziya.”
Sai magrib kafin aka watse wajan shagalin, gida suka nufa dukansu, 2days kawai zasuyii ,sukoma tareda su *hanna*.”
Wanka *hanna* tafayii, sannan shima MG yayi abincii aka shirya, a dining su moddibo maai martaba waziri Abba.” Wajansu dabanne, shikuma MG kincii yayi acikinsu yabuk’acii matarsa takai masa nasa d’aki, Dan bai tunanin zai iyacin abincii, batareda itaba.”

_Reader’s Ku gafarcenii, najii complain d’inku na mistakes da ake samu, wallhy kwana biyu nadena editing amma yanzu zanrik’ayi Dan jin dad’inku wajan karatu._

To be continued

Ur’s

Z33iiyybawa

*BIBIYATA AKEYI*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*

_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_

_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL’S_

.
*Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam ya ce Wanda ya yi sallar nafila rakaa goma sha! biyu tsakanin dare da rana Allah zai gina masa gida a cikin gidan Aljanna.*

*Manzon Allah SAW yace, Wanda ya kiyaye yana yin nafila raka’a hudu kamin sallar azahar da kuma raka’a hudu kamin sallar la’asar to Allah zai haramta masa shiga wuta.*

================

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply