Dare Daya Hausa Novel Hausa Novels

Dare Daya 53-54


Dare Daya 53-54
Viral

53&54
Tsaye take a kitchen tana yankan Alaiyahu kallo ɗaya zaka yi mata ka gane ƙarfin hali ne kawai take sai cije lips take, a hankali ya shigo kitchen din ya mayar da ƙofa ya rufe ruf ya jiuya duk batama san yana yiba yayi huggin dinta ta baya yana tusa fuskarsa a dokin wuyan ta ajiyar zuciya ta sauke a hankali yace Hafsat lafiya meke damunki? Ya naji jikin ki da zafi jiuyo da ita yayi tayi ƙasa da kanta Hafsat are you okay gyaɗa masa kai, okay kalle ni, look in to my eyes and tell me you are okay, kasa dagowa tayi ta kalle sai dukar da kanta ta ƙara yi ƙasa dumm yaji gabansa ya faɗi yasa hannu yayi gropping dinta yana cewa Hafsat you are not okay meke damunki wuƙarda ke hannunta ya ƙarɓa ya ajiye gefe yaja hannunta suka buɗe dayar ƙofar kitchen suka fita ta baya, zaunar da ita yayi ƙasan bishiyar mango, a hankali yace zazzabi kike jine girgiza masa kai tayi haka ya ringa tambayar ta tana ce masa ba komi Umma kuwa tana fitowa daga ɗaki ta nufo kitchen taga wayam ba Hafsa nan ta shiga nemanta amma bata cikin gida gashi ta fara yanka Alaiyahu bata ƙarasa bah, ƙofa ta gani buɗe, a hankali ta ƙaraso gun tana cewa Haf……… Bata ƙarasa sat……. Ba tayi saurin jiuyawa tana komawa ciki
Zaune suke akan kujerar shan iska yasa hannunsa ɗaya ya dago fuskarta ɗaya kuma yana kan mararta ya haɗe bakinsu guri ɗaya yana shan lips dinta hannunsa kuma na shafa marar, 🤣shiyasa Umma na gani ta koma rufe ƙofar ma tayi taci gaba da aekin da Hafsa keyi tana zancen zuci gaskiya ya kamata na bawa Abbas matarsa nasan yayi haƙuri sosai amma kuma shiyace bai ƙarasa aekin saba, hmmm gaskiya bazan ga wannan abun kunyar bah yarinya najin kunyana sosai yanaso ya lalata min ita 🤣🤣kujifah Umma shida matarsa wai zai lalata ta, sosai ya shiga tsotse mata lips sai nishi yake saki sbd hannunsa dake kan mararta wani kalar jiuyawa mararta tayi da yasa tayi saurin daura hannunta akan nashi tana fisge lips dinta dake bakinsa duka a lokaci ɗaya ɗagowa yayi idanunsa harsun fara canza, danna hannunsa yayi sosai dake kan mararta aekuwa tayi wani chest out tana damƙe hannunsa aekuwa sai hawaye dauke kansa yayi kafe a hankali yace tashi muje ciki zan dubaki tunda kinƙi ki gayamin meke damunkimiƙar da ita yayi, suka fara tafiya a hankali tura ƙofar kitchen din sukayi sai sukaji ta a rufe a hankali ya jata suka zagayo ta ɗayan ƙofar amma ita a buɗe take, ajiyar zuciya ya sauke cikin ransa yana cewa zanyi maganin ki ne yau basai gobe ba, tunda Umma taƙi bari ki tare gidan mijinki, a hankali suka fara tafiya ya nufi bedroom dinta yar ƙaramar ƙara ta saki Aushhhhhh ta cije lips dinta tana ƙokarin zame masa a ƙasa, yayi saurin sa hannunsa ya riƙo waist dinta yana sata a jikinsa sosai, tana cikin pain sosai suna shiga ɗaki ta nufi kan gado ta wani kife ta kwanta akan cikinta tana tusa hannunta can ƙasan mararta a hankali ya ƙaraso gunta yana ƙokarin tashinta cikin muryan kuka tace wayooo Allahnah zan mutu sshhhhhhhhh bazaki mutu ba janyota yayi jikinta yasa hannu ya fara rage mata kayan jikinta Sam bata hanasa ba sbd itace kaɗai tasan halin da take ciki, ƙara murɗawa mararta tayi aekuwa ta cafko sa tana tusa kanta akan kirjinsa hannunta ɗaya ta riƙe blanket gam ɗayan kuma ta riƙesa cikin tashi hankali ya tashi ya samo mata kaya wadanda basu da nauyi sosai ya saka mata ya ciro hijab babba ya saka mata ya zura mata silipas ya miƙar da ita suka nufi ƙofar fita daga ɗakin Umma na falo zaune ta rafka uban tagumi kawai ta gansu da sauri ta miƙe tana cewa Abbas asibiti zaka kaita ko kamar yayi kuka yace Ehh Umma okay toh ina zuwa itama ta nufi kitchen a ruɗe Hot water bottle ta dauko ta buɗe flask ta zubo ruwan zafi ta fito miƙa masa tayi yasa hannu ya ƙarɓa, ka daura mata akan mara idan kun shiga mota kaji Okay Umma duk ya ruɗe Umma taji kamar ta bisa suje tare amma bazai yiyu ba, komawa tayi ta zauna, yasata cikin mota ya daura mata belt sbd a gaba take ya ja gaya ya shiga mazaunin driver ya tada motar suka nufi clinic da ita a hankali ya dauki water bottle ya daura mata akan mata ta sauke ajiyar zuciya taji pain din ya fara raguwa a hankali a hankali, saida suka ƙarasa ya kira Jameel suka gaisa yace masa ya kawo Hafsat ne bata lafiya cikin tashin hankali shima ya tashi ya shirya sbd yanda yaji muryar brother din nasa kar ace yayi ɓarna yana bama shirya MAHELET tasa kuka zata bisa yace Tayi haƙuri aenan zasuzo da HAFSAT din karta damu ita kuwa ganin yanda hankalinsa ya tashi ne yasa ta mugun damu kar ace wani abu ne ya samu yar uwar ta, kamar zatayi kuka haɗa ya dauke kai ya fita direct clinic ya nufah lokacin Abbas duk ya gama ruɗe sbd yanda Hafsat ke ƙanƙamesa tana kuka Ya kasa duba ta ma sai sannu yake ce mata, Jameel na zuwa ya kira Nurses biyu suka ta yasa yayi yan dube duben da zaiyi yayi mata allurar bacci aka daura mata drip Abbas na ganin tayi bacci ya shiga sauke ajiyar zuciya da hamdalla gurin Ubangiji daya kawo sauki, Dr Jameel sai kallon mamaki yake yiwa Abbas a hankali yace zomuje Office Nurse Aysha ta bisu da kallo har suka shige ta kalli Hafsat dake kwance tana bacci tace mai ƙwacen miji dama ki mutu kowama ya huta Nusaiba dake gefen ta tace haba sister miye haka, kina yiwa patient fatan mutuwa toh ina ruwan ki dake nayi ne, girgiza kai tayi tace Aa ta fita gaba ɗaya daga room din itama Aysha fita tayi
Suna shiga Jameel ya samu guri ya zauna yana cewa Abbas ashe baka da hankali matarka zata mutu a banza ba tare da Allah ya rage ka da komi bah ko bakada lafiya ne? Wlh Next time idan ta ƙara shiga wannan condition din komi zai iya faruwa da ita, dan ƙaramin tsaki tayi kafin yace Bros miye? Ka gayamin kana yimin magana a dunƙune ni ban gane mikake nufi bah shima Jameel din tsaki yayi kafin yace Abbas meya hanaka saduwa da matarka yau sati daya harmun shiga cikin sati na biyu, shiru Abbas yayi yana kallon Jameel wannan tambayar kuma fah a hankali Jameel yace mamaki kake ko miyesa zan yi maka wannan tambayar to wallahi bara kaji na gaya maka wannan ciwon marar na matarka bazai rabu da ita ba sai ka sadu da ita idan ba haka ba kuwa zata mutu a banza ko ya lalata mata mahaifa, dumm Abbas yaji gabansa ya yanke ya faɗi komi ya fara dawo masa, lokacin da ya ɗora mata hannu akan mara batayi magana bah saima danna hannunsa data ringa yi, suka zo ɗaki ya shiga cire mata kaya bata hanasa bah saima shigewa da tayi jikinsa, Muryar Dr Jameel yaji yana cewa miye mekake jira baku tare bah ko wata matsalar ce ke da part dinka? Girgiza masa kai Abbas yayi yana cewa Umma ce tace sai ta koyi yannda ake Amfani da wasu abubuwa sbd ba’a birni ta tashi bah wani uban tsaki ya doka yana cewa Abbas bakada hankali ko babu schools ne da bazaka iya cewa Umma zaka sata a school ba ko bazaka iya tsayawa kayi hutun 1 month bah sbd ita shiru Abbas yayi sai yanzu yake ganin wautar sa, a hankali Jameel yayi ƙasa da muryarsa yana cewa Your wife need u kasan me kake, kai daga ma clinick din nan bazaka mayar da ita gida bah, direct gida zamu wuce idan Umma tayi magana ka kira Abba ka gaya masa yana gama gaya masa ya tashi tabar office din yana cewa nizan koma gida dama sbd kai na fito, lumshe ido Abbas yayi ya buɗe shima ya fita ya koma room dinda suka ajiye Hafsat sai bacci take tun daga kan yatsunta na kafafu ya fara kallon jikinta har yakai kan fuskarta ya furzar da wani iska mai zafi yana cewa aekuwa da nayi babbar Asara da nayi rashin mace kyakkyawa mai hankali natsuwa tarbiya lumshe idonsa ya ƙara yi ya janyo kujera ya zauna daf da ita yasa hannu ya kama hannunta na dama yasa cikin nasa yana murza a hankali a hankali anan bacci yayi awon gaba dashi saida tayi good 1hrs tana bacci kafin ta farka taji mutun akan hannunta cikin tsoro ta jiuyo da ƙarfi sai taga Abbas ne ajiyar zuciya ta sauke tana mayar da kanta ta kwanta shikuwa motsin ta ya tashesa ya mutse fuska tayi shikuma ya sakar mata murmushi yana tashi akan hannunta yana ɗaga kansa yaga Drip sun ƙare harya fara jan jinin ta da sauri ya tashi zaune ya kama hannun zai cire robar yaga ta rufe idonta ruf, miƙewa yayi tsaye ya dago da ita yasa kanta a cikin sa ya fara zare allurar a hankali harya zare Hafsat kuwa ajiyar zuciya ta shiga saukewa jin yanda yake ƙamshin mai mugun daɗi, Shafa bayan ta yayi yana cewa ya jiki a hankali tace Alhamdulillah yanaso ya kalli fuskarta amma ta shige jikinsa sosai shima ajiyar zuciya ya fara saukewa a hankali yana magana ki tashi muje gida ko shiru tayi masa saida ya ƙara maimaitawa a hankali tace nayi…. Sai kuma tayi shiru tana ƙara shigewa jikinsa a hankali yace okay ina zuwa bara na ƙarɓo miki pad saiki gyara jikin ki zareta yayi daga jikinsa ya tashi ya fita bai wani jima ba ya dawo da complete kaya set ɗaya, ya taimaka mata ta tashi tashiga bayi ta gyara jikinta tsaff amma tun cikin toilet ta zunbulo ƙatoton hijab sbd babu breziya a jikinta ciwo suke mata sosai…… ✍🏻
[8/4,

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply