Dare Daya Hausa Novel Hausa Novels

Dare Daya 35-36


Dare Daya 35-36
Viral

PAGE 35&36

 

Da gudu ta shiga gida momma na falo zaune tana duba wasu document da takeson yin sainin, sbd zuciyar ta ta kasa natsuwa kwanan nan biyu sai tayi ta mugayen mafarki, jin MAHELET ta faɗo jikinta yasa tace ke lafiyar ki, jin yadda zuciyar ta ke bugawa da ƙarfi, fashe tayi da kuka daidai lokacin Abbi ya shigo sai huci yake kamar wani zaki yayo kansu yana cewa yau sai na lahira ya fiki jin daɗi ni zakisa a zaga a unguwa, mutanen unguwa suna ganina babban mutun kisa mutunci na ya zube a idonanun su fuuuuu ya shige ɗaki ya fito da belt a hannunsa kalar na roba mai bala’in ciwo kamar belt din injimin markaɗe Momma na ganin ya nufosu ta miƙe tsaye tana mayar da MAHELET bayanta, innalillahi wa’inna ilaihi raji’un kawai take maimaitawa sbd bata san wane laifi ne MAHELET tayi masa bah tunda suke zaune bai taɓa dukan MAHELET ba idan ma tayi laifi, tada keta ya ringa faɗa kenan wani lokaci har fushi yake da ita, gaba ɗaya abun ya daure mata kai gashi gadan gadan na nufosu bata yi auneba taji MAHELET ta saki wani uban ihu tana rirriƙeta gam sbd yanda taji zafin saukar bulalar, a zuciye momma tace wai miye haka Alhaji kana cikin hankalin ka kuwa me tayi mah, a zuciye yace ki tambaye ta mana kiji abunda take shirin janyo min a unguwa sbd bata gaji mutunci bah dama Hausawa sunge tsintacciyar mage bata mage waro ido momma tayi tana cewa me kake nufi Alhaji Sam karka soma wlh MAHELET ‘yatace nina haife ta taja hannun MAHELET fuuu suka shige ɗaki huci Abbi ya shigayi yana jagayen falo, sai surutai yake ƙafarsa ya buga a ƙasa yana cewa kai wlh bazata saɓuba bindiga a ruwa, kai bazai yiyu nayi kiyon kaza ba ace bazan yanka naci bah, to miye amfani kiyon da nayi, na baki ci na baki sha na kula dake na baki ilimi sai yanzu da kika tara kayan more rayuwa zaki wani fara tara samari a ƙofar gida suna laguje ki ashe maganar Adamu gaskiya ce da yake gayamin ana kawo ki da mota, to wlh saina mayar da yawuna ko zan bawa wani auren ki, dakin sa ya shiga ya dauko key din mota yabar gidan, gidansa na bayan gari ya nufa ya dauki waya ya kira ba’afi minti talatin ba sai ga wata mata tazo sai taunar ciugam take, ba za’a ce mata budurwa ba amma daga gani yar duniya ce wacce tasan bariki kuma tasan miye bariki, ƙarasowa tayi gunsa batayi landin a ko ina ba sai akan cinyarsa tana wani shafa gemunsa kashe masa ido ɗaya tayi tana cewa wai miye haka duk kabi ka wani tayar da hankalinka meke damunka my Man gayamun tana magana tana zuge zip din rigar ta, ta zaro wasu shegun nonuwa da suka gama shan murza gun mazan bariki duk sun kwanta kamar silifas tana ƙokarin kai masa cikin baki kawai da kai yayi yana cewa Ba wannan yasa na kira ki bah Inaso ki bani wani magani mai shegen ƙarfi da zaisa yarinyar nan bacci nacita nayi yadda nakeso nayi raga raga da gindinta Inaso na yagalgala gindin dan uban ta tunda naga ƙadangarun bariki sun fara kawo mata hari to Inaso na fara ɗan ɗana zumar ta kafin kowa ya sha, wani shegen murmushi tayi tana mayar da nonon ta cikin riga, wai Alhaji Ibrahim me yasa kakeso kaci gindin yarinyar nan ne naga a matsayin yarka take tunda ka cemun matarka ce tayi renonta, cikin tsawa da ɗaga murya yace to sai me dan itace ta raineta ae ba itace mahaifiyar ta ba ke wlh bara kiji koda itace mahaifiyar saina ci yarinyar nan kinga kuwa nonuwanta da duwaiwanta kamar ita tayiwa kanta wani mugun haushi Karuwar tasa taji kusan matan bariki da kishi cike da kissa da kisisina kalar ta matan bariki tashiga basa haƙuri tana kwantar masa da hankali harta samu ya biya mata buƙatar ta kuma ya ɗiba uban kuɗi ya bata da cewar zata kawo masa magani suka rabu tana fita ta shiga motar ta tabar unguwa sai dariya take tana girgiza kai ya bata kuɗi masu yawa kuma dasu zatayi amfani ta magance sa har su yi aure bazai san inda hankalin yake bah kuma saita lashesa tass kamar yanda wuta ke cinye itace idan ta kama saita mayar dashi talaka saita mayar dashi mabaraci, haka ta ringa driving tana zancen zuci harta isa gidan ta, Abbi sai goman dare ya bar gidansa na bayan gari, kuma yana zuwa bai nemi momma ba bare MAHELET ya haye gado sai 12 momma ta shigo ɗakin ta taddashi yana sallah isha’i girgiza kai tayi ta samu gu ta zauna zaman jiransa sbd tana so su tattauna akan laifin da MAHELET tayi masa har yayi mata kalar wadannan marukan kuma yake ƙokarin dukanta da belt duda MAHELET tayi mata bayani amma so take taji me Abbi din zai ce, Yana idar da sallah ya tashi ya haye kan kado yana bin momma da wani banzan kallo shiru tayi saida taga alamun bayada niyar yi mata magana kafin tace Abbi Inason magana dakai wannan yaro fah da kake ganin Dan Dr Ahmad ne shine Jameel shine babban ɗansa yaron yanada hankali ga natsuwa kuma yasan girman manya kuma yana son tane da aure jar uba to ubanwa ya ce zai basa auren ta, MAHELET bazata yi waro ido momma tayi harda miƙewa tsaye tana cewa ban gane bah idan bata yi aure ba dafata Zamuyi muci ne ko yaya kakeso muyi da ita, cikin daburcewa da ruɗani yace karatu karatu zatayi bazatayi aure yanzu bah, shiru momma tayi tana karantar yanayin sa, kafin tace karka manta shekara biyu yanzu tanayin jamp amma bata samun score mai kyau, Kaga Sai muyi mata aure, kuma aeba haramun bane dan munyi mata aure batayi degree bah nikaina saida nayi aure nayi degree, business nakeyi koda ka aure ni, mtwwww yaja dogon tsaki yana cewa nidai na gaya miki bazan yi mata aure bah yanzu du_du_du shekarun ta nawa da zaƙi ce muyi mata aure nagaya miki bazan yi mata aure bah kuma wlh na ƙara ganin Dan iskan yaron nan a ƙofar gidan nan sainasa anyi masa dukan tsiya, aekuwa haka d yace yasa momma ta harzuƙa a zuciye tace aenaga gidan ba naka bane nawa ne, nawa ne nawa ne kuma idan Kaga MAHELET bata aure Jameel ba to bashine mijin taba haka shima Jameel din idan Kaga bai auri MAHELET bah to ba matar sa bace aekin banza, itama ta doka masana tsaki tana barin ɗakin, riƙe ƙwanƙwaso Abbi yayi yana zagayar ɗakin yana magana tabbas Asiya zata iya aekata komi akan farin cikin MAHELET dama yasan wannan ranar zata zo ni take yiwa gorin gida bata san inada gidan da yaci uban wannan ba, wardrobe ya buɗe ya ɗako wani magani ya buɗe ya sha ya mayar ya rufe baifi minti goma bah bacci yayi awon gaba dashi, Ɗakin MAHELET ta shiga taga hartayi bacci taja blanket ta rufe mata jiki ta rage mata AC, shafa fuskar ta tayi duk kumatun ta sun kumbura, ƙwafa tayi ta kashe mata wutar ɗakin tana cewa Abbi ya taro macth wlh Tunda MAHELET tacemun tana son Jameel shima yana son ta babu abunda zai hanani aure masa ita, dakin ta ta koma ta kwanta bata wani jima ba itama bacci yayi awon gaba da ita, sai 10 na safe suka tashi daga bacci MAHELET na ɗaki sbd tsoron kada tafito Abbi ya da keta sai taji motsin momma ta fito kitchen ta tadda momma harta haɗa breakfast rungume tayi kafin ta gaishe ta haka sukayi breakfast suka watse 12:00 na rana Daddy ya kira momma yace mata yana bukatar ganin ta ita da Abbi da MAHELET bata Musa masa bah tace zasu zo Insha Allah sosai Daddy yaji daɗin yanda momma ta nuna masa zasuzo tashi tayi tashiga ɗakin Abbi yana zaune abunsa yana chart nan ta gaya masa yanda sukayi da Daddy wani banzan kallo ya watsa mata yana cewa Asiya ki fita a idona na gaya miki bazan aurar da MAHELET ba yanzu sai tayi karatu kinji na gaya miki, girgiza kai momma tayi tana cewa shikenan sai ka yita zama a gida kamar wani garar kunya nidai zanje saina dawo, ta jiuya ta fita a ɗakin, ƙwafa Abbi yayi yana ƙara cewa sai naga ubanda zai aurar da ita ban mayar da yawu na bah, haka suka shirya itada MAHELET bata gayama MAHELET gunda zasu jebah tadai ce mata fita zasu yi, ƙarfe uku suka isa gidansu Dr Jameel sosai suka samu tarba ta musamman gurin Umma sai kallon MAHELET take tana cewa ikon Allah kece MAHELET Ehh Momma tace tana dafa MAHELET tana cewa MAHELET ki gaishe ta mana duƙawa tayi har ƙasa ta gaishe ta umma ta amsa fuskar ta a sake, babban falo ta kaisu inda Abba da Dr Jameel da Abbas suke zaune sai HAFSAT dake gefen ta zauna a ƙasan carpat taƙi zama akan kujera, momma ce ta fara shiga aekuwa ta tsaya cak tana kallon Hafsa harda ƙara juyowa ta kalli MAHELET taga tana nan tsaye tare da ita hannu tasa ta mutsuka idanunta ta ƙara kallon hafsa taba still tana nan zaune a inda take kuma ga MAHELET nan a tsaye bayan ta Abba ne yayi gyaran murya yana cewa Hajiya ki shigo mana ƙarasowa tayi amma idonta nakan hafsa sai gaban ta ke dukan tara tara, sai gumi ke keto mata kamar wacce ke cikin gidan biredi….✍🏻
[7/23, 5:10 PM] Typing….✍🏻: *DARE ƊAYA*

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply