Gurbin Ido Hausa Novel Hausa Novels

Gurbin Ido 67


Gurbin Ido 67
Viral

67

A tausashe ya zame duka hannuwan rigar daga jikinta,yakai bakinsa a hankali saman wuyanta yana sauke mata hucin numfashinsa da kuma dumin dake kan soft lips din nasa,take tsigar jikinta ya zuba da wani irin yanayi daya tsarga har cikin jininta,ta runtse idanunta da kyau,tana jin saukar wani abu a jikinta,kamar a yanzun ne tasha maganin wajen anty maama,cikin kunnensa yakai bakin nasa,cikin laushi kamar mai jin bacci da wata irin murya me zurfi

“Uhmmm,tell me…..me kike tsoron?” Yadda yayi maganar tsakiyar kunnenta sai ya rikitata gaba daya,taji kamar zata fadi duk da a zaune take,bata gama dawowa hayyacinta ba ta sake jin dumin hannunsa saman wuyanta,kamar mai tafiyar tsutsa ya shafi wuyanta zuwa saman qirjinta,wani shock ya sake sakar ma jikinta duka,hannunsa ya sanya ya kama habarta ya juyo da fuskarta,karon farko da idanunsu ya sarqafe cikin na juna a yanayi irin wannan,wani irin kallo yake mata kamar zai narke a cikin idanun nata,duk da idanun suna cikin nata amma sun gaza tsaiwa saboda abinda yake ji cikin jiki da zuciyarsa,duk bayan sakanni sai ya lumshesu ya kuma budesu a kan fuskarta,yana jin kamar lokaci yayita tsaiwa a haka ya daina motsawa.

Ta qasan rigar ya zura hannunsa ya shafi mararta,mutuwar zaune ta sakeyi,wannan karon tayi yinqurin riqe hannunsa,fuskarta a narke tana girgiza kai tana kuma kallonsa da idanuwanta da suka yara qwallar kunya da tsoro,abinda ya sake qara masa shauqi kenan a kanta,sai ya sakar mata wani galabaitaccen tattausan murmushi,sannan shima ya girgiza mata kai alamun a’a,ya zame hannunsa daga cikin nata,ya sanya duka tafukan hannuwansa a gefe da gefan qugunta,ya fara murza rigar zuwa sama(scrolling up),a hankali tattausan fari sol din jikinta ya fara bayyana,idanunsa cikin nata yana dasa mata wasu irin kibiyoyi da suke isa direct daga ruhi zuwa gangar jiki su kuma sauka a azuciya.

Ci gaba yayi da nade rigar tas a haka,har hannuwansa suka isa ga qirjinta,sai yasa hannu ya zare rigar gaba daya kamar nannadaddiyar takarda ya jefar da ita gefe guda tabi bayan fasashen kofin tea dinsa na dazu.

Zaucewa ya kusa yi sanda ya yiwa hannuwansa masauki a samansu,maimunatu kuwaqi wani irin numfashi mai sauti ta zuqa ta kuma sauke,sannan ta aza nata hannuwan saman nashi da zummar turesa tana kuma yunqurin miqewa daga saman cinyarsa

“Noo,please… don’t…… do…..” Ya fara fada a tsintsinke,bai kuma iya qarasa fadar ba,saboda kasa jurewar da yayi,ya janyota cikin jikinsa da dukka qarfinsa,ya tura kansa tsakiyar qirjin nata ya zagaye hannuwansa a bayanta ya matseta gam har taji kamar zata balle balle biyu,wani irin salo ya fara mata tsakanin dukiyar fulaninta,sai taji gaba daya wuta ta dauke mata,ta shiga wani irin shauqi da yanayin da tunda tazo duniya bata taba jin irinsa ba,tana jinsa yana bidirinsa yadda yaga dama,ba inda bai yamutsa a jikinta ba yadda yaso,ba inda harshe da hannuwansa basu kai ba,wani irin galabaitaccen numfashi dukkaninsu suke saukewa,bugun zuciyarsu na wani irin sauri,kada ma ja’afar yaji labari,wanda yakejin zuciyar tasa kamar zata faso qirjinsa ta fito,yana jin heart beat din nasa har cikin kunnuwansa,wanda banda shi da qarar fitar numfashin maimunatun babu wani abu da kunnuwansa ke iya ji,ciki harda knocking din da jabir keta musu don su karba dinne dinsu,da ya gaji sai ya koma daki ya dauki wayarsa ya kira number ja’afar din,saidai ko kadan ko kusa ko alama ma cikinsu ba wanda yaji ringing na wayar.

Cak ya dauketa kamar wata baby,bai sauketa ko ina ba sai saman gadon,sai daya tabbatar ya fida duk wani abu da zai kawo masa delay daga jikinsa sannan ya sanyata tsakiyar qirjinsa yana boyeta,haduwar fatar jikkunansu a waje daya ya haifar musu da wani irin gigitaccen yanayi mr tafiya da qwaqwalwa dama dukka tunanin dake cikinta.

Cikin zafin nama yaci gaba da aike mata da saqonni masu nauyi,cikin salo na qwarewa tausasawa da kuma sanin hanyar zautar da mace,abinda ya sake gigitar da maimunatu kenan,shi kuma ya sake ficewa daga hayyacinsa,gaba daya jikinsa rawa yake,zaka dauka matsanancin sanyi yakeji,irin sanyin dake tafe da zazzabi mai zafi,sai daya tabbatar bazai iya qwacetar kansa ba,yakai matakin da babu abinda yake buqata illa maimunatu,illa kuma kasancewa da ita,ya sanya fuskarta a tsakiyar tafukan hannayensa yana dubanta da jajayen idanuwansa,fuskarta ta kada tayi jazir saboda yamutsa da tasha da kuma nauyin saqonninsa zuwa gareta,hade fuskarsu yayi waje daya suna musayar numfashi,yana fusgar kalaman bakinsa da qyar labbansa suna rawa

“Kiyimin alfarmar……do me this favor” ya matseta sosai a jikinsa

“bana bir iyilik yap” ya sake fada cikin turkish language yana mannewa a jikinta yanajin kamar ya narke su xama abu daya tsabar yadda yakeji.

Sai da hankalinta ya fara dawowa gangar jikinta sanda yake neman hanyar da zata maidasu xuwa abu guda ita dashi,sai a sannan ta fahimci bata da wayo,ta kuma gane zallar wauta da rashin hankalin data tafka,cikin tsananin azaba ta riqeshi gam tana roqorsa gami da bashi haquri,kalma daya da take fada bai fahimta ba,illa dai ruwan hawayen daya fahimci suna fita daga idanunta sakamakon shafar fuskarsa da sukayi,harshensa ya maye gurbin handkerchief a ranar,ya dinga lashe duk wani hawaye daya silalo zuwa kuncinta

“Am sorry,am so sorry angel” sunan ya kufce daga bakinsa ba tare da yasan hakan ya faru ba,wasu irin kalamai ne suka dinga kwance kansu da kansu daga can qasan zuciyarsa zuwa harshensa,wanda tabbas inda cikin hayyacinsa yake tabbas ba zasu fita din ba,idanunsa cikin nata yake kallonta,yaci gaba da kuma da maidata zuwa cikakkiyar mace.

Bai fahimci komai ba,yaga dai hawayen ya tsaya,sannan kuma idannta suka dinga lumshewa a hankali,kalaman bakinta suka tsaya cak,sai motsa bakin nata data dinga yi a hankali a hankali,har idanuwanta suka kammala rufewa,bakinta ya tsaya da motsi.

Wasu qididdgaggun mintuna suka biyo baya kafin ya kira sunanta da wani irin amo mai qarfi,sautin kiran da ya dawo da ita hayyacinta,ya matseta kamar xai rabata biyu gumin dake jikinsa yana sauka a fatarta.

Kuka take son saki amma kuma ta kasa,gaba daya wani irin wahalallen numfashi take saki,numfashin da baya ko sauka cikin hunhunta,sannu a hankali ta saki wani marayan kuka mara sauti sai zallar hawaye masu zafi,tana jin azaba kota ina, cinyoyinta sun mata nauyi kamar idan akace ta motsa ba zata iya ba.

Kansa na kife akan qirjinta yana sauke numfashin dake tattare da samun cikakkiyar nutsuwa,idan yace xai tuna duniyar daya tafi yasan yayi tabbas yayi babbar qarya,wani nisan kiwo yayi da tafiyar da bai taba tsintar kansa a cikinta ba,wasu abubuwa suka dinga dawo masa a kansa

“Wannan itace maimunatu?,maimunatun da anni ta zaba min?”idanunsa ya runtse yana tuna me da me ya yiwa anni sanda ta shaida masa zabinta

“Maimunatu…maimoon” ya sake nanata sunanta cikin zuciyarsa yana zube idanuwansa da suka koma kamar na wanda yasha abun maye ya bugu a kanta,duk da baya iya ganin fuskarta

“Mallakinsa ce ita a yanzu?” Ya yiwa kansa da kansa tambayar da a yanzun yafi kowa sanin amsarta,sai ya lumshe ido yanajin wani abu mai taushi sanyi da tsafta yana gangarawa cikin tsakiyar zuciyarsa dangane da ita,ya sake janta cikin jikinsa sosai kamar zai maidata cikinsa,kamar kuwa wani ne zai qwace masa ita,bai damu da yadda jikinsa ya dauki zafi rauuuu ba,zazzabin da yakeji a danzun ya fara ninkuwa,saidai mararsa tayi masa sakayau kamar wanda ya fidda wani mulmulallen dutse daga cikinta,duvet yaja ya lullubesu da kyau bayan ya mata kyakkyawar runguma cikin jikinsa,yana wani mugun jinta cikin zuciyarsa,yana kuma jin ta riga data zama wani sashe na rayuwarsa.

Yadda yaji zuciyarta na bugawa yasa yaji bai gamsu ba,don haka yadan yaye duvet din,yana laluben fuskarta da sassalkar sumarta data cakude waje guda,saboda yamutsar da ita kanta tasha ta rufe fuskar,ta hanashi bude fuskar don haka ya cusa fuskar cikin tata ya hadesu waje guda,take suka fara musayar numfashi

“My moon” ya furta a hankali,cikin wani irin salo da ya qawata sunan a bakinsa,sunan da ya canza masa ma’ana da kuma asalin yadda yake,shuru tayi masa,bata iya amsashi ba, saboda tana jin kamar bakinta ma kansa ciwo yake,idan ma tace ciwon yake batayi qarya ba,saboda shi kansa kisses din daya karba masu zafi ne,komai yayishi ne cikin gushewar hankali,tamkar kuma mayunwacin zakin daya jima bai samu abinci ba

“My moon” ya sake fada muryarsa tayi wani mugun laushi,kamar yadda jikinsa da xuciyarsa sukayi tubus,jin bata amsa masa ba sai yayi qoqarin birkitota jikinsa,wani marayan ihu ta saki,wanda ya sanyashi ankara da irin barnar da yayi,cikin hanzari ya qarasa yaye ragowar duvet din dake jikinsu,sai ta qanqame jikinta guri daya saboda babu komai a jikin nata.

Da hazari ya sauya mata guri,bayan ya dorata saman pillow yana duban yadda gurin yayi staining sosai da jini

“Subhanallah,ya salam” ya fada yana dafe kansa,ya akayi ya manta da qananun shekarunta yayi mata irin wannan shigar,sai ya maida dubansa gareta,yanajin tausayinta da tare da wara mahaukaciyar soyayyarta na ratsashi,idanunta na kulle amma kuma ruwan hawaye har yanzu suke zubarwa,fuskarta tadan tasa,idanunta sun kumbura,hakanan tayi jazur da ita abinka da farar fata.

Zamowa yayi ta sauka qasan gadon,ya kewayo inda take facing,a nutse ya duqa gabanta ya lalubo hannunsa ya sanya cikin nasa,yatsunsu ya sarqafe waje guda ya kuma hade tafukan hannayensu waje daya,yasan koda ya buqaci ta kalleshi ba zata yi ba

“Am sorry,am really sorry angel,i don’t mean to hurt you,am out of my sense..ki yafemin” saukar kalamansa ga zuciyarta tamkar wani yayyafin ruwa yayi mata,kunya da nauyinsa da kuma ciwon da takeji ya hanata bude idanuwanta ko ta nuna masa tana jinsa,wani sashe na zuciyarta nason angizo mata tausayinsa,haquri yake bata don ya karbi haqqinsa?,ba fyade yayi mata ba,matarsa ce halak malak da musulunci ya mallaka masa,ya kuma bashi damar zuwa mata duk sanda yaso a kowanne irin yanayi,is he real ja’afar data sani?,gaba daya ya wani karaya yayi laushi?,ja’afar stubborn person sannan kuma Arrogant wasu lokutan,bashi da sauqi ko kadan ita shaida ce koda daga kan qannensa kuwa.

Kwata kwata bashi da control a lokacin,tun daga bakinsa har zuwa zuciyarsa,kalaman neman afuwa ne ke fitowa a bakinsa,yana jin wami guiltiness a jikinsa,yana jin kamar yayi forcing dinta ne ko kuma ya aikata mata ba dai dai ba.

Ja’afar din nada wata irin baiwa ta iya magana da kalamai,shi yasa sau tari anni kan ce

“Ubangiji shi yasan nufinsa da ya samyashi mara yawan magana,wala’alla hakan nada nasaba da baiwar iya magana da yake da ita”.

Shanyayyun idanuwansa ya daga ya kalli agogon dake bedside bayan wani lokaci,dare ya fara nisa sosai,sai ya janyesu a hankali ya maida kanta,sannan ya miqa mata tafin hannunsa ya miqa mata

“Kiyimin wata alfarmar,ki taso na rakaki ki gyaran jikinki,nan din ya baci da yawa” ta jishi sarai,amma batasan ta inda zata fara tashi ba,na farko kunyarsa da takeji ta ninka ta baya sau dubu,na biyu kuma ciwon da takeji a qasanta da wanda dukka jikinta ke mata ta tabbatar bazai barta ta tashi din ba,sai tasa hannu a hankali tadan ture fuskarsa daya matso da ita dab da tata,sai a sannan taji zafin dake jikinsa har ya kusa fin nata,bai bata damar sakeyin tunani na biyu ba ya shammaceta ya dauketa cak,runtse idanunta tayi gam gam saboda motsatan da yayi ya fama mata mikin dake jikinta,duk da batace komai ba amma ta saki wani wahalallen numfashi

“Am sorry” ya fada a hankali sannan ya mannata da qirjinsa ya wuce toilet din da ita cikin riritawa da kuma kulawa,tamkar yana dauke da qwai.
[11/24, 10:10 PM] Safiyyatulkiram:

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply