Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 83


Bibiyata Akeyi 83
Viral

Page 83
*

Riqeta yayi, tayin saurin shigewa jikinsa tana kuka tanacewa Wallhy zasu kamanii.”
Shhhhh yasa hannu abakinta dear bbu wanda xai kamaki.” kiyi shiru.”
Shirun tayi tana ajiyar zuciya addu’oii yaringa tofamata Amma duk da haka tak’i sakeshi, Kuma tak’yin bacci.”
Kiran sallah ne yasashi yatashi yanufii band’aki kank’ameshi tayi tace Ina zakaje?” toilet zanyii alwala ankira sallah.” girgiza Kai tayi Kamar mai shirin yin kuka tace dan Allah kayi sallah anan kada kafita, murnusawa yayi sannan yace tom dear taso muje muyi alwala, tare kuwa sukayi dan ko nan dacan bataso yamatsa, bayan sun idarda sallan ne yace cutie jeki kwanta nizan futa.”
Girgiza masa Kai tayi hawaye na shirin zuba, matsowa kuasada ita yayi yace ya rabb, bazan fitaba maza wipe ur tear’s, bbu musu ta goge hawayan,” Jan hannunta yayi yakwantarda ita Shima yakwanta kuasada ita.” addu’a yayi ta mata Har tayi bacci.” Sanda yaga baccin nata yayi nisa ne, yazare jikinsa yafice, dan biki za’ayii a government house, na murnar cigabanda k’asar tasamu na marshall.” 7:00.am dai-dai, *hanna* taji Ana tashinta, cutie, cutie, uhummm ta amsa cikin muryar Mai bacci, tashi maza, bak’i zasu fara zuwa baki shiryaba.” toh tace tana k’okarin miqewa, tashi tayi tazauna tana murmurza idanuwanta.” cikin shagwa6a tace wallhy ni hone,,,,,,,, saurin yin shiru tayi ganin yadda ta bud’e idanuwa bataga komaiba.” wani tsorone ya ziyarcii zuciyarta.” tashi tayi jikinta Yana 6ari tayi bandaki, Kai tsaye bud’ewa tayi kozataganshi, nanma Wayan Kuma batajii bud’e k’ofa ba.” suran wayanta tayi tafuta, abakin k’ofa tatsaya tatambayi wani soldier nan yashaida mata ai tun asuba yafita, bata iya komawa cikin gidanba, Kiran labba tayi tace, habibty dan Allah kizo yanzu kitayani zama, toh labba tace sannan takashe Wayan.”
Kiran hameeda tayi nan ma tace da’allah tazo.” jiran labba tayi Sanda tak’araso sannan suga shiga tare.”
Tad’ii suka zauna yii, ba’adade ba kuwa saiga hameeda nan tashigo itada hafsat, dagudu ta rungume hafsat tana murnar ganinta.”
Sunfii 15 minute suna hira kafin *hanna* taji muryar ammah, aikuwa da gudu tatashi tayi Kan Amma, itama Amma murnar ganinta takeyii.” sauk’a sosai *hanna* tamata Har tarasa mame zata kawo mata.” Ammah batafii 20 minute ba tatashi tace Jalal na jiranta amota.” kuka *hanna* tasaka tana cewa haba Ammah na, wata na nawa bangan Kiba? Da kina zuwa zakice Zaki tafii.”
Jawota Ammah tayi tana fad’in haba d’iyata, kibar kuka, zuwa jimawa zandawo dakyar ta lallasheta tayi shiru.”
K’arfe 4 dai-dai akafara walima, zuwa 6 aka gama, mama batazoba, saboda su karima.”
*Hanna* sashinta tawuce, bayan angama, tayi sallah ne tashiga kitchen, tafara had’a masa abincii, bata d’auki lokacii ba tagama dan dama bawani Mai nauyii bane.”
D’aki tashiga tayi sallan isha, tafito tashiga kitchen dan dawoda abincin dining.” da k’arfii ta ji muryar Marshall Yana cewa cutieee, itama da k’arfin ta amsa, yess honey, am home, ok boo am coming tafad’a tana wanke hannuwanta tafito.”
Wayam tagani babu kowa afalon da k’arfiii tace honey where are you?” Jin shiru yasata shiga d’ayan falon nanma shiru babu kowa, Kuma da’alamu ba’a bud’e k’ofaba.”
Komawa tayi nan danan jikinta yad’auki rawa, kudin dinewa tayi Akan Kujera, sai Kusan 11:30 taji k’arar bud’e k’ofa lokacin tayi kuka harta gaji, abubuwan dataji a wannan lokacii naban tsoro baya fad’uwa.” Jin bud’e k’ofa tayi saurin juyawa.” ganin Marshall dasaurii tak’arasa da gudu ta rungumoshi, tana cewa honey kafita dani daga gidannan, wallhy akwai aljanu aciki nibazan iya zamaba.” kuka takeyii Kamar ranta zai futa.”
Rungume ta yayi sosai Yana rattshinta, Amma *hanna* ta birkice masa, bayanda baiyiba daga baya Kuma tafara ihuu Kamar wata mai aljanu.”
Da k’arfinsa yariqota ya rungume tsam ajikinsa.” bayadda batayi ta kwace kanta ba, Amma takasa, dan ko jijjiga bayayi.” Sanda yaga tadaina muzul muzul yad’agota, idanuwansa sunyii jawur, yarasa maiyake damun *hanna*, yarasa tayadda zai shawo Kan matsalarta.”
Ido ya k’ura mata ganin yanda take sauk’e ajiyar zuciya.”
K’ara maida ita jikinsa yayi, ganin bacci yad’auketa yasashi tashi da ita yanufii Sama, kwantarda ita yayi sannan Shima yawanta agefenta, Sanda yakai 2hours kafin yatashi yad’auro alwala, yafara nafila.”
Bashi yatashi daga sallaya ba, saida yauma Kamar jiya, da ihun *hanna*, yaukam Har Gari yawaye bbu wanda ya k’ara rintsawa acikinsu.”
Gari na wayewa Kuma wani irin bacci yad’auketa,”
Sai 12 tafarka,”
Marshall yab’oye damuwarsa kwataa kwataa yakii gayawa ummii maiyake faruwa, dan gani yakeyi Kamar zaishawo Kan matsalar.”
Ahaka ya wunii bbu yanda yajeshi Yana tareda *hanna* itama bataso yafitan dan haka yazauna.”
Saida 9 nadare yayi suna zaune akujera, sallamar intisar ce ta ziyarcii kunnuwansu.”
Amsawa sukayi ta shigo tazauna, gaisheda Marshall tayi tazauna, sannan ayatsine tadubii *hanna* tace sannuu, *hanna* Kuma ko kallonta batayiba. Balle tasan tanayii.”
Miqewa Marshall yayi yace yawwa tunda ga intisarnan barina shiga wajan ummii na nemo Miki kindirmon kijiranii yanzu zandawo.” to kawaii tace yamata peck a forehead ya fice.” haryad’an fara tafiya yatuno bai tambayeta da yamrii takeso kokuma furaba, juyawa yayi yakoma palour d’in.” muryar intisar ce takatseshi daga magarnarda yake shirin yii, tana cewa aike banza ce tunda nafad’a miki Saina rabaki dashi Kuma baki hannani kusantar yanda yakeba.” idon Marshall harwani k’ankancewa sukeyi tsabar 6acin rai, idanda kalmar daya tsana arayuwarsa bai wuce a ambacii rabuwa tsakaninsa da *hanna* ba.” cii gaba tayi dacewa, Kuma nayi rantsuwa bazanyi kaffara ba, sai kin d’andani rashinsa akusadake.” *hanna* wacce kwataa kwataa batason hayaniya ta lumshe idanuwanta ko tanka mata batayiba.”
Wata tsawa Marshall yadaka mata wacce ba ita d’aya ba Har *hanna* Sanda tarazana, Yana k’arasowa wajan yad’auketa da marii, bata ankara ba yak’ara mata wani.”
Saida tafad’ii Kan kujera yanunata da yatsa yace fucemin, fucemin nace tun kafin na tattaka ki.” da gudu tafice tana kallon tara-tara wani ikon Allah ne kawaii yakawota sashin kilishi, Jin kukanta kilishi tafito da gudu, ganin fuskar intisar akumbure, Maiya sameki? tafara tambaya, cikin kuka intisar tafad’a mata abunda yafaru.” Wata ashar kilishi ta lailayo tasake, dan kaza kazansa Akan wannan matar tasa zaimiki haka to wallhy nayi rantsuwa saina rabasu, saita fara haukar Tata da gaske, yanzu bakad’an takeyiba?”
To wallhy saitayi haukan gaske.” Kuma aure Kamar kin aureshi angama tafad’a tana surar wayarta tayi ciki.”

To be continued

Ur’s

Z33iiyyb3rw3r

*BIBIYATA AKEYI*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*

_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_

_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL’S_

*Inna lillahi wa’inna ilaihi raji’un, plz ur prayer’s are needed, yarinyar 6tana ta karye ak’afa😭😭😭 wallhy har cikin jikina nakejii, dan Allah ku mata addu’a.”*

================

*Weldone dear, kinyi namijin kok’arii, a littafinki na BAYAN AUREN💑 , Allah yataimaka, yakara kaifin basira, muna jiranki alittafinki nagaba.” jinjina gareki.”*

.

================

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply