Hausa Novels Sakon So Hausa Novel

Sakon So 30


Sakon So 30
Viral

 

Wuraren 11 yay parking motanshi wata crazy Brabus jeep agaban school din, yadan dade aciki sannan yabude kofa ahankali yafito sanye yake da kayan kwallo farare sun mishi kyau sosai kitson kanshi ya gyara ya shafa mai sai kyalli suke, zare glasses na idanunshi yayi yakarasa zuwa wajen security dake gaban gate din suna kallonshi daya daga cikinsu zaro idanu yayi yace “ohhh my God Mandawari look guys” dasauri sauran securities din suka kara kallonshi dukansu bashi hannu sukayi dan murmushi yayi daya bayyana hakorin makkan bakinshi daya daga cikin security yace “Selfie please Mandawari” murmushi yayi yace “yeah sure” daukan hotuna biyu sukayi yace “it’s okay sauri nake” dasauri sukace “mekazo yi makarantan mu”? Dan murmushi yayi yace “wajen sister na nazo sako zan bata it’s urgent” security yace “laaa kanada sister a school din nan wacece what’s her name”? “Lujain Muhammad” daya daga cikinsu yace “wani class Kodai sabon zuwan nan da aka kawo” dudda baisani ba gyadamusu kai yayi, dayan yace “let’s go kashiga office kazauna akira maka ita” girgiza musu kai yayi yace “naah zan jirata anan jikin motana sako kawai zan bata” Babban su yace “jeka kira mishi ita yisauri” murmushi Mandawari yayi yaciro bandir na yan 1k sababbi fil yabama babban cikinsu sai murna suke suna godiya yawuce yakoma jikin motanshi ya tsaya tareda folding hannunshi akirji yana kallon gate din.

Tana zaune a aji cikinta ciwo yake sosai sabida yunwa amman takicin abinci har awurin lunch, daga bakin aji security ya tsaya yace “Lujain Muhammad yayanki na waje come with me” teacher dake koyarwa juyawa tayi takalleta tace “tashi kije” ahankali ta tashi gabanta hakanan taji yafadi to me wannan Uncle din yazo yamata yanzu, ahankali take tafiya Security nagaba tana bayanshi harsuka fita gate din ko kadan bata lurada Mandawari ba security ne yamata pointing inda yake tsaye yace “ga yayanki chan jeki karbi sakon” juyawa tayi takalli inda aka nuna mata ido da ido tayi da Mandawari wani kalan faduwa gabanta yayi ta tsaya chak tana kallonshi, dan murmushi yasakin mata hakan yasa ahankali tasaki wani kalan cute smile batare dataje wajenba dakai yamata alamu datazo gently tafara tafiya tana tahowa yabi cikinta da kallo dayaga baiyi girman dayayi jiyaba harta karaso gabanshi ta tsaya tana murmushi akunyace, tsareta yayi da idanunshi she’s breathtakingly beautiful, gawasu cat eyes manyan dayaji yana neman yasashi ya shide daurewa yayi yahadiye murmushin dayakeyi yace “har yanzu kinacin abinci dayawa ko cus you are still very fat” wani iri taji ahankali takalleshi batare datace komiba, hannunshi yasa acikin aljihun wandonshi yaciro iPhone 12 Pro max yamika mata, kallon wayan tayi dasauri saikuma takalleshi murya chan kasa tace “mezanyi dashi”? Tsareta yayi da idanu yace “I want to talk to you today ko bazaki amsa bane”? Girgizamai kai tayi ahankali batare data amsaba tace “mezance agida”? Dan daure fuska yayi yace “ke yarinya ne dakowa saiyasan nabaki waya karba kada raina yabaci inba hakaba zance nafasa auren ki” dawani kalan sauri takalli fuskanshi, gira daya yadaga mata yace “ko kindaina sona yanzu”? Wani kalan murmushi tayi ahankali akuma dan kunyace tace “inayi” murmushi yamata yace “to karba” ahankali tasa hannunta dake rawa sosai ta karba gabanta nafaduwa zuciyanta yaki natsuwa, kallon security dake kallonsu yayi yace “hide the phone and go back to your class I will call you by 7 dot na yamma bye” yajuya yashiga motanshi, gently ta tura wayan aljihun uniform nata tajuya takoma aji tana tafiya ahankali she’s super happy to see him amman kuma wani bangaren zuciyanta sai tsinkewa yake idan ta tuna she just collect phone from his hand wayama IPhone zuciyanta yaki natsuwa harsuka tashi by one na rana.

Jakanta tadauka tareda goyawa abaya tafito ahankali take tafiya tundaga mota Hamza ke kallonta, Lujain nada wani kalan kyau da idan ka daura idanunka akanta barakaso kadaina ba, batada fada baiganta dawani damuwa ba, deep down he wish Ya Imran will settle down da yarinyar yadaina kallon karantan ta zaiyi farin ciki hartazo tabude kofa baisani ba saida ahankali tace “ina yini” sannan yayi murmushi yakalleta yace “ya school kinyi karatu da kyau dai ko” murmushi tamai tareda gyadamai kai bata kara cewa komiba sundanyi nisa akan titi yace “do you need anything nasaya miki” girgizamai kai tayi tace “a’a nagode” murmushi shima Hamza yayi ganin bata sake dashi ba batare daya kara cemata komiba har sukakai gida sai kallon kofar gidansu Mandawari take she just wish inama zata ganshi, parking yayi tasauko tawuce ciki Hajiya kadaine a falo tanajan charbi ganin Lujain saida tai murmushi itama dan murmushi Lujain tayi tazo wajenta tsugunnawa tayi ahankali tace “ina yini Hajiya” shafa addu’a Hajiya tayi tace “sannu da zuwa Lujain, jeki chanza kaya kiyi wanka zansa mai aiki ta kawomiki abinci sama ya makarantan” ahankali tace “Alhamdulillah Hajiya” “sannu kinji Allah miki Albarka” ahankali tace “Ameen” tashi tayi ahankali tanadan yatsine fuska sabida yanda cikinta kemata ciwo tawuce sama dakinta tashiga dayake a gyare tsaf kayan makaranta tacire tashiga bayi wanka tayi tafito hijabi tasaka tai salla akan dadduman ta kwanta tana kallon jakan makarantan ta da wayan ke ciki gently tasaka hannunta tajawo jakan budewa tayi taciro wayan tana juyawa tana kallon daga ganin wayan sabo ne ba’a dade ana amfani dashi ba kunna wayan tayi ahankali hotonshi ne a screensaver tadade tana kallon hoton dan murmushi tayi tarasa mesa take sonshi duk idan taganshi wani kalan farinciki takeji bude wayan tayi ganin babu password tashiga gallery duka hotunan shine wanda yake buga ball da sauransu fita tayi takoma dial calls number dayane awajen da akai saving da Mandawari tadade tana kallon number kaman magic dailing number tayi yana ringing dasauri ta katse gabanta na duka uku uku kirane yashigo wayan ganin shine yasa ahankali tasa hannunta tai picking call din tareda kai wayan kunnenta tai shiru.

 

Daga dayan bangaren yace “baki iya gaisuwa ba”? Dan murmushi tayi ganin yanda yakeson girma murya chan kasa tace “good afternoon” shiru yayi baice komiba hakan yasa tace “hello” dan lunshe idanu yayi harcikin zuciyanshi yakejin muryanta ahankali yace “tell me everything that happen, karkimin karya kikamin karya I will hate you Lujain, so what happen daga farko zuwa karshe dahar yasa aka auramiki wannan tsohon” dan shiru tayi kaman mai tunani saita shiga bashi labarin duka abinda yafaru har zuwa yau, dan ijiyan zuciya taji yasauke ahankali yace “yataba rike miki hannu” girgixamai kai tayi tace “a’a” dasauri yace “kwana fa a ina kike kwana” ahankali tace “awani daki ni bansan inda yake zama ba” shiru yayi saikuma chan yace “kinason na aureki Lujain”? Dan lumshe idanu tayi tabude su ahankali sannan ta gyadamai kai ahankali tace “eh” murmushi yayi yace “to kicemai yasakeki basai ankamo mutumin ba I am here now kina fitowa zan aureki and make you mine mubar Nigeria” murmushi tayi sosai cute fararen hakoranta suka bayyana lumshe idanu yayi yana sauraron sautin murmushinta dan lunshe idanu yayi yabude yace “nabaki 1 week ki kashe Auren nan kifito lemme marry you, sannan kirage cin abinci look good katon cikinki yakoma flat kinada shape mai kyau amman katon cikinki yahana shape din nunawa dan haka work on yourself kinajina” gyadamai kai tayi ahankali dan murmushi yayi yace “bakice kina sona ba kodai a chat kika iya fadi” dan murmushi tayi zuciyanta namata wani kalan sanyi dan hararanta yayi kaman tana gabanshi yace “tell me now” Murya chan kasa akunyace tace “ina sonka Mandawari” dan dariya yayi datakejin dariyan daga cikin wayan yace “I am inviting you to my welcoming party gobe zan tura miki address din awaya kizo da bolt zan biya kudin kika iso makesure you look good kada kici abinci sabida cikinki yay flat” cikeda damuwa yace “please loose weight I hate mace mai kiba kinajina” yay maganan authoritatively dasauri ta gyadamai kai tace “to naji” yace “don’t eat anything again sai fruits da daddare and sleep only fruits fruits zaki dingaci yanzu kinji” gyadamai kai tayi tace “tom” ahankali yace “bye saina kira anjima da daddare”.

Leave a Comment

No one has commented yet. Be the first!
Leave a Reply