Bibiyata Akeyi Hausa Novel Hausa Novels

Bibiyata Akeyi 76


Bibiyata Akeyi 76
Viral

Page 76

*
Sunfii 30minute ahaka, sannnan MG yasaketa, kollon fuskarsa ta tsaya yi har sanda ya hura mata iska a idanuwanta lumshe idon tayi sannnan ta sake bud’esu akansa, ahankalii takai kanta saitin dai-dai zuciyarsa ta kwantar da kanta, dasaurii-dasaurii takejin bugun zuciyarsa.” zagayeshi tayi ta hannayenta da k’arfii sannnan ta runtse idanuwanta.”
Murmushi MG yakeyi yana k’ok’arin ganin fuskarta amma tab’oyeta cikin k’irjinsa.” ganin atsaye take ko motsin kirki batasonyii yasashii sunkuyawa dai-dai kunnenta, yace heyy nadawo fa batafiya zank’arayiba, nokewa tayi tak’ara shigewa jikinsa, y’ar dariya kawai yayi aransa yanacewa yaushe *hanna* tafara sonsa haka, yanayinta kad’ai yanuna irin damuwar da tashiga.” d’an rusuna tsayinsa yayi yad’auketa cakk zuwa cikin d’akin, har bakin bed yakaita ya zauna, sannnan itama ya zaunarda ita akan cinyarsa, k’ara shigewa jikinsa tayi, d’agota yayi yace bafa guduwa zanyi ba, girgiza kai tayi tace ni dai kawai kabarnii, Murmushi yayi kawai, ya sa hannuwansa yamata rumfa, rufff yarufeta a k’irjinsa, Haka suka zauna kowanne yanajin bugun zuciyar d’an uwansa, *hanna* jitakeyi batak’ii su dawwama ahaka har iya k’arshen rayuwarsu ba.” kaiwa bakinsa yayi dai-dai kunnenta, yace sweety inaso nayii wanka, d’agowa tayi ta dubeshii sannnan tace nikam bazan sakeka ba.”
Lumshe ido yayi yad’an tsotsi lips d’insa yace, tom aiba damuwa saimuje muyii tare,” dasaurii tad’ago kanta ta dubeshii, tace nifaa Allah wasa nake maka zansauka, tafad’a tana k’ok’arin sauk’a,” riqeta yayi gamm yace aikuwa sai kinjee, yana fad’in haka yamiqe da ita yanufii toilet, tana wutsil wutsil amma bai diretaba sai cikin toilet, yana ajiyeta yafara k’ok’arin rage kayansa, saurin juyadda kanta gefe tayi ta runtse idanuwansa, sanda ta tajii k’aran ruwa ta tabbatar ta yafara wanka tafice da gudu, sauk’a k’asa tayi d’an tanadar masa abunda zai cii.” snacks da tayi kawai tasamu ta d’auko da drinks wanda tayi da kanta, a cikin d’akin tashiga ta ajiye masa, sannnan tafice dan girka masa abunda zai kama cikinsa.” kitchen tashiga tafayii masa abincii mai squk’ii wanda zaicii dawurii.” 30minute tafara yin abincin harya kusa kammaluwa, d’aki tashiga dan ganin koya fitoo amma har lokacin bbu shii bbu labarinsa.” komawa tayi sanda abincin ya kammala tazuba ay’ar karamar cooler tad’auka tayi sama, tunowa tayi bbu plate takoma tad’auko had’eda spoons da serving spoon tayi sama, sai alokacin tasamu ya fitoo, kallonsa tayi tace kafa kusan 1hour a bathing kawai, yana goge knsa da k’aramin towel bai d’agoba yace, sweety yazama dolene nayii wankan samada hour, kinsan nakanyii satii acan banyii wankaba, riqe baki *hanna* tayi sannnan ta zazzaro ido tace, 1 week fa kace, lallai kazama, d’agowa yayi ya6ata rai, ai lokacii d’aya tayi shiru yace nazama mehh.”
Had’iye miyau tayi tace kazama jarumii, Murmushi yayi sannnan ya girgiza kai yak’arasa jikin dressing mirror, ganin bbu manda yake shafawa yasashi sauk’a k’asa, dan nemosu, baifii 15minute ba saigashi yadawo, bud’e k’ofa yayi ahankalii yashigo, kamshim da *hanna* tadad’e batajii bane yaziyarcii hancinta, harwani lumshe idanuwa tayii, tak’ara bud’esu sannan tajuya zuwaga k’ofa.” da Murmushi ta taryeshi harya k’araso, zama yayi kusada ita, yajawota zuwa jikinsa yace, wato nikike shirin cewa kazamii ko, yafad’a yana d’aga girarsa d’aya, girgiza kai tayi tace nifaa ba haka naceba ba, tafad’a kamar wanda maganar take tsoron maganar, kamshin turaren MG ne gabaki d’aya yake fisgarta.” to me kikace yafad’a yana shafo wuyanta, lumshe ido kawai tayi takwanta ajikinsa, sannan tace bakacii abincii bafaa, nisawa yayi yace tohh kin danneni yakike tunakin zancii abincin,”
D’agashi tayi sannan tafara zuba masa abincin, kamshin abincinne yadakii hancinsa, lumshe ido yayi ya bud’e sannan yau zancii abincin matata kenan, d’aga masa kai tayi tacigaba da zubawa.” tana gamawa tasa spoon ta eba tafara kaimasa bakinsa, kwayar idanuwansa cikin nata bud’e baki kawai yayi tazuba masa.” Lumshe ido yayi dan dad’in abincin, sannnan ya bud’esu akanta, cikin muryar rad’a yace, i have the best wife, in this world.”
Dariya kawai *hanna* tacigaba da bashi abincii yanacii yana santii yana gwada mata duk duniya bbu wanda yakaita iya girki, haryaciinyee plate d’in duka, drinks da eba nanma abaki tabashi, shima ya amsa ya shanye, sanda MG yai damm sannan *hanna* tabarshii, tana k’ok’arin miqewa yariqo hanunta yace sweetyyy, nasan kemafa bakicii komaiba, yunwa kikejii kicii abincii, shafa cikinta tayi tace tunda naganka sai najii na koshii, balle danaga cikinka yacika, sai nima nawa yacika,” Lumshe ido yayi yanajin wani nishad’ii nashigansa yace najii amma duk da haka cikii abincii.” Bbu musu tadawo ta zauna tafaracii shikuma ya k’ura mata ido kawai, batacii sosai ba tatashii ta tattarii kayan tayi waje.”
Tabar MG yana tunani kawai wani dad’ii yakejii waishine yau *hanna* take tarairaya, jiyakeyi kamar amafarkii, afilii ya furta, ya Allah kasa kodaa mafarkii nakeyii kada nafarka har abada.”
Yana cikin wannan yanayin tashigo tasameshi tace, ka kwanta kayii baccii kahuce gajiya, afilii ya furta idanma mafarkii kikeyii kidena, danni ba baccii zanyiba kuma bansan ranarsa ba.”
*Hanna* tade yafahimcii mai MG ke nufii yasata, shigewa band’akii dan yin wanka, gabantane yake fad’uwa, tana fargaba amma kuma bazata iya yiwa MG gardama akan abunda yakesoba, ayanzu yanda takejin sonsa akowani gabbai najikinta.”
Tadad’e awankan sosai, tayi amfanii da shower gel kala-kala band’akin kansa kamshii yad’auka balle ita kanta wanda tayi wankan.”
Tafito tasamu MG yakwanta har yafara baccii, da sand’a tashiga dan kar tatasheshi, turare kawai tashafa da humra, sannnan tasa sleeping dress mai kaurii, light off tayi, sannan tanufii gado ahankalii takwanta taja bargo tarufe jikinta.”
Sannan tayi off na bed lamp takwanta,” bata dad’eba baccii yafara d’aukanta, har baccin yafara nisa, can cikin baccii tajii wasu irin abubuwa kamar wanda, baccinta tacigaba dayii, can jin abiin yafarayin yawa yasata bud’e ido, duk yanda taso jurewa kada ta masa gardama abun yafaskara, dan ganin abunna MG nashirin fin k’arfin tunaninta, kuka takeyii tana dukansa yasaketa bataso amma, yakii kulata,”
(Toh masu karatuu abuu yawuce tunanin *hanna* ma balle nii, aikuwa naja kafata nafuce a d’akin) jinna bugii mutum gamm yasanii juyawa dan ganin waye, y’an bibiyata fans naganii abakin k’ofa kowacce idanuwanta kamar zaifad’ii tsabar leqe, maman bayo, ameena da asm’au ne suka fara turanii waii saina koma nad’auko musu maiyake faruwa acikii, nikuwa nayii k’irmushishi nace bazaniba.”
Da gudu na sauk’a falo nabarsu sai leqe sukeyii,” na jona wayata acharge dan d’auko muku rahoton gobe, na kishingid’a akujera kenan, najii kamar magana a k’ofa, futa nayii dan dubawa, naganoo jamila gumel da ghana must go d’inta ahannu, waii ita adole saita shiga wajan MG da *hanna* tazo, dakyar naroki sojoji suka barta tashigo, aikuwa tawuce sama da gudu danjin kwafkwaf, nikuwa na kishingid’a dan hutawa.”

To be continued

Ur’s

Z33iiyybawa

*BIBIYATA AKEYI*

*بسم الله الرحمن الرحيم*

Writing by
*©zaynab bawa*
*(Z33iiyyb3rw3r)*

_Like my page on Facebook=zaynab BAWA novels_

_Join my group on Facebook= ZAYNAB BAWA NOVEL’S_

“`Manzon Allah tsirada amincin Allah su tabbata agareshi yace ,مانهيتكم عنه .فاجتنبوه وماامرتكم به, فاءتوا منه مااستطعتم فاءنمااءهلك الذين من :قبلكم: كثرت مساءلهم واختلا فهم على اءنبياءهم
manzon Allah SAW yace abunda nahanaku to lallqi Ku gujeshi, kuma abunda na umarceku kuyi iya gwargwadon iyawarku, monzon Allah SAW yace yanadaga cikin abinda aka halaka way banda sukazo gabaninku, manzon Allah yace anhalakardasu saboda yawan yawan tambayoyinsu, da yawan sa6awa annabawansu, Allah kabamu ikon bin umarnin ma’aikinmu.“`

================

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply