Gurbin Ido Hausa Novel Hausa Novels

Gurbin Ido 68


Gurbin Ido 68
Viral

68

Ruwan mai dumi ya hada mata cikin bathtub,bata da wani qarfin hanasa gasata don haka ba wani gardama ko yunqurin hanawar da tayi,saidai yadda yaga tana kuka gaba daya ya sake sanya masa tausayinta sosai,kukan da take ya tuna masa da shaheeda,sai ya sanyata a jikinsa sosai yana jin kamar itace,duk da cewa maimunatu ta fita jigata nesa ba kusa ba,son shaheeda a sannan daga shi har ita farin shiga ne,wasu abubuwan sai a hankali,amma maimunatu fa?,a matsayin qwararre yaje mata,baisan cewa cuta ya tarama gangar jikinsa ba sai yanzu,ya kuma juye mata dukka a jikinta,ashe duk tsahon shekarun yana da buqatuwa,amma damuwar da ya sanya cikin ranshi ya hana hakan tasiri,ya san cewa bai mata ta sauqi ba ko kadan,don haka bai hanata kuka ba,saidai kalmar

“Sannu,am sorry” har da ta kusa gajiya da jinta daga bakinsa.

Sai da ya gama gasata sosai sannan ya bude wancan ruwan ya tsiyaye tas,ya hada musu wa na wankan tsarki,ta dan samu qwarin jiki kadan tayi da kanta,bayan sun gama ya sake hada wani dai still da zasuyi wankan sabulu,sai kawai ya shige bathtub din ya jata cikin jikinsa,dumin ruwan yana ratsasu shida ita,lafewa tayi sosai cikin qirjinsa,lallausan gashinsa ya zame mata kamar matashi,sosai bugun zuciyarsa ke mata tasiri a jikinta,tana jin yadda yaketa sauke qananun ajiyar zuciya kamar yaron da yaci kuka ya qoshi,sai ta lumshe ido kawai tana jin wani sauyi da yake samun duniyarta.

Yaye bedsheet din yayi sanda suka fito,sai ya maida abun rufar a madadinsa,wata lallausar mini gown ya sanya mata,ya fidda sock’s doguwar socks cikin kayansa ya zura mata,sannan ya sake saka mata wata zip up hoodie jacket mai dogon hannu,don ya fuskanci itadinma zazzabi ne sosai a jikinta,shikam Three quater kawai ya zurawa jikinsa,ya sake rufesu da duvet ya sanyata cikin jikinsa sosai yayi mata rumfa, numfashinsu da dumin zazzabin dake jikkunansu suka fara gauraya da juna.

Dukkaninsu haka suka kwana da zazzabi me zafi,har gwara ja’afar gab da asuba nashi ya sauka sosai,nata dinne dai babu sauqi,don rawar sanyi takeyi sosai,ya sake kunne room heater ya kuma lullubeta da kyau amma a banza,dole ya dagata,ya zare mata dukka kayan dake jikinta,ya mannata da fatarshi suka samu good skin contact,nannauyar ajiyar zuciya ya sauke,don sake haduwar jikkunansu sake kunnashi ya soma yi,musamman tudun qirjinta da ya tokareshi da kyau,kai kace da gayya tayi hakan,numfashinsa ya fara canzawa tare da bugun zuciyarsa,ya lumshe idanunsa yana jin yadda take sauke numfashi a hankali cikin galabaita da gajiya,yana tausayinta,bazai iya sake tabata,taci wahalar daya kamata ace ya barta ta sake hutawa da kyau,da yaji abun yana neman fin qarfinsa,sai ya zare jikinsa daga nata bayan yaji zazzabin yadan sauka,ya sanya mata pillow,cikin bacci ta kama pillow din da hannunta da kyau,qaramin murmushi ya subuce masa,yadda tayin fuskarta a hade kamar idanuwanta biyu ya bashi dariya,ya gama saara mata wajen shagwaba da raaki,auta ce ko ‘yar fari?,baisan a good awanne ajin zai ajjiyeta ba,yadda ta qanqame pillow din ya tabbatar da idanuwanta biyu ba zata yarda tayi hakan ba.

Alwala ya shiga ya daura da ruwa me dumi,abun sallah ya shinfida,ya tsaya sosai akai yana fuskantar ubangijinsa,ya masa baiwa a rayuwa har karo biyu,a cikin wannan rintsin rayuwar da mata na gari ke tsada da wahala,duk kuwa da cewa duniya cike take da tarin mata birjik,amma ta aure wahala take,saidia shi din ya kebanceshi da baiwa ta musamman.

°°°°°°°°°sai data yi kusan minti biyar da farkawa amma bata motsa ba,a hankali take shaqar tattausan qamshin dake fita daga jikinta jacket din nashi da har yanzu itace a jikinta,qamshin da babu abinda yake tuna mata sai daren jiya,abubuwan da suka faru suka runga dawo mata,sai ta dinga jin komai kamar a mafarki,kwanyarta ta dinga tuno kalaman da bakinsa suka dinga furta mata,sai ta sauke ajiyar zuciya me nauyi,ta kasa kunnenta taji ko zataji motsinsa ta koma ta sake lafewa?,jin shuru ya tabbatar mata da baya dakin kwata kwata,don haka ta miqe ta zauna sosai tana kallon lokaci,qarfe kusan sha daya da rabi na rana,tun asuba data yi wuf a daddafe tayi sallarta ta koma bata sake farkawa ba sai yanzu.

Zaune tayi tana qiyasta da yadda zata miqe,ko ina ciwo yake mata a jikinta,cinyoyinta kamar anyi ajiyar dutse,duk da ya ragu ba kamar daren jiya ba,sai ta yanke shawarar ta sake shiga bandakin ta hada ruwan zafi ta yiwa kanta yadda yayi mata jiya,tana zuro qafarta qafa taqi bata hadin kai,sai ta narke gaba daya zuciyarta ta karye,kada dai ace ya illatata gaba daya ba zata sake moruwa ba?,idan haka ya tabbata da wanne ido zata yima mutane bayani?,take qwalla ta cika mata idanuwa,ba dadewa kuma suka fara bin kuncinta,dai dai lokacin da ya turo qofar ya shigo.

Fes fararen idanuwansa da suka sake wani haske suka sauka a kanta,yana sanye da wata hoodie jacket wine color da baqin wando,ya sauke hular a bayansa,sai tattausan baqin gashinsa sake sheqi cike a kansa,ya sake wani fresh dashi,jikinsa na fidda rikitaccen qamshin nan nasa.

K’as tayi da kanta tana jin inama bata farka ba,yayin da murmushi ya subucewa fuskarsa,cikin zuciyarsa ya furta

“Yanzun ne ya kamata kiyi tsoro me dalili yarinya ba tsoron baya ba na sakalci da shagwaba” takowa yaci gaba dayi zuwa gabanta,yana ayyana yadda zai dasa zazzafar soyayyarsa a ranta,tunda ya fahimci ya ribatu da samun empty heart da bata taba daukan soyayya me zafi irin wadda yake buri ba,so yake tayi masa soyayyar da ba’a taba masa kwatankwacinta ba,yana buqatar ya samu qauna data ninka wadda shaheeda tayi masa,soyayyar da zata zama abar kwatance,ya riga da ya gama sallama mata rayuwarsa,saboda haka bayajin akwai wani abu da zai musu shamaki a tsakaninsu shi da ita.

“Gudmorning moon” ya fada da wata murya dake cike da shauqi,shauqin da tunda ya tashi har ya fita ya dawo shine taf a zuciyarsa,wani irin memorable night da bazai taba shafewa a rayuwarsa ba muddin yana da rai

“Ina kwana?” Ta fada cikin girmamawa,bai amsa mata ba,sai ya duqa a gabanta,wata kima da daraja ta samu farat daya a wajensa,ba ita kadai ba,hatta anni a yanzun yana jinta fiye da yadda take a wajensa a baya,bare kuma ita maimunatun,hannayensa ya zura ta qasan fuskarta,sannan a hankali in a low sound yace

“Kwana na yana gurinki…..get up dear” fuskarta a narke ta tabe baki irin na mutumin dake shirin sakin kuka,sannan ta langabar da kanta gefe guda,ha fahimci tana son ce masa ba zata iya ba,amma baki ya gaza fada,sai kawai ya miqe a hankali,yasa hannu kamar daren jiyan dai a tausashe ya dauketa ya nufi toilet din da ita,yana tafe yana kallonta duk da ta cusa fuskarta a qirjinsa,da zata iya da tace masa ya sauketa,yanzun ma da ranar Allah sake kalleta zaiyi haihuwar daadarta?.

Bai sanyata dole kan cire kayanta ba,amma ya tsaya ya gasata kamar daxun,mai ciwo yaji dadin jikinta,sai ta fara son qwacewa,sai ya kamata suka antaya ciki gaba daya shi da ita,dole tayi luf,tun tana jin zafi har ruwan ya fara mata dadi,ya sake tara mata wani sannan ya fito ya barta don ta qarasa.

Manyan towel guda biyu tayi amfani dasu,daya tayi daurin qirji dashi,dayan ta lullube kanta ruf,baka ganin komai sai kwantacciyar sumar gaban kanta mai salki,yana tsaye gaba mirror yana kurbar coffee din da ya hado a hankali,ya bude idanuwansa a kan fuskarta.

Sosai yaga fuskartan itama tayi fresh,farinta kamar ya qaru ya kuma sirkuwa da jaja jaja,tsigar jikinsa ta zuba gaba daya,ya hadiye sauran ruwan coffee din daya kurba,sai ya dora cup din saman morrow din,ya nufota a inda take tsaye daga gefan qofar toilet din,tana ta karatun ta yadda zata shirya yana cikin dakin,da kuma kayan da zata saka wadanda ba zasu fidda tsiraicinta ba sosai.

Idanuwanta a kansa kamar yadda nashi yake a kanta,wani abu mai qarfi yaji yana fusgarsa zuwa gareta,wani abu mai nauyi da tasiri da bai taba jinsa a ransa ba.

Tsoro ya hanata motsawa daga inda take,gani take kamar wani abun zai sakeyi mata,ya karanci tsoronta tsaf,sai ya saki murmushin gefen baki har ya isa dab da ita,a hankali ya sauke zip din jacket din nasa qasa,ya kuma balle botiran gaban shirt dinsa me kauri,sai ya qara matsawa taqi gaba kadan ya manneta zuwa cikin qirjinsa,a tare suka sako ajiyar zuciya,yayin da yaci gaba da sauraren bugun zuciyarta yadda yake gudu fat fat,da alama akwai tsoro tattare da ita.

A hankali ya zura hannayenta ya zagaya dasu zuwa bayansa ta yadda zata rungumeshi sosai,shima haka din yayi ,ya zagaye hannuwansa ta bayanta abinda ya qara musu kusanci sosai,ta shige sosai cikin rigarsa,wani irin dumi da unique qamshin nan nasa ya sauka a hancinta,sanyin data soma ji bayan fitowarta yayi qaura,sai ya dora kansa saman kafadarsa,bakinsa saitin kunnenta cikin fusgar kalaman bakinsa sakamakon yadda tudun qirjinta ya fara rikita masa lissafi

“Relax, don’t scare,am not going to do anything angel” wata ajiyar zuciyar ta kuma saki,a hankali yaci gaba da shafan bayanta kamar yadda akema qaramin yaro duk sanda yake rigima,tsahon wasu mintuna sannan ya jata a hankali,suka dinga takawa kamar me koyon tafiya,saboda yasan akwai mikin ciwo a jikinta.

Gaban mudubi ya tsaidata,sannan yaja mata kujera ya kuma zareta daga jikinsa yace

“Seat here” a hankali ta zauna tana rintse idanunta saboda yadda wajen har yanzu yake mata ciwo,ya lura da hakan,sai ya saki boyayyen murmushi,wani sashe na zuciyarsa kuma na jin tausayinsa kan barnar da yayi mata.

Man shafawarsa ya dauko,ya bude ya dora saman mirror din,ya lakato ya daga tattausan tafukan hannunta da kallo da suke jazur, saboda tsaban fari har wani kwanciyar jini sukayi,ya lakata mata man sannan yace

“Lemme help you” sai ya koma daga bayanta ya fara shafa mata a baya.

Idanunta ta lumshe kawai,zallan mamakinsa suna sake shigarta,kamar ba ja’afar ba,ja’afar din anni da amma,gaba daya kamar wani ja’afar na daban aka sauya mata,dukka ya kwance gaba daya.

Wasu abubuwa taji suna mata yawo dukka jikinta,in a romantic way yake mata shafan man,tana iya kallonsa ta cikin madubin yadda gaba daya yanayinsa ya canza, tsoro ya sake cikata,ta riqe kukanta da kyau wanda ke shirin qwace mata,idan yace zai sake wani abu da ita ta tabbatar mutuwa zatayi,ba zata iya sake dauka ba.

Sosai ya dinga qoqarin controlling kansa,bayan ya gama shafa mata zuwa inda yasan ba zata iya ba sai ya dauko hand drayer, already ya iya wannan,shike gyara ma su amna da amra kai sanda suna raye,harma shaheeda,tunda dukansu suna da yawan suma,mamarsu ce kawai bata kaisu ba,don su shi sukayo wajen yawan sumar,don baya sati baiyi gyaran fuska ba,tunda ba kasafai yake rage sumar kansa ba.

Tsaiwa yayi shi da kansa yana kallon innocent face nata ta madubi bayan ya gama gyara mata gashin ya kuma kame mata shi da band,fuskarta ta fito fayau kuma tayi wani irin fes,idanunta sun sake girma da haske,hakanan siraren labbanta kamar an sake qawatasu,sai ya sunkuya yayi kissing tsakiyar kanta yana lumshe idanunsa.

Dukka kayanta noqewa tayi taqi sakawa,daya fita ya bata option na ta saka kayan da taga sun mata a dakin,har nashi luggage din ya bude mata yace ta zaba.

Wata farar turtle neck shirt nashi ta dauko,tana da dan kauri,sannan itama dogon hannu ne da ita,a sake take,don ba size dinta bane,ita ta saka,ta tsaya tana duban kanta a madubi,rigar tayi mata kuma tayi mata kyau sosai,saidai kuma tana kunyar ya ganta da kayanshi a jikinta,ta lumshe idanu tana shaqar daddan qamshin dake fita daga jikin tattausar rigar,batasan me yasa qamshinsa yake kashe mata jiki ba,bata gama wannan tunanin ba ya buda qofa ya sake shigowa dauke data leda mai kauri,sai ta bude fararen idanuwanta da sauri.

Kamar wani sakarai ko kuma yau ya fara ganinta haka ya saki baki yana kallonta,bai taba ganin kyan rigar ba sai yau data sanyata a jikinta,kallon kallo sukaima juna kafin ta janye kallonta daga kansa,ya tako a hankali zuwa ciki yana ajjiye ledar,zuciyarsa nason ya qarasa gareta amma kuma wani sashen yana masa burki,yana kuma gaya masa

“Dole ka bita a hankali,sai ka rage tsoronka daka dasa mata tukunna, ayanzun a tsorace take dakai,dole kadan nisanceta kadan” da wannan shawarar ya samu waje ya zauna,ya fidda komai dake cikin ledar,breakfast ne da qamshinsa ya cika dakin,da alama wadanda suka tsarashi sun san sirrin girki

“Oya,come and take your breakfast” yayi maganar da mayen kallon nan nasa,qas tayi da kanta,sannan ta fara takowa a hankali,yabi qafafunta da kallo,yadda take tafiyar kawai ya isa ya shaida maka lallai wani abu me girma ya faru da ita.

Suna cikin yin break din wayarsa tayi qara,sai ya duba me kiran,jabir ne kamar yadda ya zata,daga wayar yayi,amma sai ya sanyata a hands free ya dorata saman cinyarsa,idanuwansa akan fuskarta yayi masa sallama

“Yallabai,wai anya kuwa lafiya?”

“Me ka gani?” Ya tambayeshi kai tsaye

“Jiya nayita bugu na baku dinner dinku,yauma da safe haka zamu wuce strolling da fa’eema zata dan ga gari shima shuru” sai da yayi sipping coffee dinsa sannan yace

“To sai akayi yaaya?” Dariyar da yaketa riqewa ce taso fitowa,ya sake danneta

“A’ah wai kada ka mace ma mutane a daki ne,shi yasa nake cigiyarka,kuma jiya da dare naji dakin kamar ba lafiya ba,har zan kawo dauki fa’eema ta hanani” tsaki yaja yana saurin kashe wayar daga hands free din da ya sakata ya karata a kunnensa

“Amma qur’ani cewa yayi idan baku samu kowa cikin gida ba kada ku shigesu har sai an muku izini,idan ma akace ku koma to ku koma,na meye wannan bin qwaqwafin?,ni bazan huta ba?,ko kai kadai ne me iyali?”

“Allah ya baka haquri,daga abun arziqi?” Yayi maganar yana tuntsirewa da dariya,fatima nata mintsininsa da yi masa sign na ya daina don Allah,don shike maganar amma ita kejin kunyar, batasan yadda zasu hada ido da ja’afar ba,tana matuqar girmamashi

“Inda kazo min daki a jiyan ma saina farfashe maka kai,banyi laifi ba”

“Sai ogaaaaa,tuba nake” ya fada dariyarsa na fita gaba daya

“Da anni fa zan kira…..wallahi nace mata ba lafiya ba” ya sake fada cikin wani karsashi tare da son sake tunzuro ja’afar din

“Sai ka bada himma” daga haka ya yanke wayar kit,wani murmushi da baisan daga inda yake ba na fita a fuskarsa, jabir jabir?,dan uwan da babu kamarsa,yasan ya fahimci komai,don yaga gilmawarsa a fitar da yayi,ya kirashi ne kawai ya zolayeshi,kuma sai yayi din sannan hankalinsa zai kwanta,jabir ya masa haka ina ga anni,gardin case kenan,ya fada a ransa.
[11/24, 10:10 PM] Safiyyatulkiram:

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply