Hausa Novels Sakon So Hausa Novel

Sakon So 6


Sakon So 6
Viral

EPISODE 6️⃣

Exquisite world collections

Muna sai da jakakkuna da takalma masu kyau wanda idan kuka siya ba lallai ku sake ganinsu wani wuri ba . I assured you. Ku siya ku godemin daga baya domin ingancin kayana. Ina turawa ko ina kike ni kuma Ina Abuja.

Wannan shine instagram handle dina.

I’m on Instagram as shukhria. Install the app to follow my photos and videos. https://www.instagram.com/invites/contact/?i=ithkqozo1zuq&utm_content=oeu4f73

08108517010 wannan shine number wayana kuma dashi zaku sameni a whatsapp.

Tana fita daga dakin daidai wata mata wacce kana ganinta kasan itace mahaifiyar yammatan datafito daga dakinsu sabida yanda sukai kama da mahaifiyar tasu, tsayawa tayi ahankali tace “Mama ina kwana” kallonta Mama tayi daga sama har kasa taja tsaki tawuce hakan yasa itama tawuce daidai tabude kofa zata fita daga falon taji Matar tace “duk randa aljanu zasu shigeki wlh saina bada sadakan dubu ashirin” batace komiba bude kofan dakin tayi tafita daidai lokacin wani magidancin mutum na karasowa gaban dakin sanye da jallabiya shima tareda wani babban yaro wanda bazai wuce 25yrs ba, wani mugun kallo dayama yarinyar yasa kawai jikinta yahau rawa kafinma yayi magana kaman zata fashe da kuka tace “Baba dan Allah dan Allah Baba kayakuri karka doken dan Allah” juyawa tayi zata koma dakin tsabagen rudewa saikuma tasake juyowa da sauri ta kwasa aguje tai side din kakarta mahaifinta yabita da kallo kaman zai doketa da idanu, ahankali yaron dake taredashi yace “kamata hakuri Baba please” dan ijiyan zuciya Baba yasauke saikawai yabude kofa suka shiga falon shida yaron.

 

Bata kara fitowa daga dakinsu ba sabida tsoron gamuwanta da Baba, saida tasake wanka dan haka take kaman kifi arana zata iya wanka sau ashirin sannan ta shirya cikin kayan makaranta, shima makarantan sabida Baba na nan ne da wlh bazataje ba, wani white long sleeve rigane daya tsaya a cinya sai kuma wani dogon gown ash dazaka daura akan farin rigan sai abun yayi kaman biri da wando dayay mata kyau sosai, zama tayi Gwaggo dakanta tashiga samata safa akafa itakuma tana kirga kudin asusunta data bude Gwaggo tace “wai Mezaki da kudin ki dakike tarawa ma salla iyye”? Turo baki tayi tace “wani abu zanyi” tabe baki Gwaggo tayi tana karasa saka mata black cover shoes nata tace “kyadaiji da rigimanki baran biyemiki da safen nan ba dan na lura neman abinda zaisa bazakije makaranta kike ba” Gwaggo tai maganan tana kawo mata wani fine black bag pack tace “ga jakan ki” karban jakan tayi tabude da sauri chocolate daban daban da aka zubamata ta kalla da biscuit da juices kala uku da goran ruwa saikuma wani dan karamin flasks na snacks sannan tadago kai takalli Gwaggo kirji Gwaggo ta dafa tace “menene kuma ni Safarau dazaki dallamin miyagun idanuwan nan naki” amugun shagwabe tace “baki samin yoghurt ba Gwaggo” kaman Gwaggo zatai kuka cikeda lallashi tace “wlh bansan yoghurt dinki sun kareba Lulu kiya kuri zansa Baban ku yasayo yau tashi muje chan palour” makema Gwaggo kafada tayi idanunta sun cikada kwalla har kyalli suke amman basu zuboba rudewa Gwaggo tayi tazauna kusada ita cikeda bala’in lallashi takai hannunta tanajan kumatunta tace “haba mana Lulu na yarinyan datafi duka yaran duniya kyau so kike ajimu, kema kinsan kome kikeso sai inda karfina yakare ko wannan ma bansan yakare bane kiyakuri kina dawowa zaki tadda yogurt naki” makema Gwaggo kafada tayi still ita bata yarda ba Gwaggo tace “to yanzu mekikeso? Ni wlh kin fitineni Lujain kin hanani sakat aduniya, zanfa tattara nakoma kauye nabarki” kaman jira take fashewa tayi da kuka sosai kaman ana yankata ta tashi fuuu tafice ko jakan bata daukaba da sauri Gwaggo tadau jakan tabita abaya tana kwalamata kira tace “Lujain zoga dubu daya saiki saya wlh wasa nake babu kauyen dazani nabarki, nima ina zan iya rayuwa babu ke kinmini nisa” kojuyowa Lujain batayiba sai kukan datake daya cika gidan gabaki daya yana eco daidai Baba yafito daga falo chak ta tsaya anan tsakar gidan kukan yamakale awuya Gwaggo takaraso dasauri tana hararan Baba tace “kaikuma meya fito dakai ina ruwanka damu ai magananmu mukeko Lulu” da sauri Lujain ta gyadama Gwaggo kai tana goge fuskanta da bayan hannu, strictly Baba na kallonta yace “collect your bag muwuce school” ahankali tamika ma Gwaggo hannu, Gwaggo tace “yauwa diyar albarka zan sayamiki kafin kidawo kinji ga jakan” karban jakan tayi ta goya Baba yafito zai gaida Gwaggo tace “jeka kaisu kadawo ai ina nan babu inda zani” girgiza kai kawai yayi yawuce Lujain tabishi haka su Samira ma dasuka fito duk sun shirya su sun fara university, suna shiga bayan motan murya kasa kasa Samira tace “ina kudin”? Mikamata kudin Lujain tayi aboye itama taja jakan Lujain tasamata wayanta da earpiece aciki tace “ai kinsan password dina” Gyadamata kai Lujain tayi tana murmushi kaman ba ita tagama kuka ba, a school dinta Baba yafara parking school ne mai kyau ba laifi ga buses awaje an jerasu sabida excursion din daza ayi sauka tayi Baba yakalleta yace “zagayo tanan” zagayowa tayida sauri ta tsaya wajen glass din motar daya sauke yana kallon fuskanta dukta tsure dan tana tsoron Baba sosai, dan jim yayi yana kallonta kaman mai tunanin wani abu saikuma yace “menene bakida shi dakike kuka?” Adan tsorace kaman mai tsoron fadi tace “yooo………ghurt Baba” murya chan kasa still yana kallonta yace “ana saidawa acikin school din naku?” Gyadamai kai tayi ahankali, yace “nawane”? Ahankali tace “500 ne Baba” dubu daya yadauka yabata yace “gashi to kisaya” wani kalan murmushi tayi daya bayyana fararen hakoranta tass irin na yara din nan tace “thank you Baba” murmushi yamata yace “excursion zaku yau ko”? Gyadamai kai tayi tana rikeda 1k din yace “ina”? Hannu tanunamai alamun batasani ba tace “amma ance wajen ceramic ne, zamuje muga yanda ake yin su flower verse, broken plate, bowl, tiles da sauransu” gyadamata kai Baba yayi yace “is a good thing makesure kinyi paying attention and learn everything kinji” gyadamai kai tayi tace “too” juyawa tayi tubur tubur zata wuce Baba yace “Lujain” dasauri tajuyo takalleshi tace “na’am Baba” ahankali yace “be careful okay” gyadamai kai tayi tajuya tawuce saida Baba Yaga shiganta school sannan yasauke ajiyan zuciya yatada motar duk cikin yaranshi yafijin tausayinta bawai sabida ita marainiya bace kadai ba sabida many things, she gets bullied a lot a school, a islamiyya, har agidama, wani zubin yanaso yarabata da Gwaggo but idan yakalla abin deep down badadan Gwaggo ba da yanzu she’s depress Gwaggo nakoya mata komi ba komi bane karta sake tai taking maganan mutane to heart and she should be confident kiba is beauty kuma haka takeyi Koka cemata me kiba da sauransu wani zubin zata iya kuka but give her one hour ta kakkabe jikinta tayi moving on gashi ko kadan batada riko her heart is as pure as white paper.

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply